page 28

7.8K 565 56
                                    

*Haske writer's Association* (home of expert and perfect writer's)

*SIRRIN MIJINA*

*Billy Galadanchi*

  Sadaukarwa ga qawata
*Nafeesatu sani kibiya....(Pheey)*

*Acikkn wannan shafin zakuga yanda ya dace mace ko miji suke tashin junansu a bacci*

    
                            28
Koda Ya shigo gidan Nafeesah ta koma baccin gajiya qura mata ido yayi she's really pretty yanayin baqinta yana burgeshi se sheqi yakeyi fatar nan lamai lamai se uban tsantsi  da sulbi dake cikinta, ga jikinta a tsane zaka zata zeyi tauri amma fatar nan se laushi na usul sosai ke cikinta....matsawa yayi ya zauna kusa da ita kafin ya kishingida ya sanya hannunshi ya janye sumar kanta data kwanto saman goshinta tayi gumi kasancewar ta kashe fanka kuma ta kashe AC dama standing fan ne kasancewar na fankar sama a gidan, ta had'a gumi sosai bacci takeyi amma tamkar ba baccin ba ta yamutsa fuska d'ayan dimple d'inta ya lob'a sosai d'an yatsan shi ya tura a hankali cikin ramin yana murmushi kafin ya sumbaci lips nata d'an motsawa tayi tayi juyi ta had'e da hannunshi ta danne murmushi yae ya zare hannun a hankali sannan ya kunna mata AC ya fito parlor tafi 2 hours tana baccj har after 10 ganin hakan ya sanya ya tashi ya koma  d'akin ya qura mata ido ta qudundune wuri d'aya heeps dinnan sun fita sosai ga flat tommy dinta ya qara shigewa ciki alamun yunwa, kana gani kasan sanyi takeji zuwa yae ya kwanta kusa da ita sosai ya rungumeta qara shige masa tae taci gaba da baccinta me dad'i......ganin yanaso ta farka kuma ya kula ta gaji baccin be ishetaba ya sanya ya sanya harshensa kadan acikin kunnenta, dan zabura tai ta maqe kafad'a sannan ta rungumeshi gaba d'aya,murmushi yae ya qara sanya harshen sa yana lasar mata gefen kunnenta zuwa qasan wuyanta sakeshi tae ta wani banqara ta bud'e idanta amma sam ta kasa tashi baccin kamar yanzu ta soma ya mata nauyi matuqa..... Sakkowa yae yazo ya kama faratan ta ya sanya manuninta a baki yana tsotso a hankali nanma juyi kawai tayi ta bashi mamakin wannan baccin bayaso ya tashe ta da baki ta firgita wannan ya sanya ya sauka ya sanya babban d'an yatsanta a bakinsa yana lasar sa da harshensa hannunshi d'aya yana yawo a saman tafin qafarta miqa tayi lokaci d'aya ta bud'e idanta da murmushi ta tarbesa ganin ya d'ago gaba d'aya,shi d'inma murmushin yae yace

"Haba pretty baby bacci har haka, plss ki tashi na damu nasan akwai yunwa a cikinki" kunyane ya kamata ganin yanayin suturar dake jikinta ta ja duvet ta rufe jikinta sannan ta tashi zaune ta sanya hannu taja sumar kanta baya data barbazu

"To Habeeb na tashi ai" kafe ta yae da ido yana murmushin sa dake qara masa  kyau da qwarjini

"Kiyi wanka to kizo muje" shagwab'e fuska tayi

"To naji  ka tafi kawai zan zo yanzu" sarai ya kula kunyarsa takeji aranshi yace da kika gama zuqe yajin duka ina jinki se yanzu zaki wani ce kunya,ficewa yae batare da yayi magana ba yaje parlor ya zauna....er Aikin shamsiyya ce ta shigo da sallamar ta dauke da basket na abinci har guda biyu gayar dashi tayi sannan tajere komai kan dining ta dawo ta durqusa tace.

"Yallab'ai Anty tace wai gatanan zuwa ku karya idan kun shirya" be kalleta ba yace

"Kice tazo mun shirya a shirye muke" juyawa tayi yayinda Nafeesah ta shigo adai2 wannan lokacin...rungumarta yae cikin wani lallausan lace take ja me ratsin baqi da fari aciki yasha d'inkin gown A shape me asalin kyau da aikin bead work a gaban rigar baqi daja ta murza d'auri ta d'akko asalin kyau ba qarya ba komai a fuskarta se powder da kwalli daya qara fitowa da asalin farin dake zagaye da qololon baqin dake cikin idanta dake qananu a lumshe kullum tamkar wacce ke shirin fad'uwa  tayi bacci daga tsaye.....lips d'inta lip balm ne me light pink yamata kyau sosai kasncewarsa bame b'ow ba ya qara fitowa da asalin kyawun pink lips d'inta tayi ado da sarqa qarama da d'ankunnayenta suma din fari da baqi  se bangles dasuke gold da zobunan hannunta sanye a qafarta takalmine wages masu kyau red color kana ganin yanayin shigarta kasan cewa wayewa ta gama ratsata....ga diri dukda acikin gown take be hanawa yalwataccen heeps d'inta samun matsugunni ba harya nuna kanshi tudun mazaunanta kuwa qaramin jinjiri ze kwanta rad'au a sama batare daya sunkuyo da sunan zamewa ba sosai ta tafi da hankalin gogan nata ya shaga la da kallon yanda take taku tamkar bata san taka qasa.....har qasa ta zube ta soma kwararo masa gaisuwa inda ya amsata cikin sakin fuska da qauna me yawan gaske tashi tayi tsaye

SIRRIN MIJINAWhere stories live. Discover now