Fitowa tayi ranta a mugun bace... Kenan dama an dade ana mata zagon qasa? Abba ynxu kallon marar kunya yake mata? Wannan wane irin coincidence ne... Taji takaici da baqin ciki.. Ko second daya abbanta habibinta bai bata ba bare tai magana.... Ita kuma surayya tayi galaba akanta kenan? Wlh wlh taci bashin da biyanshi dole ne ko bayan ranta! Tayaya zata sanya rikici tsakaninta da abbanta, wannan ai shiga tsakanin masoya ne.. Ta hanyar da matsala ta bullo dole tanan za'a bi a gyarata.. Wannan sabon wasa ne, qila game din tai ddin bugawa idan ta samu kwararrun en wasa..
Cikin takaicin take tfy kamar me shirin tashi sama.. Gummm taji tayi karo da abu...
Tafi kowa sanin babu gini agurin, to dawa kuma tai gamo?, a hnkl ta dago da idanuwanta wadanda fal suke da bacin rai...
Dub.. Dub! Taji zuciyarta ta buga da qarfi... Her heart nearly skip a beat!
Niyyarta idan ta dago ta buga tsaki tayi gama kome ta fanjama fanjam!
Amma sam sai ta nemi courage ta rasa, dan kallonshi tayi na seconds ta sauke idon, ta kalli inda hannunshi ya tallafi kafadarta, is he securing me? Ta fada a zuciyarta..
Shima kallon hannun nashi yayi ya saketa, gefe ta ratsa ta wuce shi ba tare da furta sannu ba, bare nagode... A ranta tace bullshitter! Duk taron munafukai ne, wato dan zai nemi aurena ne, yake pretending to be saint nd caring! damn d freaking care!....
Har ta wuce shi zuciyarshi bata daina bugawa da qarfi ba.. Wata irin faduwar gaba ya riska, wadda tai sanadiyyar jin wani zugi a kirjinshi.. Kap yawun bakinshi ya qafe. Hannayen shi sun fara zufa kamr wanda aka kama da laifin kisa..
Dakyar ya hadiye wani abu a wuyanshi.. Ya waiga yana kallonta part din mammie ta nufa amma ya kasa bude baki ya kirata, so yake ya mata sannu, yaji dalilin bacin ranta amma bakinshi ko motsi ya kasa, wani sanyi yaji qafarshi ta mishi.. Har ta shiga part din bai daina kallonta ba saida ta rufe kofar ya lumshe ido yana jin wani yanayi ajikinshi....
Yazo ne ya gaida Abba, amma a yanayinshi na ynzu kam bazai iya nutsuwa su gaisa, babu abinda yake son sani face halin da basma take ciki.. Yasani yarinyace mai kawaici ga damuwa ba abin mamaki bane idan ta shiga gun sh safna ta fara dariya kamar ba abinda ya faru.. Wannan dalili ne yasa ake yawan bata rashin gsky...
Jiki a sabule ya nufi bangarensu dan samun hutu daga bugawar da zuciyarshi ke yi.. Yana da yaqinin idan baiyi da gaske ba, basma zata zama ajalinshi...
Fahad da komai ya fru akan idonshi hawaye kawai yakeyi.. Ya fahimta kam ynzu.. Allah zai daukeshi ne dan haneef ya samu abin sonsa.. Intense gaze din da haneef kewa basma da reaction dinshi hv said it all.. Yasan basma bata son haneef amma tabbas haneef yana son basma... A hnkl yaita recalling irin fadan da suke yawanyi akan basma... Sam haneef baya iya danne bacin ranshi in yaga basma da fahad, tinowa yayi abinda ya faru a asibiti... Yadda haneef ya kafa balbale basma da fada wai dan tanayiwa fahad shagwaba, he can recall yadda haneef went mad sakamakon batan basma.. He can recall how he reacted lokacin da mamie ke supporting soyayyarsu...
_fahad! Kai baka da aiki sai biye wa mace? Nawa kake dahar zaka fra zancen aure? Da basman ta isa aure ne da Har zaka ishemu da zancen aure aure!_
_haba haneef, dan kawai nace fatana na qare krtu lfy na auri basma shikenan bn isa nace ga plan dina ba_
_haneef bai sake magana ba, haka ya wuni ko abinci bai ci ba!_
A hnkl fahad ya nufi part dinsu, dakin haneef ya shiga direct...
