part 1

393 14 0
                                    

Written by dream home #fatimalawalbmg ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️. ❤️❤️❤️❤️ Moonlight 💕💕.
1️⃣.

Bismillahirrahmanirrahim

Wata zukekiyar mota baka kirar bugati, nagani tatsaya adaidai bakin wani hadaddan kanfani Kuma babba mesuna

transilvania business home enterprises.

Wani hadaddan saurayine yafito daga motar fuskan nan kamar an Aiko Mai mutuwa,.
Tinda ga nesa ya hango boss dinnasu yana karaso hakan yasa yayi maza yashiga cikin campanin

Ma aikata nagani se harka suke daga masu chat se masu Hira da masu yin aikin acikinsu,. Aradu ga boss nan yakaraso kuyi maza kugyara ,

a tsorace kowa yafara gyarawa Kamar ance ga mutuwarsu harda masu tuntibe da masu dungurawa gurin yay tsit Kamar ruwa yashanye kowa yacigaba da aikin gabansa,

Kamar Basu nagani dazu suna hiraba, shigowa yayi fuskan Nan Babu alamamin wasa kokadan tafiya yake haryakusa zuwa elevator ya hangi wata daya daga cikin Ma aikaciyar da hankali kwance chat dinta matake batasan wainar da Ake toyawa bama,.

Batai auniba taji saukar mari har biyu ransa a mugun abace fuskannan Tai jajajir yakalleta, nunata yayi da yatsa,this is not a place that u can chat or gist,

tsawa ya daka mata wanda har yakusa sata fitsari awando "
get back to work now"hartana tintsirawa tsabar tsoro,.

Lifter yahau daze kaishi har office nashi private lift dinshine shikadai yake bi tanan,. Wani hadaddan office nagani black and white yahadu bakarya ga farin sofa hadda bedroom aciki komai farine da toilet,

laptop naga yabude Yana ta danne danne raba Ido naringa Yi Ina ganin yadda wajan yahadu sosai, wani dan siririn abunagani me dauke da suna kan table dinshi

the CEO Muhammad Al Ameen rumoh

Wata kyakyawar yarinyace dabaza tahuce shekara 23 ba kwance a lafiyayyan gadonta,. Tana baccinta hankali kwance.

Antee, antee kitashi momma tana kiranki, antee, antee kitashi,. Ke dallah malama kikyaleni inyi baccina, momma ce tace intasoki Wai menene oho inkinje kyaji, aini sa arkice bace dazakiyimin Magana haka ko,.

Toba inata tashinki kinkiba bara inje incemata Kinki tashi tazo ta tasheki dakanta,harara ta galla mata walle yau da ankwashi kasusuwanki,.

Yarrainin hankali kawai,. Sakkowa tayi daga kan gadan sleeping dress ce ajikinta pink iya gwiwanta hannu rigar Kuma irn meshara Sharan nanne,

agogo ta kalla huhhh omomo haka nayi bacci dayawa da sassarfa tashiga tawasa ruwa tafuto, wata top medogo hannu tasa da zanen frozen ajiki se wando iya gwiwa😱so kuga kyan datayi gaskiya kyakyawa ce akwai abubuwan, shape Din Coca-Cola ce irin figure 8 dinnan

Fita tayi tayi babban pallan su inda akace mata momma nakiranta pallor ne babba Wanda yaji Kayan Zamani iri iri, shigatayi tanemi guri tazauna momma gani # momma.

