Sun danyi tfy kadan ya juyo yana kallonta duk
tayi sanyi
yace fulani wai.meke.faruwa dakene
idan bakida lfy ne.muje asibiti
tace lfy ta qlw inma banida lfy ne xn iya kula da
kaina
ya gyada kansa
yace haka.ne na manta ina tareda likita
tayi shiru ta sunkuyarda knta qasa
hakan yasa ya tsaida motarsa a gefen hanya
ya juyo kacokan yana kallonta
yace fulani
batare data kallesaba ta amsa
yace a hakan kikeso naje dake gidanmu idan
baqinki na gida suka ganki haka ya kike tunanin
xasu dauki xaman mu
tace kayi haquri nima bansan meke damuna bane
yace idan kinkasa gane meke damunki kibari muje
asibiti wlhy banajin dadin ganinki haka
ta dago tana kallonsa idanunta jawur saboda
kuka tausayinsa ya shigeta kamar karta barshi
ya janyota xuwa jikinsa
yace yakamata kigane cewa ynxu mun fahimci
juna ba fada tsakaninmi
soyayya ba lallai bane tasamu asanda aka sota
abuce dake shiga xuciyar mutum batare da
ixininsa ba kuma tana gudanar da jiki ta sarrafa
gangar jiki kamar yanda ta faru da Dr.bakori da
xarah (duba littfin xarah)
kinga inhakane bai kamata ki damar da kankiba
tunda ni bana sonki kema bakya sona ynxu da
aka hadamu sai mu taru mu qirqira soyayya
tunda aurenmu mutu ka rabane
inaso mu manta baya mu fuskanci gaba muyi gini
akan sabuwar rayuwarda muka tsinci kanmu a
ynxu
koda baki daukeni masoyi ki amince mu xama
qawaye
ta qanqameshi tana kuka sosai kamar ranta
badan karta toxarta ummantaba daba inda xataje
xata yafe aikin ta xauna da marhoom tana ganin
soyayyarsa tafiye mata komai ayanxu
ya dago fuskarta yana kallonta
yace kin amince
ta gyada kanta tana hawaye hade da kaimasa
kiss abinda bata tabayiba axaman da sukayi
sai hakan yayi matuqar mamaki sai dai ya boye
mamakinsa hr idan sun dawo yaji dalilin yimasa
abinda bata taba yimasaba
ya janyo hannunta ya sanya mata xobe a
yatsanta mai kyau
tana kallonsa cike da tausayawa
ya sumbaci hannu yace wanna xoben abotarmune
kiriqesa da kyau idan ya bata ko bnganshi a
hannukiba kina nufin bakida alaqa dani ba abota
tsakaninmu
tayi murmushi mai ciwo tana kallon xoben
tace nagode
ya saketa ya tada motar suka bar wurinsuna isowa gidan
sukayi parking suka fito suka shiga a falo suka
tarad da umman duk suka xube qasa suna
gaidata cike da girmamawa
ta amsa gaisuwar fuskarta dauke da farinciki
marhoom ya tashi ya nufi dakin momy ganin bata
falon
yace momy shine kikabar umma a falo naga ba
kowa atare da ita
batare data kallesaba
tace kai xaka gayamin abinda xnyine
yace aa momy ayimin afuwa pls
ta gyada kai tana fadin
na bata wurine taci abinci kuma dama abu naxo
dauka
yayi shiru bayan ya xauna akusa da ita ya riqo
hannunta
yace momy ki taimakeni bansan meke damun
fulani ynxu ba tadaina walwala koda yaushe
acikin kuka
tace subhanallah ka tabbata lfyrta qalau bata
gayama damuwartaba
nayi nayi taqi fada tsorona kada tace xata barni
ynxu ina sonta ina son komai nata inajin son da
nake mata ko maryam banama shi
ya dora hannunta saitin xuciyarsa
yace momy kinji yanda xuciyata k bugawa
tsorona kada taje ta barni baxan iya rayuwa babu
fulani ba
momy ta girgixa kanta cike da tausayamasa
tace tor ynxu.marhoom menene abin damuwa
tunda fulani matarkace hannunka take
yayi shiru kafin yace momy baxaki ganeba
ninasan fulani bata sona aynxu dole kawai tasa
take xaune dani
tace meyasa bata sonka
yace nima bnsaniba
taja numfashi kafin
tace bar mgnr xuwa anjima idan mun sallami baqi
sai mu tattauna akai
yace tor shikenan.
YOU ARE READING
LABARI NA
Historical FictionA Heart Touching Story Of a Young Girl Dr. Fulani Gafai..... (true life story)