*💝MUK'ADDARI💝17*
*SADAUKARWA GA FIDDAUSI SODANGI*
_*вч 👄hαвíєвαh lurv👄*_
_víєwwαttpαd@habiebahlurv_
_ѕnαpchαt @habiebahlurv06_
_email habiebahlurv@gmail.com__Don't TRUST too much , don't LOVE too much , don't CARE too much because that ' TOO MUCH ' will HURT you so much !_
🍁💧🍁
*____________________*
Tafiya kadan sukayi suka zo wani babban get sukayi knocking mai gadi yabude masu Basu hanya yayi suka shiga don yasan waye najma. a parking space suka hango mufida sanye da englishwear hanunta rikeda key din mota zata shiga. "Hey mufy..." Najma ta kwalla kira tana daga mata hannu,,fuskanta dauke da murmushi ta karaso inda suke taware manyan idonta tana kallon rufaida daketa wasa da 'yan yatsun hanunta "wow.." Mufida tace " "where did u obtained dis beautiful angel najma... wow so looking wllh...kamar kibarmin i'ta..." "Kedai .....now tell me wua a u going naganki haka looking take breath kodai2 ya kabeer ne..." "Kinga let us get inside kafin kifaramin , nibawani ya kabeer shagona zanje.." Takare maganar tana jan hanun najma . "ooh.. Sorry fa *F MADU PALO* ai na manta masu shago, yaushe zanje amin saloon da makeup infito kamar amarya..?" Saikin shirya.." I'tadai rufaida na binsu baya batare da tayi ko tariba. Bakowa falon sai ac dake aiki ga kamshi dake tashi takowani angel na dakin. "Su mama fa..." Najma tafada tana duban mufida. " oh..wllh sunfita bada dad'ewa ba ...gaisuwa sukaje.." "OK." Kalle 2 rufaida kawai take a falon tanabin duk enlargements dake manne bangon daki da kallo, kirjinta ne ya buga dataga wata mata mai kama da ammi sak kamar i'ta aka daura jikin hoton.. "Ikon Allah.." Tafurta a fili tana mamaki. "Dama ance kowani mutum akwai mai kamarshi guda bakwai, kilan daya daga cikin masu kamarta ne... tayi deciding .Sai kusan magrib sannan suka fito lokacin su mama sun dawo , sukai masa sallama suka tafi .gaba daya tunanin rufaida ya hautsine kara kallon aunty datayi a zahiri , kamar amminta haka take gani barinma sanyin halinsu, haka suka i'sa gida tanata sake2 arai . Saida sukayi sallar isha sannan suka hallara dining yin dinner , imran bai zoba kasan cewar har lokacin suna tareda jawwad a part dinsa. Tuwon samonvita ne da miyar egushi wanda taji crayfish,ganda da redmeat , hankali kwance sukaci suna hira kagansu kwanin shaawa,,,rufaida ne tahade gurin bayan sungamaci takaisu kitchen tadawo falo yanda su ammi ke zaune suna tadi.Zamanta yayi dai2 da shigowan imran sanye da black three quarter da redamless . zama yayi gefen momy bayan ya gaidasu ya langwabar dakai yana kallonta. "What kuma...?" Momy ta tambayeshi tana shafa kansa "momy I want to take coffee..." Kam kadibada zafi, nidai bazan shiga kitchen yanzuba sai najma tai maka.." "Nifa momy ba irin nata makesoba, irin na jiya nakeso..mai dadinnan.." Momy juyawa tayi tana kallon rufaida wanda tun zuwan imran ta sunkuyar da kanta kasa don bata i'ya jure kallon dayake mata. " tom kaga mai shayin jiyan, kuma yanzu baby na tagaji bazata shiga kitchen ba.." Kara langwabar dakai yayi ya leko yana kallonta da yayi dai2 da dagowarta "plss rufaidah , help with make me coffee.. Irin na garimku...kinji..?" on on kirjinta yashiga bugawa dasauri jin yanda yay mata magana, baitaba koda kiran sunanta ba bare magana mai tsayi haka,, kamar wanda kwai yafashewa ciki haka take takawa tazo wucewa ta gefensa