part 1/2

7K 274 6
                                    

*💝MUK'ADDARI!💝1/2*

*SADAUKARWA GA FIDDAUSI SODANGI*

*~©NA*
*👄hαвíєвα luv👄*

🍁💧🍁

*ALHMDLLH MASOYANA AM BACK AGAIN💃🏻*

*bismillahir-rahmanir-rahim.*


*_____________________*
*G* arin _KADUNA_, unguwar rimi . Get din gidan kawai ya tabbatar maka dacewa gidan bana wasa bane.


I'donsa lumshe yana zaune kan daya daga cikin kujerun falon na alfarma, falone nagani nafa na bugawa a jarida. Kafarsa nabisa kan medium centre table dake gabansa, hannunsa daya na akan karjinsa daya kuma nabisa goshinsa. .
K'arar takun dayaji ne yasashi bude gold eyes dinshi yasauke a kanta.tana sanye cikin wani black trouser wanda yagama matse mata jikinta, saiwata white ves data bayyana kirjinta da cibiyanta. Cikin salon takunta mai matukar jan hankali take takowa gurin tana yarfe hanu idonta yaciko da kwalla.zama tayi kan cinyarsa gamida fashewa da kukan shagwaba. "OMG!." *JAWAD* yafurta cikin sexy and sweet voice dinsa wanda take matukar jijjiga 'yan mata. "What's happen my ikee!?." Yafad'a yana gogemata hawayen dasuka zubo fuskanta.. "Dis my nipple re hurting m dear..do something plsss.." Tafada tana kara yin wani kukan at d same time tana kamo hanunshi tana daurawa kan kirjinta. Kura mata i'do yayi yana kallonta"which one are heat u? .." "Dis one.." Tanuna right hand breast dinta. Zame hanun ves din yayi yadaura bakinsa kai game da lumshe idon, dumin bakinsa dataji yafara saukar mata da kasala tana kara shigewa jikin shi .saida ya jakwalkwalata sosea kafin ya kyaleta yadaura kansa bisa kirjinta yana lumshe idon. Dukansa ba'abin da suka saukewa sai mufashi , sunkai minti goma haka kafin ya dagata ya yazauna tareda tallabo ta jikin shi ya hade fuskokinsu guri daya har hancinsu yana goguwa. A hankali yafara mata magana cikin cool voice dinsa " baby yaushe zakiyi aure!?." Bata fuska ikram tayi taturo karamin bakinta . "haba broda meyasa kakemin haka, kodan kaga ina sonka ne kakemin wulakanci?." Fashewa tayi da kuka tafizga jikinta ta tashi tafita. Tabe baki jawad yayi hade da daga kafada yatashi yashiga bedroom dinsa . tana kuka tanufi wani tangamemen apartment wanda yake 2upstairs hawan farko dana biyu...daguda tatura kofan tashiga tafada jikin wata beautiful Hajiya dake zaune folon tana kallon news. "Momy..!" Ikram tafada tana bubbuga kafa.. "Ke dallah meye haka nifa bansan shirme.." "Momy kijifa broda jawad ke tamabayana wai yaushe zanyi aure, bayan kuma yasan shi nakeso...wllh momy nikam kiyi wani abu akai don wllh ni shizan aura!."
Dafe kai momy tayi tana rasa abun fada, candai tace .."wai kin manta abinda nace maki ne?." "Wllh momy ina mashi, duk wani abu dazaija hankalinsa i'nayi..amma dayagama jakwalkwalani saiya kyaleni yana cemin wani yaushe zanyi aure...nikam momy gaskiya asamo wata hanya.." "Ke ikram!!!." Momy ta dakamata tsawa. "Ki natsu ki saurareni." Tsit takame guri daya don ta tsorata bakadan ba. "Ke kanki kinsan badan Allah nakeso kiso jawad ba, sai don shika burinmu..amma naga kamar son gaskiya kike masa. to wllh inma kina mafarki to kifarka, karki yadda ko da wasa son jawad yashigeki don muna gama samun abunda mukeso kasheshi zamuyi!..to kinga ba'amfanin kifara sonshi. " to yanzu momy meye abin yi?." Wani murmushi momy tasaki "ikram..saunawa zan fada maki kiyarda