7

2.1K 152 0
                                    

Duk yadda kuke tunanin shaquwa tsakanin fahad da basma ya wuce haka..
Ya kammala sec school Dinshi a FGC kano boarding, successfully yayi jamb.. Admission yake jira,
ita kuma basma tana primary school abinta tana tsula rashin m, indai anyi laifi in group definitely basma is among, ga surutu, ga hayaniya da karadi ga uwa uba kishi, ko mark daya mutum ya fita dashi a test to next test babu bacci bacin abinci babu wasa har sai ta haddace book dinta! Wannan yasa ta zama tauraruwa a school dinsu, yarinya qarama sai shegen wayo da kwalwa, har mamaki malamanta suke, gashi ana koya mata darasi take dauka, sai dai kashhh
Basma irin yaran nan ne masu saurin girma dan bata fi 9yrs ba amma ta buskude, ta zama er duma duma...
Uncle Benjamin ne ya fara kai mata hari da sunan zai mata tsarki byn tayi fitsari.. Sorry baby, i just want to help u remove ur pant and clean u up..  A hnkl yake mgn kamar munafuki..  Basma just smirk 😏  nd said ok uncle..
Tana tsugunnawa data kwalla qara saida ya gigice, da gudu security suka yo toilet din shima uncle ben ya fito a rikice basma na biye fa shi..  They ask her if something went wrong, tace nothing, tabi bynsu ana zuwa centre din sch ta wafce da gudu tai office din headmistress dinsu, tana shiga tace maam, warn uncle ben not to ever try touching my private part, if not i will tell my dad!
Sanin halin Basma yasa ma'am Cynthia tai saurin bata hkr ta kuma ce hkn baxai sake faruwa ba..  Saida ta tabbatar Basma promise not to tell anyone sannan ta kyaleta, one gud thing abt basma shine duk surutunta if she promise to not say a thing she won't say it bhu she hardly take promises, saidai in mutum yai sa'a.
A take aka hada emergency meeting wanda ba'a dau lokaci ba kowa yabada goyon bayan a kori benjamin daga school!  Shi kuma benjamin yadau aniyar cin uban basma koba yau ba saiya rabata da pride dinta!

***"*""
haneef kuwa ba abinda yasa a gaba kamar yaga ya zama airforce, tinda ya samu NDA baisa wasa ba hnkl ya maida sosai kan abinda ya kaishi..., to dama dasu yafi dacewa tinda shi kamar me disorder din flat effect haka yake.. Bai damu da kowa ba sai iyayenshi da kuma karan kanshi.. Baya son takura, hayaniya ko raina kap qannensa baya shiga harkarsu, in kaga yara suna dry to fahad ne agun..  Gashi shima ya kusa dagawa sbd zaria ne suka bashi adm a medicine....

*************
Wayyo honey bayana..  A hnkl ya dago yace kina da raki, kuma kina damuna..  In d first place ke baki iya addua bane?  Mtsw..

Wlh tinda na samu ciki ka tsaneni kmr ni na dorawa kaina, ko kula dani bakayi sai kace dashi naxo! Ni wlh na gaji da wulaqancin nan, bama mutum ya ma magana ba ka manna mishi hauka gsky na gaji!
Surayya!  Bana son hayaniya.. Kiyi hakuri Allah ya sauke ki lfy mu sami me kama dake ko?
Allah sarki so...  Tuni ta mnta da wulaqancin ta dan saki murmushi ta shagwabe murya ai kaine i kai wani abun sai naga kamr ko ganina baka sonyi...

Kafin ya bata amsa basma ta banko qofa da gudu noor da safna suna binta magenta ta dauko tana haki ta fado jikin Abbanta kaman yadda tasa mishi, magen da taji matsa ta kufce tai kan surayya..  Wayyo saida na tausaya wa sury don ta tsani mage..  Saida ta kusa shidewa dan tsoro da gudu tai cikin daki...
Itako haki take tana qara tace Abba kace su barmin kitty na, bai musu barna ba wlh.. Tana gama fada ta toshe mai kunne wai kar yaji maganarsu.... Sbd wayo!

