5~Shafi na Biyar

525 93 10
                                        

Ya Jahid yana a falo yaga na shigo ina kuka.
Na wuce d'akina na banko k'ofa ina jin zafin wannan cin mutumcin da Baba yayi min.
Ina ji Ya Jahid yana buga kofar naki budewa.

***
Baba ya samu hutu a wurin aikinsa na sati biyu. Dan haka suka shirya zuwa Jibiya.

"Baba dan Allah ina zuwa nima har yanzu akwai kwana goma kafin mu koma makaranta."
Na durk'usa a gabansa ina rok'onsa.
"Eh salon ki je kina lallab'awa kina zuwa inda Abubakar ko? Ya lalata tarbiyanki, Mairam kinji haushi wallahi..."
K'arar wayata dake cikin rigata ta hanashi k'arasawa, sam na manta da ban cire sifika ba. Gabana ya ishi ishi ya fad'i dim!
Nayi saurin mik'ewa tsaye ina k'ok'arin barin falon.

"Zo nan!"
Ya daka min wata firgitattar tsawa wadda ta sanya ni k'amewa a tsaye tsam!

"Bani wayar dake a jikinki."
Ko kadan ban musa ba na ciro wayar na bashi, yana karb'a wani kira ya k'ara shigowa.
"Habibi"
Ya daga kiran yasa amsa kuwwa.
"Umhhmayh!"
Aka manna kiss daga cikin wayar.
Kafin ace wani abu Baba yayi jifa da wayar.
"Allah ya isa Abakar...ka lalata min 'ya."
Ya d'aukeni da wani kyakkyawan marin da ya sakani durkushewa a k'asa. Nidai a iya sanina YaJajid ne mai mallakar Habibi a wayata.
"Yanzu har waya ya baki Mairama? Waya a gidana ban sani ba? Wallahi kin cuceni, kuma bake ba shi har abada ko jibiya ba zaki k'ara takawa ba. Yanzun nan ba sai an jima ba ki shirya kayanki ki koma gidan Gwaggonki. Tashi bak'ar munafuka."
Kuka yaci k'arfina, nayi k'arfin halin cewa.
"Baba kayi hakuri dan Allah ka barni anan bana son zuwa gidan Gwaggo..."
"Tashi ki shirya nace."
Ya k'ara buga tsawa a gaggauce na fad'a daki na jawo kayana dana shirya dan zuwa Jibiya.
Wannan shi ake kira da an yi gudun gara an fad'a gidan zago.
Yayanmu ya kaini har gidan Gwaggo na fito ina shessheka.
"An fad'o daga bishiyar dabino an zarce rijiya kenan."
Na shiga gidan da sallama. Gwaggo ma hararata tayi, ashe Baba ya sanar da ita dalilin hakan.

"Ke wallahi Mairam kin ji haushi, ga Jahid nan yadda yake matuk'ar k'aunarki har sai kin kula wani Abu? Jahid kyakkyawane kuma kin san suna da kudi ko bakya so ki rayu kamar yadda kika ga inayi? Kinga yayansa duk abinda nake so yi min yake yi dan haka ki kwantar da hankalinki ki so shi."

Haka Gwaggo taci gaba da yi mani dad'in baki har na samu nutsuwar zaman gidanta.
Sati d'aya da nayi a gidan mun shirya da Ya Jahid.
Yau ma k'arfe bakwai da rabi na dare ne muka fito dan zuwa aiken da Gwaggo tayi mana.
Ya fito da motarsa na shiga gefen driver muka tafi.
***
"Ya ni dai yaushe zaka koya min motar ne kullum sai kace sai gobe."
Yayi dariya yace.
"Zo na koya maki yanzu."
Ban tsaya tunanin sabon salon koyon mota da dare da zan yi ba, yana yin parking a harabar wani fili na zagayo gidan driver nace.
"Yanzu ka bari in mayar damu gida."
"To shigo in nuna miki yadda zaki yi sai na koma can."
Ya jawoni na zauna akan k'afafunsa.
Ya d'ora hannayensa akan hannayena yace.
"Sa k'afarki anan."
Na dora kafata inda yace.

"Taka a hankali."
Maimakon na taka a hankalin, sai na taka da k'arfi a zatona matakin yana da karfi. Ai kuwa aguje motar ta fizgemu wanda ya sanyani kwallara ihu na saki sitarin motar.
Yayi kokarin saita motar ya tsaya a gefe yana dariya.
Ni kuwa duk na k'ank'amesa ina rawar sanyi, wai ni margayiya.

"Kin cika kaudin tsiya, keda akace ki taka sannu kin taka kamar kafar tela."
Muka kyalkyale da dariya, sai alokacin na tuna akan jikinsa nake.
Nayi saurin mik'ewa amma sai ya dawo dani.
"Ina zaki."
Ya fad'a cikin dasashshiyar muryarsa da ta canja amo.

"Mu tafi."
Nace, ina k'ok'arin cire hannunsa dake kan cikina.
Ya bude k'ofar motar ya fito.
Nima na fito zan koma mazaunina amma sai ya jawoni ya hadani da motar.
"Ya Jahid wurin nan fa ba kowa kuma kasan kayi min alk'awarin ba zaka sake ba."

"Ba abunda zanyi miki Mairam, dan Allah ki barni na dan rage zafi ko kina so naje wani gun?"
Nayi saurin girgiza kai ina turesa.
Nan take ya tura hannunsa cikin rigata ya rik'e mammana da k'arfi.
Wannan logon yafi komai raunatani, da kyar na iya kyallara ihu ina son turesa amma kuma na kasa.
Ya shiga murzani ya had'e bakunanmu yana wani salon ficewar hankali.
Ban san ya akayi ba, ban san wane hali na shiga ba naji ina tsotsar harshensa.
Numfashinsa a sama, ya bude motar gidan baya ya shigar dani. Ya kwantar dani tuni ya cire rigata.
Ya fara kokarin cire zanina amma na rike wuta ina girgiza kai.

"Dan Allah Mairamah, dan Allah ki bari."
Ya fashe da kuka yana wani irin nishi.
Ya cire wandonsa dogo sai k'arami, haka nima ya cire zanin nawa sai k'aramin wando.
Ya shiga sarrafani yana goga jikinsa akan jikina. Dukda wandon da nake saye dashi amma na fara jin zafi hakan yasa na fashe da kuka ina turasa, sai ya canja salo ya bar babban sashen. Yayi wasa dani sosai har saida ya samu natsuwa, nima wannan karon naji kwatankwacin abin da yaji.

Da kyar muka iso gida babu mai iya magana acikinmu.

Ku jiran ni, zan zo...

Plz ku bani votes naku Dan Allah kuyi comment dan naji halin da littafin yake ciki. Ku sanar da 'yan uwa da abokan arziki.

MAIRAMAHOù les histoires vivent. Découvrez maintenant