part 7

2.3K 97 2
                                    

*💝MUK'ADDARI💝7*

*SADAUKARWA GA FIDDAUSI SODANGI*

      *©NA*
*👄habiebah lurv👄*

                  🍁💧🍁

*___________________*
Rufaida, rufaida... Kitashi mana lokacin sallah yayi." Ammi dakekan sallaya ke tashin rufaida.. Ummm..ammi..nikam sai anjima.."tafada cikin mamagin bacci. "Oh ni." Ammi ta furta tareda dafe kanta. Tashi tayi taje tadagota ta jijjigata sannan tabude idonta "tashiko yarinyar kirki kiyi sallah kada gari ya waye." "To..ammi." Beautiful legs dinta tafara saukarya kasa kafin tatashi tafita. Komawa ammi tayi kan sallaya taci gaba da lazimin ta.  "Barka da safiya ammina." Rufaida ke gaida amminta bayan ta i'da salla . "barkanki, kintashi lpy?." "Lpy lau ammi. Ammi meye za'a daura na karin kumallo?."  Kidafa mana shayi , saikiyi mana dumamen sauran tuwun jiya ko?." "To ammi." Tashi tayi tafita don kama eakin dake gabanta. Cikin mintuna arba'in ta kammala kamai ta tartare gurin ta share tai saving dinsu.  "Yawwa ammi, waini ina family nkine!?, ammi kinga gara mukoma gurinsu tunda nan basusonmu ko ammi." Tunda tafara maganar ammi tatsame hanunta daga abincin tazuba mata i'do. "Rufaida! Wayace kitanbayi inda dangina suke!?." "Babu kowa ammi ." "to banaso inkarajin maganar!." "Shknn ammi." Haka sukaci abincin zuciyar kowa ba dadi ,,barinma ammi da i'ta kad'ai tasan abunda takeji cikin zuciyarta. *Nigeria jos* hmm fa'ixa kenan bazaki ganeba, bakisan waye captain jawad saisa zakice haka." "Lailai mufida, kice bazaki ganeba...wllh namiji ko waye kuma ko Yaya yake bazan bude baki ince inasonsa ba,,bare ke harkince kina sonshi yace baya sonki kuma ki nace masa ,,mufida gakida kyau ga ilimi ga dukiya nan Allah yabaku  gani da masoya kala 'ya'yanta attajirai,masu sarauta da mulki amma kitsaya bin wanda bai damu dake ba,  wllh Allah ya sawwake miki wannan rashi zuciya da zubda class." "faixa ba'abinda zance maki tunda bazaki fahimci abunda dakeji a reana ba." "Kwarai kuwa,  bazan taba fahimtarkiba Indai bazaki daina sonsaba." Wani murmushi dayafi kuma ciwon mufida tasaki "wai indaina sonsa.." "To basai kiyitayiba. Kinga nizokirakani intafi kafin kibatamin rea." "Allah yabaki hakuri, niba bata maki rea zanyiba." "Ede tashini kirakani intafi." Suna tafe suna dan hiransu suka sauko falo inda mama da aunty ke zaune sai ilham da haneef suna kallo.
Oyoyo aunty faixa ilham tazo da gudu ta rungumeta.. "Oyoyo my ilham, time din danazo aunty takecewa ya kabeer yafita daku. " "eh yasai mana ice cream da shawarma..ga shasshen kaza  da today puppy..." "Oh..parrot ya'i'sa haka man." Bata fuska ilham tayi ta turo karamin bakinta. "Mama kinga sai aunty mufida tarinka hanani magana ko.." "To ea surutunnakine ba kyau ilham,, yanzu dai zokizauna kinga aunty faixan ma tafiya zatai." Buga kafatai takoma gurin zamanta tana turo baki. "To mama, aunty nizan tafi."  "To kigaida ummanki ..ki gaidata sosea fa.." "To zataji"   daidai fitansu mufida ta hangi kabeer na zaune wani rumfa yanashan ice team, kawar da kanta tayi kamar bata ganshiba suka fita daga   gidan. Sundanyi tafiya kadan kafin suka fita titi faixa tahauwa taxi sukayi sallama.   "Mufida!." Cak tatsaya inda take batare da tajuyoba, ganin batada niyyan juyowa yasa yatashi da kansa yazo har inda take.  "Dazu ina kiranki a waya kinki dagawa, meyasa." Am sorry ya kabeer, lokacin ina vaccine ." ohk...kinyi sallan asir ne?." Girgiza mishi kai tayi sannan tace "a'a" "to kije kiyi sallan kizo apartment dinmu zamuyi magana."  "Maganar meyekuma ya kabeer!?." "Baki yarda dani bane?!." Kas tai dakanta batareda tace komai ba. "Wuce kiji." Jikiba kwari tai hanyar part dinsu shikuma yakoma inda yake zaune.