Wayyo basma dagani bazasu miki komai ba dagani, da kyar ta yadda ta miqe.... Safna ce kamr zatai kuka tace Abba wlh basma ce mara gsky ita tasa kitty dinta ta samana baki a ice cream dinmu kuma ta dauketa ta gudu,  noor kam tuni ta fara hawaye.. Abba don't trust them they are all liars.. 

Shi yama rasa yadda zai fara rabasu, tabbas ysn basma can do morethan that...

Salamu alaikum.... Qoooo cikin basma ya murda ya haneef ne, fakar idon abban tayi ta kuma kwasa a guje ta fice ta qofar kitchen taje gun mama, anty amina kenan, ta buya!
Su safna suka gaishe shi ya amsa sannan ya nemi sanin me yasa basma gudu...  Nan suka warware mishi yadda akai, yace ai kune abin kunya duk kun girmeta amma take muku tsiwa bakwa maketa, noor tace wlh yaya ta fi safna qarfi ma bare ni, al-amin kadai ke iya bugunta kuma er gidansa ce..
To sai kuje ku zauna taita muku tsiwa tinda baku da hnkl..  Jiki a snyaye suka fice, itako basma tana gun maman fahad ta samu dambun kaza sai ci take tana zuba kmr famfon daya lalace...

....................
Saukar yaushe dana? Inji manager,  Abba wlh ynzunan naxo..  Sati biyu ma zanyi na koma,
to Allah yayi albrka..
Amin yace, suka dan taba hira ya bar manager ya nufi part din mama., 
Sury kowa baqin cikin abinda basma tayi kamr ta mutu, yrinya kamar aljana kullum kalar iskancin daban..  Ya ilahi!  Data kashe ni yai...   Hmm basma gobarar mata!

Relaxed ya sameta tana zuba zance tana cin dambun kaza har da korawa da lemo.. Yai sallama... Tuni ta shiga hnklnta tace, yaya innn ina yini?  Bai kulata ba ya gaida anty amina ya tmbyta fahad, tace yaje screening ABU..  yace Allah bada sa'a.. 
Ke meya hadaki dasu noor..
Ido ta zaro tace ummm dama sune suke son cin zalin kitty shine na dauketa..
Yace Basma in baki shiga hnklnki ba u will be goin to boarding school soon.. Kowa ma ya huta...
Ita dai shiru tayi sbd tsoron shi take..

*********
Abun da nakeso ki gane surayya shine ba ruwanki da basma for now, ki bari ta qara hnkl sbd kinfi kowa sanin irin son da ake mata a gdn nan, haneef ne kadai ke maganinta shima sai ubanshi baya wajen, kin daiga abinda taiwa haris yana kawunta ta kafa ihu tana turanci wai taga yana shan taba saida ta tara mai ahalin gidan nan....  Bare kuma ke wlh saita nemi kashe miki aure kikai wasa...
Yanxu dai fatanmu ki sauka lfy ki haifa mana namiji dan musan mune magadan manager!  Koya kika ce?
Ni goggo wlh abinne ya isheni ranar nan har fitsari ta sani mage fa ya cillo min, shi kuma uban ya kasa ce mata komai... Yarinya kamar er aljanu....
To kika sani ko aljanun gareta..  Haba ana baki kina roqo!  Na fada miki ki kwantar da hnklnki basma ba matsala bace, yadda take da girman nan aure zamusa a mata yadda zata bar gdn kowa ya huta..  Kedai ki cigaba da hkr dashi dan burinmu ya cika..
Kinfi kowa sanin cewa itama marigayiyar ba wani dogon hira suke ba bare ke.. Sbd hk ki bishi a sannu zakici riba!

**********

Mamie mamiee mamieeee...  Kizo kigani........

Da sauri anty salma ta qaraso dan ganin mene basma take mata wannan kira haka?

Ya ilahi!!  Basma me zan gani haka?  Ya akai?  Meya faru ki fadamin!!!
Innalillahi Allah yasa ba abinda nake tunani bane...

Teeluv

Vote and comment

BASMA (COMPLETED ) Where stories live. Discover now