part 10

2.1K 86 0
                                    

*💝MUK'ADDARI💝 10*

*BY 👄habiebah lurv👄*

Don't forget to follow and vote me on Wattpad @habiebahlurv

E-mail me @habiebahlurv@gmail.com

*Kumin afuwa uzurine suka shamin kai..to amma yanzu alhmdllh kumai dai2.*
*Lurv u all❤*

                🍁💧🍁

*____________________*
Ba'abinda jikin rufaida yakeyi sai rawa, tarufe idonta kamm  ta kankame guri daya sai adduan da duk yazo bakinta takeyi.... Jawad wani fizga yabama riganta, ya yagata daga sama har kasa take kirjinta ya bayyana. Duk da gurin baifiye haskeba amma hakan baihana jawad kallon kirjinta ba , kamar wanda aka turasu haka suka fadi kasa haka jawad yasamu damar kokarin rabata da da skat dinta,,, ..........wani gigitaccen kara tasaki yayinda taji wani mugun azaba a gabanta wanda tunda take bata tabajin kwatan kwacinsa ba.  kankame jawad tai  still idanunta a rufe don tsabar azaba hawayen kafewa yayi sai numfashinta daketa neman tafiya tana fizgoshi da kyar . jawad shi kansa baisan halin  dayake cikiba, shidai yanajin shine awata duniya mai wata irin  rayuwa da baitaba tsintar kanshi ciki ba bare yasan halin da rufaida ke ciki. Ba i'ya kokarin da bataiba don ganin numfashinta ya tsaya, amma abu ya gagara sai fizga yake da sauri2 yanason barin gangar jikinta ,,, kamar daukewar wuta haka numfashin ta ya tsaya cak tadaina motsi gaba daya tazamto kamar gawa.  Zuwa wani lokaci jawad yayi relaxing , a hankali yake dagowa yana kollon kyakykyawar fuskanta  wanda tai jajawur don tsabar wahala ga lips dinta ma dasukayi jajawur  don tsabar tsotsan dasukasha  gurin jawad. Tsintar kanshi yayi dayin murmushi ya daura hanunsa kan fuskanta yana shafawa tareda zagaye lips dinta da yatsanshi ,  yakai minti biyar a haka kafin yadagata a hankali har lokacin  bai lura da daukewar numfashinta ba ....idonsa na kanta ko kiftawa babu yamaida kayan jikinshi  ya dauki skart dinta yasa mata sannan yamaida mata hijab dinta kasancewa rigan ya barke bazai  sakuba. Kara cire riganshi yayi ya shinfid'ata gefe guri mai kyau sannan ya dauki rufaida yajeya kwantarta  kan rigan yajuya yafara tafiya,,,kamar wanda aka tsayar haka ya tsaya cak a gurin yanason  dawowa yakara kallon fuskarta dayake ganinta kamar zinare . juyowa yayi yana layi kasancewar har lokacin giyar bata sakeshiba haka yakoma inda take ya tsuguna gabanta ya kamo farin finger dinta wanda yake kamar na  jarirai yacire zoben azurfar dayake yatsanshi yasaka mata  , sunkuyowa yayi dai2 gashinta yay mata kiss ya furta I LOVE U wanda duk duniya ba macen dayataba fadawo sai momy. A hankali yatashi yafara tafiya  yana juyowa har yashege cikin club din.  Kai tsaye gurin motansu yayi yabude yashiga yajingina kansa jikin kujera tareda lumshe ido. Akib ba irin neman da baiyiba amma yarasa jawad har cikin mota yaduba amma bainan gashi yanata kiranshi baya picking haka yagaji   nemansa yahakura yana tunanin koya tafi gida yayi bacci don dare yashiga .  yana bude motan yaganshi zaune idonsa a rufe dakaganshi kaga wanda yake a bige, mamaki ishak yasha don yasan jawad baishan beer ,,, shigowa yayi yamawa motar key suka wuce barrack dinsu. Sai misalin 12:30am suka isa , akib ratayo jawad yayi a yashigo dashi dakinsa ya kwantarshi kan gado yafita.   ***Naja ba inda bata shigaba amma tarasa rufaida .. haka take tafiya tana kuka tana tambayar mutane tana musu kwatancenta ko Allah zaisa sugane amma babu...tafiya kawai takeyi tana dubawa ko Allah zaisa taganta, har yanzu misalin 4 din asuba batabar tafiyaba bare tasamu damaryin  bacci.  