kibashi kanki ko bakuyi aureba. Kigane wani abu, kinga yanzu duk sanda ya kusanceki a haka batare dakunyi aureba kinga dole kice saiya aureki..inkuma yaki saimu bijiromasa da zancen ciki gareki..kinga kuwa dole ya aureki in bayason zagin duniya, Daga nan kuma yagama zama namu duka.." "To ea momy shine solo baya yi, dazarar munyi nisa saiya sakeni.." "To shikenan ki kwantar da hankalinki, zansan abinda zaabashi kawai yakusanceki, amma batun kina sonshi kicire aranki don aiki zamuyi na rashin imani! ..dazarar akwai so kuma kinga ba i'yawa zakiyiba .." "To momy shknn zanrin..saurin rufe mata baki tayi ganin jawad bakin kofa yana shigowa. da sallamarsa yashigo fuskansa dauke da murmushi yana kallon ikee datayi kicin kicin da rea.. Wani fara'a momy tasaki tana mishi sannu da zuwa " wlcm my son, yanzu nake cewa zanje dubaka saikuma gaka." Zama yayi gefenta yadaura kansa bisa shoulder dinta hanushi daya kuma ya makala a wuyan ikram.. "Momy kinga wannan yarinyar da rigima ko, wai daga tambayarta shine zata faramin kuka, shine nabiyo naji me tafada maki don nasanta da sharri." Murmushi momy tayi ta daura hanunta kan sumarsa tana shafawa "rabu da'ita son , cantaje tayita fushinta." Murmushi shima yayi yanama ikram kwalo , wullar da hanun shi tayi tatashi tana buga kafa tayi upstairs. Da i'do yabita still baibar murmushi ba.. "Son what do u want to eat now.. don nasan kanajin yunwa ..ji cikinka kamar bakomai..." Kara narkewa yayi jikinta yanajin wani irin kaunarta na karuwa. "Momy na inasonki sosea.." Yafada yana kaimata pack a kumata. "Me2 my one, to yanzu fadamin meye zakaci?." "Momy kawo kunnanki infada maki bansan kowa yaji." Kunnata tamika masa tana dan dariya. "Oh sarkin cin pork skewers da salad .." Momy tafada tana dariya.."momy ea akwai dadine seasa.." Shima yafada yana dariya, dakanta tashi kitchen don had'awa danta abinda yakeso. Mikewa yayi kan 3siter gamida lumshe ido .
*******
*plateau/Jo's*
Kyakykyawar matashiyar budurwa ce wanda bazata wuce shekara 20 a duniya ba, farace doguwa mai manyan idon tanada dogon gashi da karamin baki hadida matsakaicin hancinta wanda yay dai2 da fuskanta. Tana sanye cikin gown na atamfa tayi parking dogon gashinta da bakin ribbon kwalinta na ijiye gefe. I'donta nakan wayar dake hanunta takurama wani number da'aka rubuta *jaaann* ido tanason yin dailing amma faduwan da gabanta keyi yahanata, tafi minti goma tana kallo daga karshe tai shahada ta dannan. Yana daga kwance yaji wayansa na ringing a hankali ya bude idonsa dayafara masa nauyi ya sauke kan wayar.
Lokaci daya gabansa yafadi ganin *mufida* , juyar da kansa gefe yayi yaki dagawa. Harta yanke bai dagaba still kira yakuma shigowa, picking yayi yasa wayar kunanshi batare dayace komai ba. A bangaren mufida kwa tanaji ya daga tasauke wani ajiyan heart, a hankali cikin sanyin ta tace JAWAD MY JAAN!." Lumshe idonsa yayi yabude a hankali batare dayace komai ba. "Kayi magana plss.." Da kamar bazai ce komai saikuma yay magana kamar mai ciwon baki "how re u..!?." "Am not fine captain.. Wllh ina cikin damuwan sonka, plss ko saudaya kace kana sona dan Allah captain.." Tafada idonta nacikowa da hawaye. "It's okey..kibari I'll call u late.." Yana kaiwa nan yakatse kiran. Mufida kam kasa cire wayar tayi daga kunnenta sai hawaye dake sauko