🎀🎀🎀INDO KAFAR YAWO 🎀🎀🎀
writing by Rashida usman
Wattpad
rashmarrka
Page 3Ah INDO inazakije haka hararar sa tayi tace bakada idon ganine makaranta boko zanna au dama kinazuwa makaranta murguda masa baki tayi tace kaga malan banso sa ido yace adawo lfy batakara tanka masaba tayigaba
Malaman makaranta suna zaune suna sha iskan bishiyar mangwaro kawai sukaji anwurgo jakar buhu binta da kallo suka takara jefo takalmi dayasha kulli da tsumma sai akan wani malami dan malaman duk irin wadanda suke zuwa bautar kasa ne daga birni
Sai gata tadirgo duk zuba mata ido sukayi domin kuwa duk suka ganta amakaranta to tabbas sauran yaranma duk sai sunfirgice karshe saida atashi ba a tsinana komaiba
Ke zonan cewar malam sahabi babu tsoro ko kadan a idanunta tazo gabansa kallonta yayi sama da kasa sanan yace duk kofar makarantar nan bazata isheki shigowa ba sai kin hauro gini motsi take da bakinta alaman magana takeyi bakinta ya kalla yace me kike cewa baki ta turo gaba sanan tace yoo kana zakuwa kana yimin kanacin ruwan dawo baki kawai yasaki yanamata kallon mamaki malam dauda yadafashi yana murmushi yace kaga rabuda ita ta wuce bakasan wacece INDO KAFAR YAWO ba kai bakone Dan haka ka kama kanka kar tajamaka asara Dan wlh zata iya sakaka zaman garin nan ya gagareka malam sahabi yace wlh intanayima kowa ta kwana lfy wlh banda yariya karama tarena mutane malam kabir yace gaka gata kayi maganinta na tabbata idan tasakoka agaba wlh babu me kwatarka Dan ina tabbatar maka saita maidaka mahaukacin karfi da yaji tsuki malam sahabi yayi yace matsoratan banza yamada kallon sa ga INDO wacce takafesu da ido tana jira taji maganar da batayimata ba takarta masu rashin mutunci
Ke mlm sahabi ya katse Mata tunani zo ki kama kunanki shegiya mai kamada mayya saida takare masa kallo sanan ta girgiza kai sanan tayi murmushi takalminta da Jakarta ta tattara ta ajiye kusa dashi tanacewa ka ajiyemin kahin ingama wlh ko ciwon kai yasamesu sai kayi danasanin zuwanka garinga sanan wlh duk abinda kayimin kanka zai dawo duk hwadin garinga mutum 3 tanuna masa yatsunta ukku kadai suka isa susaka ni abu inyi kokuma su bugeni su kwana lahiya kai nama hwasa kayi abunda zakayi kuma wlh sai kayi danasanin cemani mayya afusace mlm sahabi yadauki bulala yafara dukanta babuji babu gani gaba daya malaman dake gurin baki suka saki dan sunsan tashi takare gobe dole akaishi asibiti babu Wanda ya isa yadaki INDO ya kwana lfy saida yagaji da dukanta sanan yabari dariya tayi tace kaga ni lfy lau natashi ko to kai idan ka isa gobe kafito basai andaukoka ba bata bari yayi magana ba tayi gaba shikuma yabita da kallo aranshi kuwa tunani yakeyi ko aljanace
*********
Khaleel ne kwance akan ciyar momy Sai zuba shagwaba yakeyi momy nakama masa Ameera ce tashigo tace katon banza ai sai katashi boss yana kiranka bashiri yadiro kasa yanacewa yaushe boss yadawo banji shigowar Shiba tabe baki Ameera tayi tace ohomaka kusa da momy tazauna Fatima dake fitowa tace ubangiji yasa watarana yaji kunace masa boss wlh duk sai kunyi bayani khaleel yace haba aunty teema wanan bakar fata haka momy tace zauna bakin surutu har yafito yasameka ai bashiri yabar falon yanufi part din SAUBAN yana Addu ar Allah yasa lfy koda yashiga afalon sa yasamesa yan aiki a laptop dinshi bai dagoba saida ya kai kusan 10 minutes har khaleel yafara gajiya da tsayuwa yace Yaya SAUBAN gani bai dagoba yace ai naganka babu yanda ya iya dole yaja bakinsa ya tsuke saida yagama aikinsa sanan yadago yace meye nasakaka dazu oh Dan Allah yaya kayi hakuri wlh mantawa nayi aikin me kayi da kamanta oya fara tsalen kwado take hawaye suka fara zubomasa Yaya SAUBAN Dan girman Allah kayi hakuri wlh yanzu zanje nawake su duka dan Allah SAFWAN ne yashigo da wakarsa dawowarsa kenan daga office yace me autan momy yayi yake kuka haka banza SAUBAN yayi dashi khaleel yakalla yace me kayine saida yashare hawaye sanan yace dazu dasafe yace min nawanke motocin Dady shine namanta baki SAFWAN yabide yace lalai yaro kadebo ruwan dafa kanka marairace fuska khaleel yayi har SAFWAN yawuce sai kuma yabashi tausayi yace yayanmu kayi hakuri bari infita insaka drivers suwanke tunda yace yamanta ko kallonsu baiyiba shikuma SAFWAN jin bai amsaba yasakashi kallon khaleel yace jeka gobe ka kiyaye khaleel yafito yana godema Allah daya jeho masa Yaya SAFWANKuyi maeji pls