seyanzu kika ga Daman zuwa tindazu na aika akiraki ko, Dan Allah momma kiyi hakuri Allah bantashi da wuri bane Kuma nashiga nayi wanka ,

nibanasan wani rantse rantse kije ga abinci akan dinner table kije kici, naagani ai inkinfara aiki yazaki da mayatan San baccin Nan naki,. Murmushi tayi tace haba momma ai za arage yanzun dan Babu aikinyi ne,

au hakama kikace ko Babu aikinyi ko Banda shara mekike a gidanan kina kwance ake girkamiki ninarasa wani magani Zan baki kirage wanan baccin naki deeja,

zinburo baki tayi momma ai zandena Kuma momma dakanki fa ki kace kin soke deeja,na fada din ko zaki dakenine,Ido tazaro nii deeje na Isa,

dariya momma tayi tace gashi kuwa kekika Fara karya dokar sunanki, dagaske deeje nace anyakuwa ba Khadijat nace ba kuwa,kode bakina ne yay sibita ,

ohoo kede kika Sani tashi momma tayi tayi nata bangaren , cikinta ne taji Yana kara Kai matsalata dakai wanan cikin KO mutun yayi niyar basarwa abinci seka tonashi, kaikace da wani babba take magana tattaki tayi taje ta sukulkuli abincita.

Dakinsu little tanufa dakine babba gado kuda uku daya pink daya blue daya purpil dakin yan Ukin momma kenan,

wasu kyawawan yara nagani Yan shekara goma Sha daya dukansu kansu daya gakuma tsanstan kama dasukeyi, Yan ukun momma me kukeyine haka,

mata biyune se na miji daya, daya daga chikinsu ce tayi Magana antee dan Allah zo kiduba min zananan Yana ban wahala,

harara takaimata aike Babu ruwa na dake tinda kina min rashin kunya , antee yaushe namiki rashin kunya☹️dazu mana dakikaje tashina,to kiyi hakuri nadena,

hmmm😏sekin karbi hukunci, zo deenah kezan farayiwa,hukuncin shine kece karshe Kuma nasu seyafi kyau,. Kaiiii walle bazan yardaba,

to sekije kinemi memiki, fitatayi tana kuka wani part naga tanufa Shima pallor ne se bedroom shiga tayi dakin wani saurayi nagani baze wuce 28 ba kwance se chat dinshi yake,

da kuka takarasa tana bross kaga antee ko taki tamin Wai se Ameer da deenah zatayiwa , omomo wayataba crying crying babyna.

Surayine kyakyawa me mata Magana ba antee deeja bane tace ni,nawa mara kyau zatamin. Kawo muga to yishiru ki kyaleta naki duk seyafi nasu kyau aibaza ta gwadamun Zane ba nida nai technical class.

Karba yayi yayi mata ingo kije inde nasu yafi kyau kikawo inkara yimiki wani kinji to bross thank u thank u so much,

murmushi yamata Wanda yakara fito da kyawunshi. U are welcome,tashi yayi yashiga ya watsa ruwa ya chanja shiga fsanan yafito main pallon su yaji hananiya da kuka,

subahanallah waya taba deenah Kuma ,kuka take hani an dinta se ihu take Dallas malama kinchika Mana kunne #deeja

haba baby kidena mata ihu Mana zonan fada min me akai Miki ba antee Bace ta zana min Abu kamr dragon a littafina ba,

ihsan ce tafashe da dariya huhh kwara da Allah yasa ba Ita taminba dan danawa sede botoromi
Yaya Abdul dariyarshi yatoshe badan yasoba,.

Bross dan Allah Nima kasake min pls pls , a a bazan miki ba bayan kunsa ihsan Dena kuka ,nifa bani nasata ba Adda ce tasata,

inde ihsan tayarda Zan Miki, zuwa tayi kusa da ihsan Din pls my ihsan Ki amince mana

😪 Naji Amma bayanzuba,

to seyaushe kenan ke karki dameni ba kinje antee tamika ba. To aina goge ,

kanlansu yayi yace kushirya anjima muje musha ice cream, saurin dagowa tayi Yaya haddani, harara yaki mata yanzu kikasan ina gurin waike fushi KO bata fuska tayi kamar zatai kuka haba my bross am really sorry, sorry Kama kunnensa tayi alaman ban hakuri,

ka hakura ,hmm baby bakida dama anyway kushirya Kuma karku batan lokaci

💃💃 Dafatan zakuji dadin wanan littafin,pls if u fined it very Interested
Vote 👈
Comment👈
Follow
Share

moonlight 🌒(Hasken Wata)Where stories live. Discover now