*dedicated to maman fayha: kaltex*
Hmmm... Mamie amma dai baba is just joking ko? Tayaya hakan zai faru? Na cewa abba ko daddy ina cikin damuwa? Dan fahad ya rabu dani numfashina ne ya qare? mamie bawai ina jayayya daku bane, but it sound ridiculous ace wai ya haneef yana dawowa zai aureni....
Idan har su baba suna sona da haneef to zaifi kyau a ya hau layin masoyana.. Shima ya fafata, idan har yayi nasarar samun soyayyyata sai in aureshi...
Mamie nd mama let me cut it short ku iyayenane wlh wlh in har ya haneef zai kwantar da kanshi ya nemi soyayyata.. To ko bana sonshi zan aureshi kodan farin cikinku....
Mama kimin alfarma a matsayina na erki ki yafewa ya fahad ki daina fishi dashi, wlh nikam na yafe mai in har danni kikeyi... Fushinki bala'i ne gareshi... Babu sauran tabonshi a raina!
Babu abinda zuciyata bxata iya dauka ba koda kuwa auren ya haneef ne sbd ta riga ta gama rugurgujewa... It's broken mommies..
For once na nemi alfarma kar ayi forcing dina into auren ya haneef.. Though ban damu ba ko zai nuna min so ko bazai nuna ba, shi so a zamaninmu takaitacce ne! Amma ya kwantar dakai ya nemi aurena da kanshi zaifi sauqi ga kowa....
Tana gama mgnrta ta mike tai hnyr dakin mamie inda babu kowa dan shiru take buqata ynxu kam...
Mama kuwa tinda basma ta fra hawabi tausayinta ya qaru a zuciyarta har saida ta zubda kwalla.. Mamie kam mgn ma tafi qarfin bakinta.. A hnkl ta furta amina yarinyar nan gsky ta fada, gsky ya kama baban haneef ya duba lamarin nan bai kamata ya dinga ynke hukunci kai tsaye ba, alhalin yarinya tasan ciwon kanta! Kuma gsky ya kamata ki bar fushin nan haka da fahad ni wlh tausayi ma yake bani duba kiga yadda ya fige ya lalace.....
Hakane anty salma, Allah ya shirya baki daya..
Tana komawa part dinta ta kira fahad.. Tsakanin uwa da danta sai Allah...
**
_She is a complete opposition of how i want my wife to be.... Bhu my love for her is intense_
A hnkl ya kalli frame din.. Wani murmushi ya saki wanda iya lebensa ya tsaya.. A zuciyarshi yana tamtamar frin cikinshi idan ta kufce masa,
_wlh bayan Abban yarinyar bana tunanin tana da masoyin da ya wuce ni.. To Abbanta zai iya sadaukar da ryuwarshi sabida ita kuwa? Eh to ko zai iya ko bazai iya ba.. Ni kam nasan zan iya bada rayuwata dan ta rayu! Ban taba zaton hakan so bane, na kasa kula kowa, na kasa samun nutsuwa... Bana jure zaman gdnmu sbd kuncin da nake riska, hakan kishi kenan? Kishi? So fa kenan? To tin taushe? Me yasa nake da nauyin baki? Mesa ban iya tarairaya ba? Mesa na kasa janta a jiki? Wani yayi nasra kenan? Wannan wasa da dama ne ko wasa da rayuwa?_Zuciyarshi wani nauyi take mishi, ga wani zafi dayake ji.. Hrt sound dinshi duk ya sauya babu natsuwa sam a ruhinshu... A hnkl ya bude red eyes dinshi da suke kamr garwashi, ji yake dama ya fashe da kuka, dama hawaye zai zuba daga idonshi.. Lallai kuka ma rahama ne.... A hnkl ya furta ya Allah ka tallafawa rayuwata ka cire min basma a zuciyata.. Zuciyata na gab da tarwatsewa Allah ka sassauta min ka bani mafita!
Tunowa yayi da cewa dole fa yaje auren basma da fahad ta qarfi zuciyarshi ta harba, jikinshi yai mugun sanyi...
Maj. haneef a. Haris kenan wanda kullum son basma ke ruruwa a xuciyarshi!
Ksncewar ranar thursday ce kuma maabocin azumi ne, ya quduri aniyar jero adduoi akan sauqin lamarin, yana da yaqinin Allah yana sane dashi kuma zai tallafa mishi..
Wata iska me zafi ya furzar dan gaba daya ya rame ta lalace.. Aikin ma sai yayi sa gske yake kwatantawa, sukansu yaranshi sun fuskanci haka.. Baida aiki sai tunani ko abincin kirki baya samu yaci...
Wayrshi da baba ya tuna.
•°•
_fahad ka taho kano inada magana dakai__to baba da fatan dai lfy_
_sai da matsala zan nemeka?_
_a"a baba zanzo inshaAllah ai jiya muka dawo bamu gama report va, amma da mun gama zanzo_
_Allah ya kaimu_
•°•
Allah dai yasa ba zancen auren bane!
****
Basma kuwa zuwa ynxu duk wata qaryar soyayya tana shiga kunnen dama ne ta fice ta hagu, duk tarin samarinta jinsu kawai takeyi, dan ita kam an bar mata tabo, ta riga tayi musu kudin goro, babu na zabe duk mayaudara ne, kullum tana addua akan lamarin sannan ta sanya wa zuciyarta ruwan sanyi akan duk wanda taji ya mata ko sau daya ne kuma ta gano yana da tsoron Allah, to fa an wuce gurin fatan ta dai ya zamo me kyau, dan tasan muddin ta auri mummuna ta mutu agun frnds dinta sbd yadda take dryr mugunta in taga kucakin ango...A hnkl ta furta ya haneef.. Dariya tayi iya bakinta tace.. Chai baba ma dai Ina.... Ta ina za'a soma hadani da ya hneef? Ai sai mu qona gdn dan wlh ni ynxu ba tsoron kowa araina!
Noor kuwa kullum tana cikin yima alamin shagwaban karya rabu da ita, shiko yana jadda da mata irin son da yake mata!
****
Fahad kuwa tunda mama ta sakar mai fuska damuwarshi ta ragu, kullum yana part dinta, har abinci can yake ci, amma har ynxu ya kasa disclosing sickness dinshi ga kowa... Su safna da noor ma da suke jin haushin shi duk ya fara basu tausayi har dan hira noor take mishi...
Baba kuwa yayi na'am da saqon basma kuma ya jinjinawa kokari da wayo irin nata.. Samun lbrn cewa basma ta yafewa fahad yasu shida daddy suka saurarawa zafin da suka dauka.. Dan dama abban basma bai wani dau abin da zafi ba, yasan it's norml ayi auren soyayya ma masoyan su rabu, kuma suki fadar abinda ya rabasu, wannan wani sirri ne nasu na daban, farin cikinsa ma shine bawai bayan aure aka samu matsala tun kafin hakan ne...
Wannan sassauci da fahad ya samu a cikin gdnsu, yasashi samun relief har yana fita aiki, duk da guilty conscious yaki barinshi, neman basma yake ido rufe ya mata bayani dan ysn ynzu kam zata fahimce tunda har hayaniyarta yake jiyowa kenan she recovered.. Zuciyarshi ya dafe a hnkl ya furta anya ni zan iya warkewa da sonki? Ko zan iya mantawa da son da kika dasa min basma? Ko zan iya cigaba da walwala ta kamar yadda take? A hnkl yace ohhhh ina zance rayuwa byn nsn am leaving foreva..
Dole na nemi yafiyarki!
****
Teeluv
Vote and comment