mata.."yaa rabbi kaciremin wannan damuwan son bawannaka inhar bazai soniba, Allah kaciremin shi a raina.. Kabani ikon son wadanda suke sona..." Sosea hawaye ke fita daga idonta suna saukowa fuskanta, motsin dataji ne yasata saurin goge fuskarta tadubi inda taji motsin. Baba larai tagani tsaye tazuba mata idanu cike da tausayawa, karasowa tayi tazauna gefenta hadi da dafa shoulder dinta. "Mufida.." Takira sunanta cikin muryan lallashi, bata iya amsawa ba kawai sai kallonta datayi "nasha kamaki a irin wannan yanayin mufida, aduk lokacin da mutum yashiga damuwa addua yakamata yarinka yi mufida, dukda dai bansan meke damunkiba amma insha Allah zan tayaki da addua Allah yayaye maki damuwarki..inkuma wani abu kike naima Allah yabakishi yasa alkhairine agareki." "Ngde baba da kulawarki gareni, ngde sosea.." Share mata hawaye tayi takawo mata ruwan sanyi tazuba mata cikin glass cup tamika mata .."ngde baba." Amsa tayi tasha lokaci daya taji *RUHI* nta yayi sanyi.. "Yanzu kitashi kishiga ciki kihuta ko yargidan daddy.." Murmushi mufida tayi don tana kaunar sunan"to baba." Tashi tayi tatafi dakinta dake upstair i'takuma baba tajuya tafita takoma bangarensu na masu eaki.
***
Jawad yana aje wayar yarike kansa daduka hannayensa yana tunanin yanda zaiyi da mufida, muryan momy dayaji ne yasashi dagowa. "Momy harkin gama?." Yafada yana tashi tsaye. "Eh..am finished.. Yaragemin kawai nayi feeding yarona." Karasowa yayi ya rungumeta yana dariya "ngde momyna." Hanunshi tarike har dining ta zaunarshi itama tazauna tafara feeding dinshi, tanayi tana mishi hira mai dadi haka harya koshi..yanzu kuma sai me?" Momy ta tambayeshi "bacci momy.." Shafa kansa tayi tana murmushi "to captain my son! Yanzu kaje dakin momynka ka kwanta ko.." Kama hanunshi tayi takaishi bedroom dinta takwantarshi gado taja masa bargo tarufeshi, harsaida taga yayi bacci kafin tafito fuskanta dauke da murmushi mai wuyar fassara!.
Da darema momy da kanta tahada jawad dinner mai lpy , bayan yadawo daga masjid yashigo yana sanye da farin jallabiya. Tunkan yakaraso cikin falon momy tataso takama hanunshi suka wuce dining .kamar ko yaushe ita tayi feeding dinshi saida ta tabbatar ya koshi kafin takamo hanunsa suka dawo cikin falon. Time din ikee na zaune dawani gantalallen sleeping dress daduk tsaraicinta waje..charting take amma tana ganinshi ta'aje wayar tayo inda yake, momy naganin haka tatafi bedroom dinta. Daura kanta tayi kan shoulder dinsa numfashinta nasauka wuyansa hakan yafara saukarmai da kasala. Ture kanta yayi a hankali yana kallon eyeball dinta "mene my ikee?." Kara shigewa jikin sa tayi tana turo baki.. "Nikam meye zakiyi jikin nawa..sai shiga kike.." "Broda jikinka dadi..plss mutafi dakinka.." Tafada tana shafa sumar kansa. Da kissa da kisisina saida ikram tasan yanda taja jawad dakin sa, kai tsaye bedroom suka wuce tatura kofan da kafarta tarufe, turashi tayi gado ta hade bakinsu guri daya tana kissing. Shima baisan time din daya biye mataba suka shiga sarrafa kansu. Ikram rigan baccinta tacire tatura mishi na shanunta cikin bakinsa ,kamar karamin yaro haka yaka shansu yana lumshe ido..

Inci gaba?, sainaji daga gareku readers.
For comments or correction 📞 08124903727

*👄habiebah Luv👄*

💝MUK'ADDARI💝Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz