09

2.5K 187 0
                                    

Malik Yace ” momi hw macce kamar zulaiha zata zo tayi aikatau a nan gidan momi diploma ne da itaba fa amman ace ta tare nan tana wanke wanke da sauran aiyukan gida haba momi kiyi tunani mana tun ba yau ba na sha nuna miki ni ban yarda da aikin da zulaiha take acikin gidan nan ba but kinki fahimta ruwa a cokali ya ishi mai hankali wanka fa ” momi tace ” to ai ta bada Reason dinta tace kudi takeson ta tara ta cigaba da university ko ” malik yace ” yanzu momi kin yarda da wannan dalilin nata wannan fa ba dalili bane yanzu in cutar damu tazo yifa momi fa makashinka yana tare dakai “? 

Tashi zara tayi tsaye tana girgixa kai zatayi magana malik ya daga mata hannu ” no banson kice komai zara get lost ” 

Momi ta kallesu  fuska a hade tace ” ku tashi kuje dakinku wannan between us ne ” 

Duk suka tashi suka nufi stairs, 

Akabar momi da malik kadai cikin parlour 

Malik ya kalli momi yace ” momi akwai yan aiki cikin gidan nan zasu isa inma kina da bukara wasu zan karo but momi ki kori zulaiha dan zaman ta a nan ba alkhari bane zata iya cutar dani da dinah da ke da duk ma wadda yake cikin gidanan ” murmushi momi tayi tace ” bazan kore taba dan banga hujar korarta ba kwatan ta 5 cikin gidan nan a tanada niyar cutar damu da tayi ” yace ” momi damisa ki sabo ce ba a ganewa tanan momi kuma in yanzu na fada miki dalili na bazaki yarda ba ” 

Momi bata ce dashi komaiba ta daga kai tana kallon Zainab dake saukowa downstairs shima juyawa yayi yana watsa mata wani mugun kallon dan yasan gulma ce ta dawo da ita, 

bata karasa saukowa ba ta tsaya a stairs tace ” momi wayarki na ringing ” tsawa malik ya katsa mata ” bakiga magana muke ba go bck 2 ur room “

Jkinta na rawa ta juya ta koma inda ta fito, momi ta kalleshi tace ” karka cire haushinka akan yara na malik dan naga wani gurin aka tabo ka ” tashi tayi ta nufi stairs tana fadin ” zamuyi magana gobe dan yanzu naga baka cikin natsuwa somting is wrng wth u “!!!

Ya dade zaune parlour yana tunani sannan naga ya tashi ya nufi stairs, 

Dakin dinah naga ya nufa da karfi ya tura kofar dakin,

Dinah dake kwance da sauri ta tashi ta kura masa ido, 

Da hannu ya nuna ta yace ” karki sake bari zulaiha ta shigo dakin nan ki fada zainab ita karta barta tashiga mata daki kuma gobe zanzo kar wadda ya fita akwai maganar da zamuyi “

bai jira mai zatace ba ya juya yafice, 

Tashi dinah tayi ta koma bakin kofa tana lekonsa, 

Saida taga ya sauka downstairs sannan ta nufi dakin zainab, 

Tana kwace rike da littafin anty fauziya d Suleiman (abun-duhu)

Tashi tayi zaune tana kalli dinah, 

Kusa da ita ta zauna tana fadin ” yaya yace na fada miki karki kuskura ki bari zulaiha ta shigo dakinki kuma gobe yana da meeting damu kar wadda ya fita “

Zainab tace ” hmm ke wai yau yaya lafiya yake kuwa “? 

” yau ni ina zan sani amman akwai abunda ya faru tunda kikaga haka dan duk abunda zaisa yaya yayi haka ba karami bane “

DEENAHWhere stories live. Discover now