page 1

1.9K 81 1
                                    
🎀🎀🎀 INDO KAFAR YAWO🎀🎀🎀
writing by
Rashida usman
Wattpad🎀🎀🎀 INDO KAFAR YAWO🎀🎀🎀
writing by
Rashida usman
Wattpad
rashmarrka
Page 1

Mata ne birjik bakin rijiya suna jan ruwa sai sauri sukeyi kar ataso sallar jumu a basugamaba wata Mata tadauki bokitin ta tana sauri taje tadawo wata figagiyar yarinya ce wacce bazata wuce 10 years ba tayanko dagudu matar bata ankara ba saida tajita kasa tim wata wahalaliyar kara tasaki Dan bakaramin faduwa tayiba duk ruwan da tadauko sunjikata juyowa tayi taga shin wanena ya bangajeta ido hudu sukayi da INDO tana shan yatsa kuluwa tace wagga Diya Allah shidebemiki Albarka kina tahiya hankaliki yana sama u walle wagga yariya ta ishe mutane INDO takura Mata idanu saida kuluwa tagama fadanta sanan tacire yatsanta abaki tace awo anbangajeki kiyi abunda zakiyi walle yau kinjama mijinki hasara danyau walle sai kunrasa nacin tuwon dare bata bari kuluwa takara magana ba tayanka da gudu ko takalmi babu akafar ta tayi budun budun dakyar kuluwa ta lalaba takoma gida tana tsine ma INDO Albarka INDO bata tsaya ko inah ba sai gida ruwa tadiba tayi bayan daki domin tayi wanka tana shiga tacire doguwar rigarta mai bala in dati tadaga bokitin daga samanta har kasa watsasu kawai tayi wani guri baimasan anayiba tana fitowa taci karo da gwaggo narba kallonta gwaggo narba tayi Dan rabonta da ita tun sallah asuba tafita dasunan zataje makarata asuba gashi yanzu karfe 1:30pm gwaggo narba tace ke daga gidan ubwa kike tun asuba turo baki INDO tayi tace nihwa gwaggo banson sa ido baki gwaggo narba tarike tace ho yar nema ninaka samiki ido wlh INDO kishiga taitayinki wai bakida aiki sai bakin yawo baki wagga gida baki wancan kullum sai ankawo min kararki to walle saina kai ki makaratar malam tukur ansaka maki mari Dan walle nagaji batakula gwaggo narba ba tayi cikin daki tajawo akwatin qarfe gwaggo saida tafitarda kayan ciki kaf sanan tadauko kayanta na sallah da tawuce sakawa tayi har tagama gwaggo narba bata shigoba sauri takeyi kar yayan ta yashigo yaganta yahanata fita dagudu tabar gidan bata tsaya ko inaba sai kasuwar karin wace duk ranar jumu a tana cika sosai
💧💧💧💧💧💧💧
Zaune yake yana duba wasu file dage gabansa sai tsuki yakeja yanayi yana kallon agogon dayake dare atsintsiyar hanunsa kwan kwasa kofar akayi batare da ya dagoba yace yes wata nurse ce tashigo tace sir ankawo wani mara lfy batakarasaba yace mata natashi kinemi doctor faruq tace Dr faruq bai karasoba kuma emergency ne wani kallo ya wurga Mata saida hantar cikin ta ta kada dasauri tace sorry sir bai kulataba yashiga tattara kayansa yawarsa ce takatse masa abunda ya keyi my blood yagani yana yawo murmushi yayi sanan ya daga my kane yane kut nine kaninka wlh SAUBAN kagama dani dariya yayi yanace ya kadawo ko kuma har yanzu SAFWAN yace malam dallah ni kazo gida inajiranka yace ok ganinan namatashi kajirani kashe wayar yayi yafita daga office din tare da rufo kofar yakarasa gurin dayayi parking yaja ahankali yakeyin driving har yaje unguwar su AYA dake garin Abuja unguwar daga gwamnoni saimasu hannu da shuni sukadaine a unguwar wani tangamemen gida yayi horn get man yabude masa dayake sojoji ke gadin gidan parking space yanufa ya ajiye motarsa kayansa ya tattara babban falon gidan yanufa danyasa yanzu duk yan gidan sunan falo da sallama yashiga gurin SAFWAN yakarasa yanace oyo oyo
My kani tsuke fuska SAFWAN yayi yamaida kal

