Romantic love story and family saga
Wattpad : zahra2597
I love u all my follower, well wishers, my lovely writer shatuuu, my sis hijjah yakasai, all members of shatuuu novels, priceless and ✨ sparkling stars🌌 nd any other person who come across my novel *BASMA*...
Anyi taron suna an gama lfy.. Masu murna na murna masu kunci ma nayi, dan haneef dubu hamsin yaba hadiza basma kuwa qaramin trolley ta cika da kayan baby..
Hadiza zata iya cewa inta cire yayunta babu wanda ya mata hidima hk..
Su anty sury sai tabe baki suke suna hmmmm..
Kalthum tace dole ki liqe musu ashe siyeki sukai...
Hadiza kuwa tace wani ma ya samu a siyeshin.. Kiji da matsalar mijinki amma kin tsaya gulma da munafurcin wadda basu ma san kinayi ba!
Khaltum kuwa kamar ta fashe dan haushi...
*
Su basma kuwa washe garin suna da yamma suka tafi dan ya haneef yana da aiki a office.. Ksncewar tin dawowarsu daga kwantar da tarzoma aka bashi miqamin shugaban command schools na yankin..
Wannan karan dai basma ware ido tai tayi kallo batai baccin hnya ba, jefi jefi sukanyi hira.. Kwan zabi yasai musu a hnya tanata murna dan tana matukar sonsu..
......
Bayan sati daya aka fara registration din jamb.. Aiko haneef bai kasa a gwiwa ba yasa basma tayi.... Ita dai tana son krtun amma she's so nervous..
Janta yai ajikinshi yace baby.. Baxan miki alkawarin mazan hausawa ba, wai ince har abada bxn qara aure ba.. Amma inaso ki sani wlh babu tunani makamancin haka ynxu a raina..
Rau rau tayi da idonta tace wani lokaci fa?
Yace basma mukam ai yau muka sani.. Mu munga yau wake da gobe?
Idonta ne ya kawo ruwa tace ya haneef i luv u so much.. Pls take care of my heart.. Ka yarda dani..
Hawayenta ya goge sannan ya kwantar da ita kirjinshi yace baby ki daina irin wadannan tunanen tunanen, they will ruin our day.. Am urs u r mine thats all!
Dagota yayi yaga tana murmushhi..
Yace so basma shed tears for my love.. How lucky am i?
Dukan wasa takai masa tace kaima wayasan sau nawa kayi..
Dry yayi sosai yace ai ko nayi bata gani ba, niko na gani...
Bubbuga qafa ta fara tana fadin..
Allah nidai a'a...Dariya sosai haneef yakeyi wanda har saida yaban mamaki..
Daina buga qafar tayi kawai tana mai video...
Baby me kikeyi?
Dariya tayi tace in kaganka a status sai kafi gane abinda nakeyi..
Da sauri yazo zai kwace wayar ta hana.. Yaita mata chakulikuli har saida ta sakar mai wayar..
Haka suka kasnce cikin nishadi da farin ciki...
**
_haneef gsky kai wawa ne! Kayi sake.. Kai a tunaninka basma taka ce? Har wani qwanbo kakyi kai me mata ko? To kodai ka sakar min ita na aura ko kuma na dora video dina da ita nude a dunia kowa ma ya gani! In kana tantama anjima zan turo maka nan da 24hrs, idan kaga video kuma 1hr ce ta rage maka ka saketa ko in sake shi a YouTube kuma nai tagging dinka, amatsayin matarka ce!_