*Kaduna* dakyar ikram yasamu bacci ta dauketa don tsananin zafin datakeji gabanta ga zazzabi dayay mata dirar mikiya. 5:30am momy tatura dakin ikram tashiga, tana kwance tayi da'ddaya taware legs dinta tana sharara bacci. "To  da'alamu anyi nasara irin wannan gajiyayyen bacci." Momy tafurta a fili. Karasawa tai bakin gadon tashiga tashinta "ikram, ikram.. Kitashi kibani labarin abunda yafaru,,shin anyi nasara ne ko ba'ayiba?." Dakyar ta'iya tashi zaune tana yamutse fuska. "Momy wani labarin kuma?." "Au iskanci zaki min?, kifadamin ansamu nasarane ka yaya?." Bata fuska ikram tayi taturo baki "bawani nasara da'akayi momy, domin ni gaskiya bazan iyaba wannan kayan wuyar ,, jiya kadan daya kasheni fa...." "Kedalla can rufemini baki wawuya kawai." Momy ta dakamata tsawa. "Ashe dama ikram bakida hankali musamu dama irin wannan amma kiyi mana wasa da i'ta,,lallai kinshika mara hankali." "To momy ea..." Rufamin baki ko in dakeki banzar yarinya kawai." Azuciya momy tafice daga dakin ta banko mata k'ofa. "Oho dai wllh bazan bari inaji a kasheniba tam." Tafada tana mikewa tashiga bathroom.  Jawad baisamu damar tashiba sai 10 , bathroom tashiga yay wanka yashirya cikin
Kananun kaya yafito apartment din momy.bakowa falon sai sanyin ac da kamshin air freshener sai tv dake eaki ,direct yanufi bedroom din momy don sanin abunda yahanata fitowa. Takasa zaune takasa tsaye sai safa da marwa take tarasa ta inda zatafara cin mutunci ikram .."momy ." kamar daga sama taji muryan jawad. Juyowa tai da sauri ta kirkiro wani munafikin murmushi ta sakar masa "wlcm..sai yanzu ka tashi..dazu nashiga kana bacci..." Bai amsataba sai karasowa inda take dayayi ya kamo hanunta cikin kulawa... "Momy what's happing to u naga duk hankalin ki a tashe fuskanki haka so sadness?."  Wani murmushi takara saki wanda iyakarsa lebenta "kaga my love kada ka damu, agurin business dinane suka shigarmin da kudi cikin rubibi shinefa so don't worry..." "To momy ya akayi haka tafaru?." "Kasandai harkokin yau da kullum dolane watarana asamu ba yadda akesoba shine." "To Allah yarufa asiri." "Amin." "Uhm...momy na yunwa." Murmushi tayi taja hancinsa , "dama nasani ea,,,  muji nayi feeding dinka." haka takama hanunsa suka fita har dining tai feeding dinsa. Cikin falo suka dawo bayan tagama bashi ta kwantarshi kan cinyarta tana shafa masa lallausan gashin kansa. "Nikam momy ikram tana i'na!?."
Wani rass zuciyan momy yayi kafin tadake tace " fitinanniya, tanacan yau kwata-kwata bata fitoba ,,, ko break batayiba." Shiru jawad yayi yana tunani cikin ransa "to kodai naji nata ciwone ? Kai baridai.." "Amm momy bara indubota ko wani abun ke damunta." "OK to...nima kwanciya zanje inyi."  A hankali yatura kofar dakin yashiga, tana kwance tarufe guka jikinta da bargo kanta kadai ke waje ,,, a hankali yakarasa bakin gadon ya zauna yazubama kyakykyawan fuskan ta ido. "Ikram!." Yakira sunanta a hankali   saitin kunnenta,, ganin batashi zatayiba yasashi saka hanu ya yaye bargon dake jikinta ,, dasauri ya waro idonsa ganin bakomai jikinta tayi daya2 da kafafunta da'alamu sha iska take...

*👄habiebah lurv👄*

💝MUK'ADDARI💝Where stories live. Discover now