A kufule ya tako zuwa gabanta yana mata mugun kallo, ko meye yake da niyyan yi mata a lokacin ba mai kyau baneh, guards na kingdom d'inta neh suke ankara suka zo kusa da ita suna bata kariya suna tare ta, hannu ta nad'e zuwa k'irjinta tana murmushi tana kallonsa da kyau, a harzuqe ya ja ya tsaya yana mamakin guts d'insu don ba karamin mamaki hakan ya bashi bah, jajur idanunshi ya koma don yana gani this is the highest level of embarrassment and all his life, he has never been embarrassed like this, juyar da kanshi gefe yayi tare da rufe idanunshi yana cizar leb'e sannan ya sake juyowa yana kallonsu, a hankali ya d'ago hannunsa ya shiga nunasu da d'an yatsa yace
"How dare you, all of you to interfere between us? Shin kunsan wannan wani babban laifi neh that cannot go unpunished? Ta yaya dan tsabar raini talakawa kamarku zasu tsaya tsakanina da abunda nake son aikatawa? Wallahi wallahi bazan barku haka bah, sai na nuna muku karfin mulkina and nobody will stop me from doing what I intend to do"
K'okarin turesu yake ya iso inda take sai dai kafin yayi haka sun kara tsareta da kyau, da murmushi d'auke a fuskarta har yanzu tayi tattaki tana ratsa tsakaninsu har ta karasa gabanshi sannan ta tsaya, eyeing d'inshi ta fara yi from head to toe repeatedly sannan ta tsayar da dubanta kan fuskarshi tare da zuba kwayar idanunta cikin nashi tana kallo na d'an wani lokaci sannan tace
"Wani karfin mulkin kake magana a kai Yareema, to me you've already been defeated by the guards you belittle, idan kai baka san darajata ba har kake k'okarin aikata wani mugun abu a kaina to kayi kuskure, this men you see here are more than you in thousand folds, sun san daraja da kimar gimbiyarsu and they respect and compete in fulfilling every bit of my orders, they work on every single thing I say no matter how hard it might seem to them" shiru tayi na d'an wani lokaci kafin ta cigaba
"Ko kana tantama neh? "
Kasa cewa komai yayi yana kallonta ko kiftawa baya yi, hakan ya bata daman cigaba da maganarta
" I'd have ordered them to throw you outta this room, this instant and the so called treaty will be signed in your absence.. Wannan shine karfin mulkina nima, wannan shine karfin mulkin gimbiyar Binaaf"
Tsaye yayi a wurin kamar wani statue trying so hard to control himself that moment, ji yake kanshi na spinning sannan gabad'aya kwakwalwarsa ta daina aiki, all his life he has never thought a day like this would come, a day when a woman will look him directly in the eye and tell him whatever it is that's in her mind, today, just now he has received the insult of his life kuma sai ya tabbata ya rama ta yadda ba zata tab'a mantawa dashi ba a rayuwarta, yadda ta sashi kunya yau sai yasa taji kunyar da bazata so ta sake nuna fuskarta ba har karshen rayuwarta... Sarki Muhammad Saifullah dake ta kallon d'iyarsa tun d'azu ya mik'e a hankali a lokacin duk wani dake karkashin masarautan binaaf ya mik'e, tattaki yake cikin takun sarauta da takun sarakuna ya zo kusa da ita yana kallonta da damuwa yace
"Calm down child, banyi tsammanin haka daga gareki bah, wannan ba shi baneh yadda ya kamata kiyi mishi magana, you should respect him if not for anything ko don aurenki da zai yi"
D'ago idanunta da suka kawo ruwa tayi tana kallon abbanta, hannu ta d'ago ta rik'o nashi hannun cikin nata tana murzawa a hankali tace
"Na sani Abba, this isn't the home training you gave me and I have to respect whoever is older than me, I'm really sorry for my behavior but, I can't have him come here, to my own kingdom, my own house and insult us, ai shima kamata yayi ya san darajata a matsayin wacce zata zama matarshi, I'm sorry father but I can't just sit back and watch him defy us, I know my self worth"
Murmushin yak'e yayi sannan ya d'aura hannunshi a kafad'arta yace "I believe you mai sunan mama amma duk da haka learn to control your anger.. Allah ya albarkaci rayuwarki, go inside now" murmushi ta sakar masa itama sannan ta juya wasu guda biyu suka mara mata baya..
YOU ARE READING
AAERAT (The princess of Binaaf)
Mystery / ThrillerAAERAT is the story of a Binaaf princess, who's forced to marry the enemy of her father for the safety of her Kingdom ... In a kingdom where women are treated as the inferiors, where women are the victims of domestic violence, where women are depriv...