************

My kani tsuke fuska SAFWAN yayi yamaida kallon sa ga mahaifiyar su yace momy Dan Allah wakika fara haifa tsakani da SAUBAN murmushi tayi idan da sabo tasaba raba wanan fadan tace to uban san girma kaine kani Dan shi nafara haifa kwashewa da dariya SAUBAN yayi yanace my man ya sokoto akwai dadi SAFWAN yace awo wallah gabadaya dakin akasaka dariya shima dariyar yakeyi Ameera tace yaya SAFWAN wlh har kafara sakwataci shafa gemunsa yayi yace kedai bari inajin dadin maganar su aisai na iya ta SAUBAN yace to Allah baka sa a yace amin momy tace ai wlh SAFWAN yagamamin komai duk cikin ku babu Wanda yake son zuwa garin sai shi ni wlh soma nakeyi mukoma garin khaleel da tunta akeyin maganar baisaka bakiba sai yanzu yace momy kidubi girman Allah kimana rai Ni wlh bazan iya barin Abujanan ba kiyi hakuri murika zuwa SAFWAN yace kaji dan iskan yaro wlh dama kauye kika kaishi yakoyi noma gurin baba tsoho me SAUBAN zaiyi inba dariya ba tab lalai khaleel dinne za akai kauye my man wai inah tsarabata SAFWAN yace me kakeci nabaka nazuba hannu yasaka a aljihusa yafitoda goriba guda daya yace akan mutunci dake tsakaninmu kai kadai nakawoma tsuki SAUBAN yayi yatattara kayansa ya wuce bangaren su

Asalin labarin
Alhaji Aliyu saraki tsohon minister man feturne yayi mukamai da dama yanzu kuma yayi ritaya kasuwanci yakeyi Alhaji Aliyu saraki
Dan sokoto ne zama ne yakawosu Abuja matarsa daya hajiya Amina itama yar sokoto ce auren soyayya sukayi Yayan su 5 maza 3 Mata 2 SAUBAN da SAFWAN twins ne su suka fara haifa sai Fatima sanan Ameera sai auta khaleel
Hajiya Amina macece wacce take Bala in son kanta da yan uwanta bata bari Alhaji Aliyu saraki yataimaki yan uwansa dake kauye Dan batason talaka ko kadanshiyasa bata bari yatai maka masu ko kadan SAFWAN kaidai yake kokarin zuwa garin har kauyen baban su gwadbawa dayake kakansu yana raye suna kiranshi baba tsoho baba tsoho yatsufa sosai yaransa ukku Aliyu ne babba sai umar sanan Rukayya anace mata narba dayake ranar laraba aka haifeta umar yana tare da maihifinsu narba kuwa tayi aure kauyen dake kusa dasu MELI yayanta huddu maza 3 mace daya wanna kenan

Andawo labari

*******
MELI
INDO Dan Allah kiyi hakuri wlh innata ta akeni sawo Mata Dan Allah karkisha bata kulashi ba saida tasha raken fin rabi sanan Tamika masa tace iro kaje kacewa uwarka ni INDO yar gidan malam namakka nashanye inakuma harda wanan baka so kabani inakarasa shanyewa iro becemata komaiba yajuya yakama hanyar gidan su Dan ba karamin aikin ta bane tayi masa shegen duka tafiya takeyi tana tsokane tsokane duk inda ta wuce adinga ce Mata INDO KAFAR YAWO itakuma ta maramada idanu Dan duk garinan babu inda bata saniba dun intafara yawo tunsafe sai rana tafadi sanan take komawa gidan gurin audu mai kifi ta nufa koda taje bai fara soyawaba tace lah auda yau bazaka soya kifin bane banza yayi da ita Dan be mance asarar da tayimasa jumu a da tawuce saida tabari yashiga kasuwa da kifinsa yasha suya ya barbada yaji tazo ta bade shi da kasa karshe saida yaraba ma yara Dan babu Wanda yasaye
Audu mai kifi kasan banason ina magana ana kyaleni ko juyo wa yayi yace ke banson dibar Albarka yar nema munahuka mai ido tsakiyar kai mahaukaciya ranta yayi mugun baci tace audu nika ka hwadama magana awo anhwadamiki taho ki bugan shegiya mai kahwa kamar maburkakin kada miya wlh audu saina jamaka asarar da ko buka gidan ka saisuwa baka kudin sakeyi sana a badai ni haka baciba yace anbaceki tahi kiba mutane wuri mayya kawai malam bala ne yazo wuce wa ya haba Audu da hankalinka ka katsayawa hwada da wagga diya walle malan bala bakasan abinda wagga diya timinba ba abin inyima mugun buguba intahi makwanci aljanunta suyimin bugun kawo wuka kamance ranar da tasa akayima malam liman kai wagga diya tagwada mutane bone sai ta tsare mutace da mayun idanunta tashan hwarce saida tagama karewa musu kallo takada kai tayanki wata hanya tana tafiya kura natshi haduwa tayi da wata yarinya tace ke halisa taho kibani Dan tamalele na mutala halisa tace INDO inbakida kudi kar kici iya buguna zatayi INDO tace ta kasheki walle sai naci takaraso gurin tasauke tiren saida taci mai isarta sanan tabari tana juya wa zata gudu taci karo da yayanta habu shikadai take tsoro

INDO BABA TSOHOWhere stories live. Discover now