Bakowa gurin shiru  sai karar tsuntsaye kasancewar ba cikin gari bane  , kamar mutum kwance take hangowa daga nesa,,, batayi kasa a gwiwa ba haka takarasa gurin tana duk adduar datazo mata . fargaba da tsorone karara ya bayyana fuskanta yayinda taga rufaida ne ke kwance a gurin kamar gawa,, A gigice takaraso da gudu ta tsuguna gabanta tana kiran sunanta da karfi tana jijjigata, ,, jinshiru bata tashi ba yasa naja kara rudewa tafashe dawani sabon kukan tana kara jijjigata,,gaba daya tashiga rudani..shin rufadai mutuwa tayi kokuma suma tayi a'a ko baccinne yazo mata a haka takasa ganewa.Ganin taki tashi yasa tafara kokarin kinkimarta subar gurin ko Allah zai hadasu da wanda zaiji tausayinsu, Da dabara tasamu ta goyeta suka tafi. Jefi2 take kallon mutane masu komawa gida daga masallaci, dama already an i'da sallar asuba ,,gajiya tayi da tafiyar tanemi guri tazauna tashiga tunanin yanda zatai ga rufaida har yanzu bata tashi ba  i'ta kuma batasan yanda zata mata ba.  Tana nan zaune gurin bata ankaraba taji ruwa yafara saukowa don hadarine bakinkirin garin tun jiya, kafin tadauke rufaida ruwa yayi karfi sosea sai zuba yake kamar da bakin kwarya. Wani dogon ajiyan zuciya tasauke sakamakon ruwan daya sauka jikinta , a hankali2 take kokarin bude idanuwanta dasukayi mata nauyi tanajin kamar an dauramata Zuma Rock akansu, Kokarin tashi tashiga yi naja taisaurin dagota takaita wani runfa ta shimfidarta kan wancan rigan data ganta kwance akai.  "Ammi na...." Abinda rufaida kawai take iya fada da muryanta wanda baifita sosea. "Kawata don Allah kitashi, kifadamin maiya sameki ..ina kikaje..don Allah..." Naja tafada cikin matsanancin kuka. Rufaida bata i'ya cewa komaiba sai hawaye dake sauka tagefen fuskarta tana cije lips don i'ta kadai tasan irin azabar zafin da gabanta yake mata. "Kikaini...gurin
.ammi.." Tafada dakyar. Dagota naja tayi tace"to tashi mutafi kinji." "Ni ban i'ya takawa,,, kafana ciwo...wani abu nan dina...." Tafada tana nunawa naja gabanta dakyar don hanunta ma nauyinshi takeji. SubhanAllah,,, meyasamu nandin yake maki ciwo...kifadamin mana rufaida." Naja tai maganar amatukar tsorace ..don  wani mugun tananine yafada cikin ranta ..fashewa naja tai da kuka tana tunani cikin ranta "Allah yasa ba'abinda nake tunani bane ..nashiga uku idan wannan abunde...meye zancewa ammi...." Kuka tarinka yi kamar zata shide hakama rufaida da batasan abinda naja take nufiba..don i'ta batamasan meye aka mata ba , batasan sunanshi ba, bata taba ganiba bata tabajin labarin shiba.. I'tadai tasan yacire mata kaya sannan yasa mata wani abu mai zafi gabanta ... Ganin zamansu gurin bazai kawo musu  mafitaba yasa naja tagoyeta suka nufi tasha ruwa na dukanta suna tafe kowannensu na kuka. Suna zuwa basusha wahalan samun motaba karfe 6:00 dai2 suka tashi daga Niamey suka kama hanyar GOUBEY. I'sarsu keda wuya suka sami abin hawa yakaisu gida, akofar gidansu rufaida aka saukesu... da taimakon mai motar naja ta goyata suka shige gidan.  Tundaga bakin kofar gida suke jiyowa maganar baffa mudi da matarsa sunsa ammi gaba sunatai mata ruwan bala'i. "Wato kintura yarinya birni yin karuwanci ko, ace tun jiya yarinya bata kwana gidaba ammake ko  a jikinki..duk gari yadauka yarki tatafi yawon iskanci birni..to wllh baki isa kibatamin yar dan'uwanaba... Yanda kikayi karuwancinki bazaki  koyawa yarmuba .." Ammi nazaune bakin kofa kanta na kasa ba'abinda takeyi sai sharar hawaye.. I'ta kadai  tasan yanda takeji, "ace rufaida batanan tun jiya wai kuma bata damuba...yarinyar da 'itace rayuwar ta, idan wani abu yasameta bansan yanda zanyiba.." Wani sabon kukan takara fashewa dashi zuciyanta na mata suya.  Cikin matsanancin kuka naja tai sallama tashigo fuskanta shabe2 da hawaye,  cikin razana da firgici ammi tataso tana tambayan "ina rufaida?",,, juyowa bayanta tayi tanuna mata rufaida daketa faman shararan hawaye.  Tsananin tsorone ya bayyana fuskan ammi tai saurin karbanta tashida i'ta daki ta kwantarta...dasauri baffa mudi da matarsa suka rufa mata baya suka bita cikin dakin suna addua Allah sa wani abun kunyarne yasameta...

*👄habiebah lurv👄*

💝MUK'ADDARI💝Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt