49

1.7K 140 6
                                    

Bayan wucewar sune abban fulai yasami wayar abban marhoom inda yasanardashi komai daga cikin abinda k faruwa
yayi shiru cike da takaici yace bnsan da wannan mgnr ba amma gani xuwa ynxu jidda tunda suma suna jiddar
ya katse wayar
*
Tun farfadowarsa yakasa furta kalma daya idanu kawai ya xuba masu
juyin duniyar nan momy tayi yayi mgn yaqi sai ta fashe da kuka shima ya sunkuyarda kansa qasa yana hawaye
abba yace marhoom!
ya dago yana kallonsa batare da ya amsa ba
fulani ce damuwarka?
yayi shiru ya tsura masa ido
inkawoma fulani yanxu kanaso
wannan karon da sauri ya gyada kansa yana kallon abbansa
yace tor kaci abinci kayiwa momynka mgn koxataji sanyi bakaga ynda ta damu dakai bane ko abinci ta kasa ci fa duk saboda kai
bari naje naxoma da fulani, ya juya ya fita ya nufi wani gun ya xauna cike da tausayin yaronsa
momy tace mekakeso marhoom
yayi shiru yana kallonta
tace kona hada maka tea ne xakasha
ya gyada kansa alamar eh
tayi murmushin jin dadi ta riqo hannunsa
tace ka kwantar da hankalinka kaar ynda suka xo suka tafi haka xamuje mudawo da ita tunda marhoom na sonta ynxu
damuwata daya ynxu rashin walwalarka kaqi kayi magana meke faruwane marhoom
da hannu yayi mata nuni da ruwa
ta sauka saman gadon da sauri ta fita dauko masa
yana ganin haka ya diro daga saman gadon bargon dake lullube dashi ya rufa da jikinsa yafito dakin bako takalmi
kodata dawo dakin bayanan hankalinta ya tashi ta duba toilet wayam tafito a firgice sai ta tsinkayosa xaune ya rakube kamar wani almajiri nan da nan ta soma hawaye tana daga tsaye tana kallonsa ya sunkuyarda kansa qasa.....
tun xuwansu jidda take cikin dakin jinyar bata fito ba sai ynxu datake jin shaawar ganin xahirin jidda
tafito tana waige waige tana kallon wurare can ta tsinkayosa yanda ya takure sai ta girgixa kanta a ranta
tace ashe ma a jidda akwai almajirai irin haka kamar nigeria sai dai na jidda sunada qaranci sosai
sai taji tana son taimakamasa ta xaro kudi dagacikin jakarta ta nufesa
ta duba gabansa ba wata roba daxata ajiye masa kudin shikuma kansa a sunkuye tor ko ajiye masa akeyi ya dauka
sai tabi shawarar xuciyarta ta sunkuya ta ajiye
sai abin ya bashi mamaki yaji yanason yaga wacece wannan daxata maidashi almajiri duk da yaga hannun macece
dagowarsa yayi dai dai da dagowarta caraf suka hada ido lokaci daya suka tashi tsaye cike da mamakin juna
momy na tsaye taga fulani tacika da mamakin kodai da gske abban marhoom yaje yaxo da itane
fulani ta soma waige waige bataga kowa nasa ba ta juyo da kallonta garesa kansa a qasa tariqa hannunsa suka matsa daga wurin kafin ta juyo da kallonta garesa

Marhoom!
ta kira sunansa bai amsaba kuma bai dago ya dubetaba
tace kayi haquri laifinane nice nakira umma taxo tatafi dani kada ka qullaceta
nayi hakane dan bana sonka alokacin banajin xn iya rayuwa dakai shiyasa na kirata
ta riqo hannunsa tana hawaye
tace ina sonka marhoom banida wani buri da yawuce kai hrcikin xuciyata nakema wannan mgnr
shiru bai tankaba bai kuma kalletaba sai hawayen da yakeyi
marhoom kamin mgn kace wani abu pls kobaka yrda dani bane wlhy ina sonka inason na rayu dakai
ta fashe da kuka bayan ta tallafo fuskarsa suna kallon juna
meke faruwa ne, meke damunka, meya sameka kayi mgn dan Allah
ya sunkuyarda kansa qasa tajawoshi ta hada da jikinta tanakuka mai tsanani kafin
tace na shiga uku ta dago tana kallonsa ta rasa mexa ta masa sai gani tayi ya miqo mata xoben dake hannunsa
ta tsurawa xoben ido kafin ta maida kallonta garesa cike da mamaki ta tuna mgnrsa lokacin daya sanyamata xoben
yace wannan shine abotarmu kiriqesa da kyau idan ya bata ko bnganshi a hannukiba kina nufin bakida alaqa dani ba abota tsakaninmu
nooooo ta girgixa kanta tana hawaye
abotarmu nanan marhoom bansan lokacin da xoben yafita hannuna ba kayarda dani pls kamin magana
ta dauki xoben ta maida a yatsanta tana kallonsa
kayi shiru kaqi mgn marhoom ko baka yarda bane
you ar more dan a friend to me kai uban ya'ya nane inada cikinka.....
xumbur ya dago kansa ya xuba mata manya idanuwansa
ta gyada kanta tana share hawayen fuskarta ta janyo hannunsa ta dora acikinta
murmushi ya bayyana a fuskarsa ya sunkuya yana kallon cikin
wai da gske yarona na cikinki xaki haifamin yaro kina nufin xn xama uba kamar kowa
ya dago yana kallonta ta gyada masa kanta tana murmushi ya tashi ya rungumeta yana dariya
ya dago da ita yana kallonta
yace wannan kadai yasa na mnta duk laifinki Aisha, kindawomin da farincikina dame kikeso na saka miki da wannan albishir din dakika min
ta janye jikinta daga nasa
tace ba komai marhoom, soyayyarka nakeso inaso kasoni hr tsawon rayuwata kasoni kamar maryam
yayi murmushi yana kallon yatsun hannunta farincikin xuciyarsa yakasa misaltuwa dan batasan ynda yakesontaba dabata tsaya roqon wannan daga garesa ba
ya dago yana kallonta
yace kidawo muxauna mureni cikinmu tare mubashi kulawa da farincikinmu
tace xn dawo verysoon xamuyi mgn da umma xata maidani.....amma me kakeyi anan asibitin waye ba lfy badai momy ba
yayi murmushi bayan ya boye damuwarsa
yace ke mekikaxo yi
tace mijin qanwar umma ne ba lfy shi mukaxo dubi nida umma
ya gyada kansa kawai yana cije lebe
yace nine bnda lfy
ta xaro idanuwanta waje
tace meke damunka ne
da yatsantsa ya nuna mata kanta
yace kece
tayi murmushi bayan ta rufe fuskarta da duk hannayenta kafin ta juya tana dry ta fice kicibis sukayi da momy dake tsaye tana kallonsu
taja baya cike da kunya tana gaidata
tace fulani marhoom ya miki mgn ne
ta gyada kanta tana murmushi
tace mekika gayamasa haka naga farinciki a tare da fuskarsa
fulani ta juya tana kallon marhoom dake tsaye yana kallonsu kafin ta maida kallonta ga momy
ta girgixa kanta bayan ta sunkuyarda kanta qasa
tace ba komai momy
itama momy murmushi tayi
tace na yrda kece farincikin marhoom meyasa kika barsa kidawo garesa kodan farincikinsa
fulani ta gyada kanta kanta a sunkuye
tace insha Allahu umma xn dawo
tace shikenan fulani na gode
itama sai ta juya tana murmushi ta fice...

LABARI NAWhere stories live. Discover now