Brother wait!
Chak ya tsaya bai juyo ba, fahad ya sami stool ya zauna, yace
brother basm....Shhhh! Fahad!
Don't talk abt the innocent soul u broke!
I didn't break basma, i prevent her frm the pain u and her will face ahead! Fahad ya fada cikin qunan rai, ya tsani yaji ance yayi breaking heart din basma!
Basma nd i? Pain? How?
Haneef, kaikafi dacewa da basma bani ba, ni nasan qaddarata ce a hk, bxn rayu da ita ba! Cewar fahad..
Haneef ya waigo cike da mamki yake ban gane ba? Basma bata sona kum nima hak...
Fahad ya katseshi yace qarya kake, wlh kanason basma... Ko mahaukaci yasn kana sonta balle ni...
Murmushin takaici haneef yayi, yace inason basma as a sister ka gane? Kai take so sbd haka kai zaka koma ku shirya kanku..
Fahad ne ya dafashi yace can we talk abt it now?
Haneef yace mefa? Showing less interest..
Fahad bai zuciya ba, yace abt *BASMA*
Haneef kurawa fahad ido yayi baice komai ba...
Kallon da haneef yaiwa fahad ne ya tona asirin zuciyarshi, domin tsaninanin so ne ke damunshi..
A hnkl haneef yace fahad ka rame...
Fahad yace na sani, banda lfy ne..
Baka da lfy ko baka da nutsuwa?
Inji haneef kamar meson gano wani abu..Fahad yace qila duka amma da jinyar tafi...
A hnkl fahad ya zayyanewa haneef komai da yadda komai ya faru... Da kuma kalar chutar dake damunshi...
Haneef could not hold it anymore rugume fahad yayi kwalla ta zuba daga idonshi.. Yana fadin wannan wane irin abu ne zakai shiru! Wlh dole muje asibiti domin tabbatarwa, tayaya xaka azabtar da ruhin ka da cutar da gwaji daya akai akanta! How is this possible.. Get up muje gun baba..
****
_idan har tin ynxu har an fara min gorin aure a kan idona, inada nan gaba qila wanda ban zato ne zai min am just 20 nd things r goin this way, what if i stay long until.. I mean until after 2yrs or more, bhu what if i'm destined to stay long.. Matsalar ynxu itace tayaya zan gane so na gsky idan har fahad ma son qarya yamin? Majority maza maqaryata ne, sai suzo maka suce suna sonka da duk wata gsky, sai ka yarda dasu subar maka tabo! To idan har haka ne, sai dai kawai kayi addua ka cigaba da lalube cikin duhu?.. Wane lalube ma tukunna? Zan auri haneef, ai *ko babu so akwai aure* idan na auri haneef, zanyi nisa dagd, zanga gari, burina na yawo zai cika, zanyi mkrnta acan babu sa'ido, zan kunsawa anty sury takaici kuma ya fahad zaiyi dana sani!_Wani murmushin mugunta ta saki domin ta gane haneef ne zai zame mata makamin maida martani ga maqiya!
Dilla malama wai miye, kinxo kin samu a gaba sai murmushin alkawari kike zubawa..
Tashi tai ta tankwashe kafarta tace babies aure zanyi...
Baki suka saki suna kallonta.. Aure kuma? Ke da kika ce sai duk mun haihu zaki aure sbd abinda ya fahad yayi..
Dariya tayi tace wlh radadin brk up ya sani fdin haka, amma ynxu qila ma nxt month zanyi aurena.. Burina zai cika saina zagaye qasar nan, zan dinga turo muku hutuna kun gane..
Kallon mara hnkl safna tai mata tace hala basma kin fara shaye shaye..
Tace ko uban shaye shaye ba, ki zuba ido kisha kallo...
Noor tace haka hamxan ya riqe wuta ko mudassir din ne..
Dan takaici jin sunayen data kama tace.. Kinci bashi kema, ai wadannan saidai suji lbrn auren..
Safna ta zaro ido tace ko dai ya haneeeeef?
Murmushi basma tayi....
_Nace anya!_
Teeluv
Vote, comment nd recommend.
With love ❤