Roman26 [XXVI]

675 83 11
                                    

🔘 *KULLU NAFSIN* 🔘
       *1441H/2019M.*

     💥 *FICTION STORY.* 💥

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_

            '''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•🏇🏼_*

*BY MISS XERKS✍🏼.*
*WATTPAD@ OUM-RAMADHAN1433.*

*DEDICATED TO UMMU NABIL.*

*IN THE HONOUR OF:-*
*{ANTY NICE & BINTA G. DAUDAWA.}*

*[SPECIAL GIFT TO MAMAN JIDDA & MRS KHALEED.]*

~Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~

*~AL-MU'IZZ:-THE GIVER OF HONOUR.~*

    *BARKANMU DA JUMA'A🕌•*

_INA KIKE ƳAR GIDAN UMMA DA BAFFA, ƳAR GATA MAI YAYYE DOZIN MASU JI DA ITA, ƳAR GATAN YAYA BABY, ƳAR LALLEN YAYA BABY, TA GABAN GOSHIN YAYA BABY, AUTAR WRITERS NA MEDIA, DAKE NAKE *NEAT LADY*, HAƘIƘA INA MAI TAYAKI MURNA DA KUMA FARINCIKIN KAMMALA LITTAFINKI MAI ƊIMBIN DARASIN RAYUWA WATO *GIDAN MIJINA,* HAƘIƘA KIN FAƊAKAR KIN WA'AZATAR, SAI DAI MUYI ADU'AN ALLAH UBANGIJIN GIRMA BUWAYI GAGARA MISALI YA BAKI LADAN ABINDA KIKA FAƊAKAR DOMIN AL'UMMA SU AMFANA, YA KUMA YAFE MAKI KUSKUREN DA KIKA AIKATA ACIKINSA, YA ƊAUKAKA KI YA KAREKI DAGA IDON MAHASSADA, ALKHAIRIN ALLAH YA TABBATA A GAREKI A DUK INDA KIKE, ALLAH YA BAKI SA'AR EXMS NAKI, YA RABAKI DA IYAYE LAFIYA, YA KAWO MIJI NA GARI, KIJI DAƊINKI TA WAJENA, KI HUTA ABINKI BABYN YAYA BABY, KI MALE-MALE KAMAN RUWA A BUTA😘. SAI MUN JIKI A SABON NOVEL NAKE NA GABA IN MAI KOWA MAI KOMI YA KAIMU._

'''Dedicated to Neat Lady.'''

                     *Ꮢ-XXVI*
                          *26*

*__________📖* a ƙofar gidansu Maimuna mai napep ɗin ya ijjeta, fito tayi a hargitse tayi cikin gidan, duba da halin da take ciki mai nepe ɗin kawai ya kaɗa kai yaja machine ɗinsa ya tafi ba tare daya amsa kuɗinsa ba saboda yarinyar ta matuƙar bashi tausayi.

da Jawahir taci karo a tsakar gida, itama bata kulata ba saima bigeta data yi bada sanenta ba tayi cikin ɗakinsu.

kallo Jawahir ta bita dashi cikin zuciyarta take ambaton to miya sami Y Nabila mace mai fara'a, amma yau itace ko gabanta bata kallo bare ta lura dawa ke gaban nata gashi tana kuka wurjanjan kawa wadda akama saƙon mutuwar mahaifa.

da hanzari tabi bayanta cikin ɗakin nasu, bata parlo dan haka ta kutsa cikin ɗaki dan ana jiyo shesheƙar kukanta.

a dunƙule ta hangota daga tsakiyar gado, da sauri ta ƙarasa gareta ,kamota tayi zata ɗagota ta wani fincike, muryan Jawahir a sanyaye tace da ita,

"Y Nabila lafiya? mi aka maki?".

ɗago da kai tai ta kalleta ta kuma maida kai taci gaba da kuka.

kiran Umma Jawahir taje tayi, da sauri kuwa Umma ta shigo ɗakin itama hankali a tashe dan tin a parlo take juyo gunjin kukan Nabila.

ɗagota taje tayi tana faɗin, "ke Nabila lafiya kike wannan kukan haka miya faru?".

ganin Umma ce yasa bata ficike ba sai hannu data sa tana goge hawayenta tare da ƙoƙarin tsayar da kukan nata.

muryarta na rawa wadda ta koma ta masu kuka tace, "Umma ina Maimuna?".

"Maimuna na nan, me zata maki? ko kuma duk akan faɗan naku ne?".

kaɗa kai tayi, Umma tace , "to mai akai maki kika shigo haka kina wannan kukan Nabila kaman wadda akama rasuwa, ko wani abune ya faru a gidan naku?".

KULLU NAFSIN Completed.Where stories live. Discover now