AAERAT
Written by SEEMBY LUFF
WATTPAD: Itz_Seembyluff
Please vote by clicking on The Star at the bottom of your screens, comment and then share as it'll motivate me to give you more.
Your votes and comments on this chapter today will determine if or not I'll continue this story.*************
A hankali ta tako cikin d'akin kamar mai tsoron kada tsantsin tiles ya kwasheta ta fad'i, duk da bedroom slippers dake kafarta. Ta k'araso cikin d'akin tana takunta na kasaita, da alama dai daga wanka ta fito, her eyes widened and filled with surprise lokacin da ta gano Heenah zauneh kan couch dake ajiye gefe guda na d'akin and she looked a bit scared too, sai da taja dogon numfashi tana girgiza kanta ta wuce zuwa gaban mirror, stool dake ajiye karkashin dressing mirror'n ta janyo sannan ta zaunah, kallon Heenah take ta cikin madubin tana aika mata sakon harara, a nutse tace
"You'll never change Heenah, for crying out loud sau nawa zan fad'a miki ki daina yimin haka? Kinsan bana son irin wannan bazatan, Wallahi you almost scared the hell out of me saboda banyi tsammanin ganinki bah, you should have called and tell me you were coming over or better still, zaki iya danna madannin dake manne jikin bango to notify me akwai wanda ya shigo, please you shouldn't do this next time" ta k'are maganar sounding very serious
Ko kallonta Heenah batayi bah saboda ta riga ta saba da ranting d'in Aaerat, wayarta kawai take ta dannawa blushing all alone, tana yine kamar bata jin abinda take cewa amma she heard it all, ta sani cewa Aaerat bata son haka don sau da dama sukan yi fad'a akai, barin ma idan ta shigo mata d'aki babu sallama, not only her, she so much hates it idan aka shigo mata d'aki babu sallama. A fusace Aaerat ta mik'e zuwa inda Heenah ke zauneh ta finciki wayar dake hannunta ta wurgashi kan gado tana huci, ita kanta Heenah tasan cewa she hates to be ignored, amma ai bai kamata ta k'wace mata waya ba alhali tana tsaka da yin wani abu, mik'ewa itama tayi a d'an zuciya tace
" What the f.... " bata k'arasa bah Aaerat ta sake wurga mata wani hararan da yasata rufe bakinta da sauri
"You won't dare say that to me, will you? " Aaerat ta fad'a tana kallonta a nutse, murmushi Heenah tayi tare da dafa kafad'arta tace
"I'm sorry my princess, I should have known better that I'm standing in front of the heir to the throne of Binaaf, ayi min afuwa gimbiya " ta k'are maganar tana dariya amma dai kamar har cikin ranta ta fad'i maganar, abun ma sai ya baiwa Aaerat dariya sosai, Juyawa tayi tana dariya tana komawa gaban mirror, so take ta d'an manta da Heenah tayi focusing kan abunda take amma dariya yaki barinta, tunowa da yadda tayi kicinkicin tana cewa
_Ayi min afuwa gimbiya_
Mik'ewa tayi taga zaunen da take like she had changed her mind about getting dressed, gado ta nufa ta d'auki throw pillow d'aya tana dariya ta wurgi Heenah dashi, a bazata pillown ya sameta ta mik'e a razane kamar zata gudu, da alama dai tsoro taji sosai, sai a sannan ta d'ago ta kalli Aaerat dake tsaye tana mata dariya ta rungume hannayenta a jikinta, murmuring tayi tana cewa
"And what was that? Ina zamana zaki tsorata ni " ta fad'a ranta a b'ace
Ko a jikin Aaerat yayinda ta juya tana komawa gaban mirror, da d'an k'arfi tace
"I scared you koh? Haka nima naji lokacin da na fito na ganki, Kinga yanzu na rama, It was 1-0 before but yanzu na mayar 1-1" tana gama fad'in haka ta d'auki comb ta shiga taaje sumanta, ta dai ji Heenah na magana k'asa k'asa amma she couldn't get to hear what she was saying, abu d'aya dai taji shine
"Zan rama neh"
saidai bata ji cewa zata iya bata amsa bah, combing kanta take a nutse sannan daga bisani ta ajiye comb d'in tare da janyo ribbon d'inta ta shiga d'aure suman, powder kawai tayi blending fuskarta da sannan ta shafa wani skin colored lipstick, she needed not to used mascara on her lashes saboda long thick lashes d'inta is just perfect the way it was saboda idan ta rufe idanunta sukan yi inuwa akan kumatunta, gently ta mik'e zuwa gaban closet d'inta, simple gown na atamfa ta ciro, sannan ta koma gefen inners d'inta ta fito da wanda zata saka, haka side na scarfs d'inta ta ciro matching color na kayanta.

YOU ARE READING
AAERAT (The princess of Binaaf)
Mystery / ThrillerAAERAT is the story of a Binaaf princess, who's forced to marry the enemy of her father for the safety of her Kingdom ... In a kingdom where women are treated as the inferiors, where women are the victims of domestic violence, where women are depriv...