zata shige yarike wrist dinta batare da kowa ya kulaba "Thanked u rufyyy..." Yafada cikin kasalalliyar murya kasa2 . zame hanunta tayi taisaurin barin gurin. Shafa kansa yayi yajuyo yace "momy ina jiranta...i mean takaimin inta gama..." Bai jira amsartaba yafice zuciyarshi fal murna. Bedroom dinsa yawuce yatarda jawwad kwance yana danna waya, shima fadawa gadon yayi yana dan sakin ihun jin dadi. Kallonsa jawwad yayi sannan yakauda kansa yace "gist me.."Kyara kwanciyamsa yayi yay hugging pillow a kirjinsa yana lumshe ido.. "She's come here over now.....my rufaida.." "Dumm" kirjin jawwad yay mugun bugawa yatashi dasauri yana kallon imran.."rufaida " yafada cikin ransa, komawa yayi yay relaxing yana lumshe ido tunoda sunane kawai yazo daya dana rufaidan ammi ...tayama zasuzo nan,? Mai zai kawosu.." maganan imran ne yakatse mai tunani. "Kanaji amaryana zatazo inafada ma kaki kulani." Kallonsa jawwad yayi a karo na biyu yana yamutse fuska yace " a i'ya saninadai katon tuzuru kamarka baida mata...""Manyan tuzurai dai, garani nasamu wacce nakeso kaifa? Tsoron mata gareka..." Turo kofan da'akayine yamaida hankalinsu gurin , da sallamarta tashigo cikin natsuwa hanunta rike da try maidauke da karamin teaflaks da medium teacups. Hade rea imran yayi yana watsama najma kallo , kallon dayake mata yasa tafada masa abinda bai tambayeta ba " momy tace inkawo..wai babynta tagaji.. wai She need rest... " Kwace try din yayi daga hanunta yana hararanta, gaida jawwad tayi tajuwa tana tariya kasa2 don tasan his broda fall in rufaida's love. Zuxxubawa yayi cikin cups din yamikama jawwad shima yadauka, tunkafin susha kamshin sa yacika masu ciki kowanne yawunsa na tsinkewa kamar zasusha babu...ido jawwad ya lumshe lokacin daya kurbi coffeen, d same thing abinda imran yayi ..."kai ammi momy ta'iya shayi,,,kamar tayi zaman niger.." Jawwad yafada yana kara kaiwa baki. Imran ko gagara bashi amsa yayi sai santi yake zubawa, saida suka shanye duka na Flack's din sannan suka hakuri. Jawwad baibar gidan ba sai 11 sannan imran yarakashi hanya.
Washe gari misalin sha biyu mufida tadawo daga shago kasan cewar ranar Friday gashi motanta yasamu tsala don haka da kafa tadawo . layin dake bayansu tazo wucewa taga imran tsaye jikin motarsa da'alamu jira yakeyi. "Yaa imran..."tace bayan ta karaso inda yake. " a mufy hw u..." "Owh..am feeling tied ooo...wllh inkaji legs dina kamar su karye....bansamu tracyle ba tundaga shago.." "Eyye sorry..." "Ah..tnk u...lemme going... Kagaida najma.." "OK ..she would hear insha Allah.." Sauri jawwad yafito daga gidan yasa mishi padlock yamufi inda imra ke tsaye, ja da baya yayi don kusan cin karo dasukayi da mufida. Ida nunsune yasarke cikin na juna mufida tazurawa jawwad ido ko kiftawa babu haka shima... "Mufida" yafada can cikin ransa yana hadiye wani miyau...lallai sai yanzu yatuna mufida yar Jo's ce " ooh Allah..." Yakara fada cikin ransa. Mufida gaba daya tacince tazare ganin jawwad abin kaunarta dakyar ta i'taya tattara kalamanta ta furta *"JAAN"*.*👄habiebah lurv👄*
YOU ARE READING
💝MUK'ADDARI💝
RomanceZame hanun ves din yayi yadaura bakinsa kai game da lumshe idon, dumin bakinsa dataji yafara saukar mata da kasala tana kara shigewa jikin shi .saida ya jakwalkwalata sosea kafin ya kyaleta yadaura kansa bisa kirjinta yana lumshe idon. Dukansa ba'ab...