04

2.3K 281 2
                                    

Janye hannunta Dinah tayi da sauri taja da baya, momi taceki karba mana karta katse “, jikinta na bari taceni gaskiya momi saidai ke ki karbi wayar “! Momi batace komaiba ganin zulaiha na dakin karsu tsaya jayayya ta mika hannu ta karba,

Zulaiha ta juya tabar dakin daman momi ita take jita ta juyo ta kalli dinah fuska a hade taceki cigaba dayi min irin haka karki fasa in kina ganin abun kwaraine ” ta kalli Zainab ” ke kuma kici gaba da biye mata kuna min rainin hankali ” Zainab ta dan risinasrry momimomi taja tsaki ta cigaba da dannar laptop dinta, Zainab ta sussuda ta fice,

A hankali dinah ta zauna kusa da momi ta kamo hannunta zatayimomi I’m really sorry banyi haka dan na bata miki raiba kawai inajin tsoro ne shiyasa “, momi dai bata cemata komaiba ta cigaba da abunda yake da dayan hannunta,! Ganin haka yasa Dinah ta kwantarda da kanta a kafadar momi tace ” I’m srry plz momi ” nan ma momi kyaleta tayi dinah ta shiga kukan shagwabamomi say somting plzsai a lokacin momi ta kalleta tace ” gt otdinah ta bata fuskamomi plxmomi tacewuce dakinki “! Tashi tayi kamar munafuka ta fice,

garden ta nufa tana samu bushi yar lemo ta jingina , ta tsurawa cages din parrots idon tana kunburo fuska kamar kwado,

Tayi 1 hour a garden din.sai tunane2 take tana haka zara ta shigo garden din tacedinah jidda ta kirani tace na fada miki wai tayi ta kiranki baki dauka ba tace wai bukin da zaku gobene karfe 3 dan haka ki shirya zata zo ta dauke ki “, dinah tacelaaah Ashe ma itace taketa kirana banko tsaya na dubaba kai nikan akwaini da wauta mtssssnafisa ta kalleta ” to miya hanaki ki dubaharararta tayi taceina ruwanki dake nake magana “?

DEENAHWhere stories live. Discover now