'''RIGIJI GABJI.'''
*SHIN KE/KAI KUN TAƁA TSINTAR KAN KU CIKIN ƘANGI NA RAYUWA KAMAR HAKA:*
*MUTASIM ya taso bai san su wane iyayen sa ba, be san wane shi ba, be kuma san dangin sa ba, ya tsinci kansa yana rayuwa ne shi ɗaya cikin ƙunci da wahala, Allah shine gatan sa, Mutane na ƙyamar sa, babu wani mai raɓar sa, ba shi da muhalli ba bu makwanci, ba shi da cin yau bare na gobe, talauci, damuwa, gararin rayuwa.*
'''KWATSAM!'''
*Ta shigo rayuwar sa, ta tausaya masa, taji ƙansa, ta taimaka masa, ta bashi Muhalli da makwanci, ta ba shi ci da sha, suka shaƙu, bata barin sa da damuwa, farinciki da walwala su ka yi masa maraba.*
'''KWATSAM.'''
*Soyayya mai ƙarfin gaske ta shiga tsakanin su, ƙauna ce zazzafa suke yiwa junan su, idan ba bu ita ba zai rayuwa ba, idan babu shi ba zata rayuwa ba, farin cikin ɗaya baya samuwa sai dana ɗaya, tayi kuka ya yi kuka, tayi dariya ya yi dariya, suka yi nisa a so da ƙaunar juna, burin su kasancewa a inuwa guda ɗaya, maganar aure ta shiga tsakani, a ranar ɗaurin aure.*
'''KWATSAM!!!.'''
*wani murɗaɗɗan AL'AMARI ya faru, aka shiga alhini, tashin hankali, damuwa ta zama sabuwa, farinciki yay ƙaura.*'''SHIN ME KUKE TUNANIN YA FARU? ME ZAI FARU? YA ABIN YA KE?.'''
Read Out...
*MUƘADDARI! MUƘADDARI!! MUƘADDARI!!!*Mallaki NAKI ko NAKA ta wannan hanya👇🏼
_Tura ₦200 a cikin ɗayan wannan account numbers ɗin 2209854592[ZENITH] & 0005151981[JA'IZ]._
_Ko kuma ɗaukar hoton katin waya na ETISALAT or MTN, transfer ko kuma VTU._
_Aika da shedar biya a yayin da aka yi screeshot ta ɗaya daga cikin wannan numbobin whatsapp ɗin 09066828184 & 08164475119._*Kada ka bari, kuma kema ka da ki bari a baku labari.*
YOU ARE READING
KULLU NAFSIN Completed.
Historical FictionDukkanin mai rai mamaci ne...kuma haƙiƙa mutuwa bata taɓa barin wani dan wani yaji daɗi...ku biyoni dan jin yanda wannan labari nawa zai kasance wanda yazo da sabon salon da ba'a fiya yinsa ba.