part 16

2.2K 82 2
                                    

*💝MUK'ADDARI💝16*
*SADAUKARWA GA FIDDAUSI SODANGI*
_вч 👄hαвíєвαh lurv👄_
_víєwwαttpαd@habiebahlurv_
_ѕnαpchαt @habiebahlurv06_
_email habiebahlurv@gmail.com_
                  🍁💧🍁
*______________________*
    "Innalillahiwainnailaihirrajiun."  Matashin saurayin dake driven wata hummer  yafada a kidime yayinda yafito daga motan.  Cikin jini take kwance plat akan titi ga ammi dake kanta tana kiran sunanta cikin tashin hankali .Lokaci kadan mutane suka shika gurin suna ganin al ajabi kowa da abinda yake fada,Without wasted of time  saurayin yadauketa yasata mota tare da jakkan kayanta sukayi wata private hospital. Suna zuwa aka karbeta aka shiga da i'ta emergency tareda bata taimakon gaggawa. Gagara zama saurayin yayi sa zirga2 yake cikin word din burinsa baiwuce doc yafito yafada mashi halin da yarinyan kice ba..don jini yafita jikinta da yawa he's sacred.  Daf da magrib doc yafito dareda wasu nurses bayanshi.."follow me.." Doc yafadawa saurayin , jiki na rawa yabi bayanshi sukashiga office din doc, saida yay wasu yan rubuce2 kafin yadago yana kallon shi.   Wani miyau saurayin ya hadiya shima idonsa nakan doc. " doctor ina fatan dai anyi nasara, don nayi matukar tsorata da yanda bata ko motsi..."  Dogon numfashi doc yaja kafin yace "to alhmdllh munshawo kan matsalar, amma saidai taji ciwo sosea ..ta bugu sannan jikinta ya kurje da yawa..amma insha Allah zataji sauki...ga wannan." Yakarashe maganar yana mika mashi wani paper. "Maganine da allurai muna bukatarsu yanzu."  Godiya yama doc yafita don sayo abinda ake bukata.   Har lokacin ammi nazaune kan wani benci ta takure guri daya sai adduan samun sauki takema yarta cikin ranta ga hawaye dakebin kuncinta.  Sosea yaji tausayinsu har cikin ransa gashi dakukkan alamu ba 'yan gari bane sam basumayi kama da yan Nigeria ba. Shiga motansa yayi yatafi wani pharmacy dake dan nesa na hospital din.beautiful babe ce sanye da Arabian gown ta daure vail din rigan a kanta hanunta rike da wani babban basket tanufi Ward din da'ake kwantar da marasa lafiya. Cikin natsuwa ta tura dakin tashiga da sallamarta fuskanta dauke da fara'a ta'isa gefen ammi.Tareda gaisheta . fuskan sake ammi ta amsa don koba'a fadaba 'yar uwar wannan matashin saurayin ne don gakama nan kamar an tsaga kara. "Yamai jiki.." Budurwan tafada tana leken fuskan  rufaida dake baccin wahala  jikinta duk bandage. "Alhmdllh, batama farkaba har yanzu."  "To Allah yakara afuwa.." Budurwan tafada idonta na kan rufaida lakaci daya kaunar yarinyan yashiga zuciyanta . sunanan zaune da ammi  budurwan sai hira take mata  kamar sundade da sanin juna.Har 10 budurwan bata tafiba ganin dare nakarayi yasa ammi ce mata " dare nata karayi kuma kekadai kikazo, kinga bazakiji dadin tafiyaba." Murmushi tayi tace "ai nan zan kwana,  ya imran ne yace inkwana nan dasafe zasuzo da mami i'tama ta gaidaku.." Jinjina kai ammi tayi tasan koba'a fadaba wadannan mutanen kirkine, don dawasu ne bawanda zaibi ta kansu bare harda tayasu kwana." Sai shabiyu suka kwanta ammi na kan sallaya kasa while itakuma na kwance dayan gadon dake opposite din na rufaida.6:39 motar imran tashigo cikin hospital din , a natse yay parking yafito yazagaya  dayan site din ya bude kofan.Kyakkyawar farar dattijuwace tafito cikin shiga ta alfarma wanda kana gani kasan cikin daula take , fuskanta dauke da faraa tama imran magana suka wuce.   Da sallamarsu suka shiga dai2 farkawan rufaida doctor natsaye a kanta yana dubata. Dasauri imran ya'ijiye basket din hanunsa yakarasa bakin gadon yana kallonta zuciyarsa cike da tausayinsa. "Doctor yajikin natadai?." Yafada yana duban doc. "Alhmdllh dasauki yanzu bawani matsala sai ciwon jikinta, zamugani nanda five days insun warke zaa sallameku.."  Fito doctor yayi bayan yabada umarnin abata wani abu tace sannan tasha magani.   Kallonta kawai imran yake yanda Allah yay mata baiwar kyau, kurawa gefen fuskanta zuwa wuyanta idon yayi ganin wani yalwataccen bakin gashi mai santsi kwance gurin,dawo da dubansa yayi kan fararen kafafunta dake mike ..jikinsa ya kalla yaga fari irin na fatarsa da hutu da irin expensive lotion dayake amfani dasu duk saiyaga tayi duhu. Jinjina kansa yayi yayi tareda lumshe ido yana kallon hotonta cikin idonsa tana zaune kanta kasa tayi shiru saikace wata kurma "ANGEL!" Yafurta a hankali tareda sakin wani murmushi tareda biting lower lips dinsa.  Saida sukayi sati kafin aka sallamesu , gidansu imran dake lowcost yawuce dasu wanda already ansamar masu daki ciki duba da yanda ammi tai masu bayani kan basuda kowa garin jos donhaka basusan inda zasu jeba.Tana kwance kan legs din momy dasuke a mike nan kasa kan rug , sallaman imran yasa najma sauri mike kewa taje tai hugging dinsa..saurin sakeshi tayi yayinda ta hango rufaida da ammi tsaye daga bakin kofa rufaida ta rungume sosea a jikinta cike da farin ciki. "Yimata  a hankali har kiji mata wani ciwon .." Momy tafada tana kama hanun rufaida suka karasa ciki.   Gaisawa sukayi da ammi bayan sun zauna momy kece mata tasaki jikinta nan dasu zauna don haka tadauke ta kamar yar uwarta kirjin ammi ne yabuga jin tace "yar uwarta" take wani soyayyar yar uwarta yadawo mata cikin ranta "ina zanganki 'yar uwata?.." Ammi tafada cikin ranta zuciyarta na kuna. " daughter shiga da baby ciki kihada mata ruwan wanka sannan kibata kaya saitaci abinci ko?..." "To momy." Najma tafada tana kama hanun rufaida sukayi dakinta . momy dakanta takai ammi dakin da'aka ware masu tahada mata ruwan wanka  tadauko mata wata a leshi mai kyau da tsada cikin kayanta a i'jiye mata kan gado, fita tayi falo don hada masu abinda zasuci.Daguwar riga na atamfa najma tabama rufaida, duk yadan mata yawa amma yay matukar mata kyau. Hijab dinta tadauka da zummar sakawa najma tai saurin rikeshi "meye zakiyi da hijab kuma?.. cikin gida fa kike."  Sunkuyar dakai rufaida tayi "ban iya zama ba hijab..." Tafada cikin sanyi murya. "To bari in dauko maki wani, wannan yayi girma..kumama tayi dotti." Wani tadauko mata wanda dakadan  yawuce kuguntaba, sakawa tayi dukda bahaka tasoba tafison babba wanda duk zairufe mata jikinta.  Lokacin da suka fita har ammi tagama shirinta tafito suna zaune falo da momy suna dan taba hira. Shayi mai kauri momy tahada ma rufaida saida tasha kafin taci abinci tasha magani.Special caring rufaida kesamu daga gurin mutane uku imran,momy dakuma najma. Ba'abinda basa mata  ba kamar imran daduk wani motsinta  yake lura dashi indai suna zaune guri daya, wani abu na musamman yakeji game da RUFAIDA kullum yacikin tunaninta haka idan yakwanta bacci dolene saitazo masa cikin baccinsa.   Satin su rufaida daya gidansu imran sunyi wani kyau na musamman daga i'ta har ammi fatansu sai glowing yayi kana ganinsu kaga jindadi da hutu amma saidai rashin sakewa da RUFAIDA batayi da suba, don dawuya kaji maganarta inba suna tareda ammi ba saikuma najma i'tane take dan sakewa suyi hira.   I'ta kadaice ke zaune falon takurawa TV ido tana kallon tashar Bollywood , riga da sketne jikinta wanda momy tasa aka dinka mata sunyi matukar amsar jikinta sun zauna  dabas a jikinta  tayafa kwalin kayan a kanta.    Dawowarsa daga aiki kenan ko part dinsa baije ba yashigo na momy don kallon rufaida wanda tunaninta yahanashi sukuni, lucky yasameta i'ta kadai zauna idonta akan TV . bugawa sosea kirjinsa yayi daya ganta ba hijab , don wannan shine karo na farko daya ganta ba hijab.  Samun guri yayi ya zauna a kujeran dake opposite nata yana satan kallonta  baisan taya zai mata maganaba..baisan mai zaice mata ba.    Dauke idonta tayi akan TV n sakamakon wutar da'aka dauke idonta yasauka cikin nashi daya zubo mata su.  Saurin sunkuyar dakanta kasa tayi    a hankali cikin sanyin muryan tace "sannu da.. dawowa."   Binbakinta dake motsawa kawai yake da kallo "kamai nata mai kyau.."  Ya furta a hankali yana kara binta da kallo . ganin baida niyan tafiya kuma ya takurata yasa tatashi cikin natsuwa tazo zata raba tagefen dayake zaune, hanunta taji anriko tai saurin dagowa tana kallonsa, tundaga tafin kafarsa har tsakiyar kansa taji wani feeling na shigarsa. Gyaran murya sukaji daga bayansu sukaya saurin juyawa suna kallon wanda  yake....Saurin sakinta yayi ganin momy ne ke tsaye fuskanta dauke da murmushi, kanta kasa tawuce momy tatafi dakinsu kunya yagama cikata.  Imran ma sunkuyar dakansa yayi yana shafa kyeyarsa duk abun yazo masa wani irin  gaba daya kunyar kansa ma yakeji.  "Uhm! Yanzu kadawone?." Momy tafada tana dariya ciki2 "eh..momy .." Yafada yana satar kallonta  , gani yayi har kolacin fuskanta dauke da murmushi yace "uhm..momy zanje nayi wanka..." "Ai dama tun farko bani nahanaka ba..." Tafada tana dariya shima dariyan yayi yatashi yafita.
Niger, KORMA. Narar da jawwad yadawo bakaramin tashin hankali yashiga ba jin abinda doc kabeer yace masa  , baiko kara awa daya ba shima ya tattara duk wani abinsa yatafi don baamfanin zamansa bayanda doctor baiyi akan yabari koda huta wani yayi amma yaki yay tafiyarsa.  Dagashi sai jakar ducoment dinsa yashiga Nigeria yafara tunanin garin zuwa don bayajin zai i'ya komawa kd , lokaci daya tunanin wani schoolfriend dinsa imran bawa  dake Jo's  yafado masa take yay deciding tafiya Jo's ...don ya tabbata zaman can saiyafi masa akan kd.  ATM dinsa ya dauka yaje bank yaciro kudi masu yawa yasai sabon mota na 20m  akai mata service yacikata da petrol  yadau hanyan Jo's . sai magrib ya isa awani babban hotel mai tsadan gaske ya sauka   ,  yana shiga room din yafada toilet yasakarma kansa ruwa yana lumshe, yafi awa daya ciki kafin yafito yabada order din  relaxing Wears kafin yakwanta daure da towel. Few minutes akayi knocking   yabude yakarbi kayan yazubasu kan goda.  Kala daya daga ciki yasaka  yayi sallan magrib da isha sannan yadauki wayanshi yana duba contact din imran bawa, baisha wahala ba yasamota yayi dailing yasa a handsfree .    imran dake zaune garden yayi zurfin cikin tunanin  rufaida  phone dinsa tafara kara , surprise look ne kwance kan fuskarsa yana kara ware ido yana kallon screen din,  sauri ya daga don takusa tsinkewa yaka a kunnenshi. "Wonderful!  Captain Jawwad!."  Murmushi jawwad yayi wanda fararen hakoransa suka bayyana. "Yeah...i know u make surprise.. Ko? " very surprise ma...amma kam batan Kai kayi?." No..not all..kasan  nadawo Jo's  shine zan fada ma.."  "No..its be joking , tayi zaka dawo jos bayan aikinka da familyn ka duk suna kd  u most lie me..  " am sure friend wllh nadawo jos, yanzu haka ina b.m hotel..Mamakine sosea yakama imran yace " OK ..OK.. Lemme come nd see u .. am wondered wllh.. "  "no not now..kabari sai gobe da safe saikazo kaga dare yayi..OK?"  "Ok friend amma kasani gabe asuban fari zaka ganni..." "Aha no problem.. Gud 9yt."  Kashe wayan jawwad yayi yakwanta yana danjin rilief , bai jimaba bacci ya daukesa.   Da asuba a masallacin hotel din yayi salla yadawo yayi wanka sannan yay ordering breakfast. Karfe 8 imran yazo hotel din yakira jawwad yasanar dashi zuwansa , babata lokaci yafito yashiga motan imran fuskanshi dauke da murmushi. Sake baki imran yayi yana kallon shi ganin dai da gaske jawwad ne ba mafarki yakeba  .."kaga malam tada mota mufita induba gida gida insaya don nibadan iska bane dazan karar da kudina a zaman hotel.   Dariya imran yayi yace dama kasan ciwon kudi, bakawai kallonsu kakeba..?" "Saboda bana aiki dole kafadi haka."   "To dai ba wannan ba, kabari muge gida kayi break sai muwuce naiman gidan ko..?" Kaga malam ni a koshe nake kawai muje neman gida." Key imran yama motar suka fita daga hotel din.Basuwani sha wahala ba suka sami gida nan cikin lowcost bayan layinsu imran din, ginin upstair ne hawa dawa  yayi balain kyau da tsaruwa dukda de bawani girmane dashiba..bawani kyaran da za'ayiwa gidan don sabone baa taba shigaba, take suka tafi wani company donyin order din furniture's  ..atakaice dai sai sukasa komai a gidan har stuff ba'abinda ba'a saba sannan yadauko motarshi yadawo da'ita gida.  "To yanzu saikatashi muje ka gaida momy saikuma muyi lunch acan ko?." Imran yafada yana duban jawwad dayayi relaxing kan sofa idonsa a lumshe.. "OK..yakamata.."  Rufe gidan yayi suka shiga motar imran duk da kwana dayane tsakaninsu.
**"Kam baby na irin wannan kwalliya i'na zaki haka..?" Momy tafada tana duban rufaida fuskanta dauke da murmushi. Sunkuyar dakai rufaida tayi tana murmushi tace "anty najma tace inrakata gidansu kawarta banisa..."    "To akula sosea.."  Rufaida kallon ammi tayi dake hakimce kan sofa tayi wani kyau da kiba gawani arnen lece ajikinta milk yayi balain amsar fatarta. Hankalinta nakan kallon dasuke da momy bata kula da kallon da RUFAIDA kemata ba har najma tafito sanye da abaya pink colour tayi mata kyau sosea.  "Momy zamuje gidansu MUFIDA zan karbi wani abu." "OK tau..ba matsala ki gaida mamah da aunty." "Oh..nikam..rufaida nace kicire hijabin nan gacan Vail nadauko maki ammi kinki."  "A'a kinga karki takuramin ita kibarta da hijabinta yafi....kuma kikularmin da'ita sosea kar tabata.."  "Momy nikuma nabata ko?." Najma tafada a shakwabe ..dariya rufaida tayi tace "babba  dake... kina shakwaba.."    Dai2 fitowansu  compound aka bude get din gidan yay dai2 da juyawan rufaida baya sakamakon hijib dinta daya rike jikin wani abu, kusane yarike mata tacire sannan tajuyo lokacin har imran yaje yay parking i'ta kuma najma tafice , sauri tafita tabi bayanta gudun karta bace mata.

Ina neman afuwarku najina dakukayi shiru masoyana . yanzu kam nadawo insha Allah harsaimun gama... Nagode dadukan kulawarku masu kirana damasu turomin sako....♥👍🏻.
Umar dalha, hassan Atk thanked u for d post.👍🏻

*👄habiebah lurv👄*

💝MUK'ADDARI💝Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang