Komawa d'aki Aaerat tayi bayan ta tabbatarwa Abbanta she's gonna make him a proud father, duk jikinta a sanyaye yake da maganganun da Abban yayi mata, a hankali ta yaye alk'yabban da ta saka ta ajiyeshi gefe guda sannan ta zauna gaban dressing mirror tana cire jewelries d'inta, duk jiki babu k'wari take komai domin kuwa ta san ba k'aramin k'alubale neh a gabanta ba duba da irin yadda mahaifinta ya d'aura burinsa a kanta. Ta d'au tsawon lokaci gaban mirror'n tana zaune kafin daga bisani ta mik'e tayi undressing kantata d'auro towel, bayi ta nufa don yin wanka ta kunna shower yayin da tayi shiru tsaye cikin ruwan tana tunanin yadda rayuwanta zai kasance nan gaba kad'an, da k'yar ta iya yin wanka sannan ta d'auro alwala ta fito, bakin gado ta zauna yau kam unlike the rest of the days da take shafa da kwalliyanta a gaban mirror, towel drying kanta ta fara yi sannan ta shafa mai kawai sannan ta mik'e zuwa closet d'inta ta fiddo gown mara nauyi ta sanya. Hijaab ta d'auko bayan ta saka kaya sannan ta shimfid'a prayer mat ta tada dallah.
Nan kan prayer mat d'in tacigaba da zamanta bayan ta idar da sallah ta gama azhkar d'inta tayi nisa cikin tunani, she still wonders why her step mother would hate her and her late mother this much, a iya saninta no one has ever spoke ill of her mother in the entire kingdom, people always say her momma was a generous woman and the best queen Binaaf has ever had since from the beginning of their dynasty, she was a woman of virtue and honesty, a woman of excellence and respect, she rules and do justice to whatever it is that comes her way, she led by example. Aaerat still remembers how her father used to set example with with her mother to her stepmother and how he talks about her every blessed day of his life.
Dafe kanta dake sarawa tayi tana ji kamar zai tsage ya rabe biyu don ciao and zuwa yanzu tasan cewa idan har ta cigaba da zama gidannan to tabbas sarauniya Firdausi zata iya zama ajalinta, she suddenly felt relieved and happy knowing she'll soon leave Binaaf for school. Sallamar Jameelah ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi, a hankali ta d'ago tana kallonta sannan murya can kasa ta amsa sallamar, dukawa Jameelah tayi cikin girmamawa tace "Barka da dare gimbiyata, ko da abunda kike buk'ata yanzu kafin a shirya miki abinci? " da kamar ba zata ce komai bah, sai kuma tace "tea" daga haka ta mayar da kanta kasa domin ciwon kan da take ji yayi tsanani, bata ko so ta bud'e idanunta domin ji take kamar zasu zube k'asa, mik'ewa Jameelah tayi duk da tana son tambayarta abunda yake damunta "an gama d'iyar sarki jikan sarakuna". Lamo Aaerat tayi jikin gadon maganganun umminta na mata yawo a ka kamar yanzu ta fad'esu "A useless daughter like you can never make her father proud let alone rule over an entire kingdom like Binaaf... Your mother was a cowardice and a witch, she tied my womb and refused to release it even after death " A hankali ta sake had'e kanta da gadon wasu sabbin hawaye na sakkowa daga idanunta, she just can't live with a woman whose heart is filled with nothing but so much hatred and vengeance, she could see it through her eyes how she despises her, babu tantama ma Queen Firdausi wishes she was never born or maybe she even wishes her death. Sake faahewa da wani kukan Aaerat tayi da ta tuno wanda ake shirin aura mata, har kullum tana rok'on Allah ya sauya mata wad'annan al'amuran dake shirin faruwa a rayuwarta, she wishes a miracle would just happen that'll erase all the negativities out of her life but with Salem, she knows she's never gonna be happy for the remaining days of her life after marriage.A firgice ta d'ago da idanunta da suka rine da kuka ta kallo Jameelah dake durkushe kusa da ita, da alama ta d'an jima tana mata magana amma bata ji bah, k'aramin tray ne gefenta mai d'auke da mug da tea a ciki sai kuma container dake d'auke da sugar cubes da tea spoon, saurin sunkuyar da kai Aaerat tayi tana share hawayenta da gefen hijaab d'inta don bataso Jameelah ta gani, k'irkiran murmushi tayi sannan ta sake d'agowa a karo na biyu, it was definitely too late because Jameelah ta riga ta ga hawayenta, not to talk about the tears she saw, she has noticed something when she came to ask her if she needed anything before dinner, it wasn't the Aaerat she knew, the jovial and carefree princess, zata yi magana Aaerat tayi saurin dakatar da ita tace "I'm not in the mood to talk right now, I'll be fine Meelah, zaki iya tafiya" a sanyaye Jameelah ta mik'e ba don taso bah ta fita. Da k'yar Aaerat ta iya stretching hand d'inta ta jawo tray d'in kusa da ita, two sugar cubes ta d'auka ta zuba cikin tea sannan ta sa spoon tana juyawa a hankali, after like 2 minutes ta kai mug d'in baki, ji tayi kamar magani take sha, da sauri ta mayar da mug d'in kan tray'n saboda she doesn't have appetite, ji tayi ma she might never be able to eat anything so long as she leaves under the same roof with her step mother, had'e kai da gwiwa tayi ta fara sabon kukan takaici, she's a fan of love, a very deep love and romance but she knows that she's never gonna experience that in her life, she can never learn to love someone very monstrous as Saleem and that she can never teach herself how to do it unless he mends his ways and make peace with everyone, unless he seeks forgiveness from his Lord and the people he has hurt, which she knows would be the last thing he'll ever want to do on earth, share hawayen ta sake yi da bayan hannunta for the umpteenth time tana runtse idanunta sosai kamar taga wani abun tsoro, the thoughts of Saleem being her life partner and the thoughts of him laying his filthy hands on her body couldn't just stop parading the streets of her mind, da sauri ta bud'e idonta ta d'ago tana kallon ceiling na d'akin, a hankali ta sake numfashi tace "Ya rabbiey, replace all the sadness and pains in my life with happiness and fulfil my dream of finding love in the perfect man out there for me and be loved in return. "
How did you guys find the chappy? Don't forget to vote, comment and share with your F&F.. Thank you all, one love❤
YOU ARE READING
AAERAT (The princess of Binaaf)
Tajemnica / ThrillerAAERAT is the story of a Binaaf princess, who's forced to marry the enemy of her father for the safety of her Kingdom ... In a kingdom where women are treated as the inferiors, where women are the victims of domestic violence, where women are depriv...