part 18

59 5 0
                                    

✨Moonlight✨(hasken wata)

Fita tayi da sauri har tana hadawa da gudu,anan tsakar gurin ta tsugunna,tana mayar da numfashi kuka tafara Yi sosai,burinta bewuce taganta a gida ba,gashi Bataga boss din nataba,Allah yasa ba tafiya yayi yabarta ba,

Alex ne yazo yasameta Awanan gurin,ita Bata lura dashi ba,hannu taji a wuyanta ana shafata, afirgice tajuyo Dan ganin meyn aika aikan,Alex din ta gani,
U bastard,lunatic,son of bitch with four fathers,kafita daga rayuwata tin kafin inkirama police, don't u have any manner for girls
Taku yake zuwa gabanta, tanayin baya baya,hannun sa yasa yafincike mayafin jikinta,
Don't worry buddy I just want us to have romance,that all I won't hurt u so relax,@Alex

Hey u bastard am not the kind of woman that u hitt with better have manners,magana take tana nunashi da yasta,hannu yasake kaiwa zetabata,zakar karewa tayi tabga mishi mari harse da yaga wuta, mari na biyu takai yayi saurin rike hannunta,dankwalin kanta yacire yakama kashin kanta Yana janta, janta Yake tana cijewa ihu tasa sosai ganin zata tonamai asiri yatoshe Mata baki.

Ashraf ne dayake tachan bangaren,ibu yaji da baze duba ba, hankalinsa ne yakasa kwanciya, hanyar dasuka ni yabi

Alex dage kwararre newajan wayo janta yayi suka boye s lungun da baza Kasan da mutun ba Ashraf neya karaso gun shikansa be yadda da wajan ba a hankali yake tafiya  har ya karaso wanan lungu, tsayawa yayi adaidai gurin shibe kalli gurin ba Kuma be bar gurin ba

Cijewa taringa ya,Amma Ina mummunan danka yamata,

Ashraf ganin bega alamar wani abuba juyawa yayi zekoma

Ganin dagaske tafiya Yake begansuba,takarkare watayi tayankara Mai Cizo a hannu ihu yasa sosai,da sauri yacika ta Dan azaba,
Ashraf daya kusa Shan kwanane yaji ihunya Kuma wanan ihun ya tabbatar mai da Khadijat ce,dagudu tsiya ya juyo

Itama samu tayi tasa gudu,ashraf  ganinta dayayi ne yatsaya

Alex ma biyo bayanta tayiyi,tana dagowa taga ashraf da gudun tsiya takaraso tarungume shi se kuka kamar an aiko Mata da mutuwa,jikinsa tashige sosai tana kuka
Shima rungumeta yayi sosai ajikin sa,idon Nan nasa yayi jaa kamar gaurashi,dagota yayi Khadijat meyafaru meyasa Meki haka,Ina mayafinki, kanta yashafa ganin ba dan kwali, Ina dan kwalinki,
Kasa Magana tayi dan kuka yacikarfinta, Sir please kakaini gida bansan nangurin
Duk yawani rude,meyafaru,juyawa Tai tanamai nuni da Alex dayake neman guduwa,suit din jiknsa yacire ya rufe Mata jiki

Taku uku yayi,yaiwa Alex Danga punch yaringa Bashi Haryana fitar dajini,jikinsa  Har rawa Yake Dan baccin Rai da kishi dayake jansa,tilarsa taringayi kamar baze barshi da raiba,
Ganin Yana kokarin yin kisan Kaine yasa tarike Mai hannu, hankada ta yayi tafadi,

Hayaniyace tayi yawa agun duk Yan meeting din suka fito, Su James ne suka kwaci James dakyar,Imran Kuma yarirrike Ashraf da zuciyar Shi take kusa, Imran kakyale ni inkashe bastard dinan yanemi lalata Mata rayuwa,
Imran badan Allah yasa Nazoba wayasan meze aikata  u bitch kokarin kwace wayake,Amma Imran yarikeshi sosai
Tsayawa Jin ba,asi sukai, how dare him touch her,
Mr muhd I no he is wrong,but please forgive him, banza yayi dashi karasa wa yayi inda Deeje take Dan tinda ya hankada ta takasa tashi awajan
Dagowa tayayi yarungume ta ajikinsa,dankwalin ta da kalmanta yakwasa hade da mayafinta,itama rike shi tayi Gam Dan gani take kamar Alex zedawo

Sunafita motar Su suka karasa yabude mata backseat yasata aciki,kokarin fitowa yake Tai saurin riko hannunsa,tana girziza Mai Kai,Alamun kar yafita,
Is okey kinji yanzu zandawo batafiya zanyi ba,dakyar yasamu tacikashi,driver yayiwa magana inda zekai su,cikin motar yakoma, a hankali tamatso kusa dashi,hannunta tasaka cikin nashi sanan tadaura kanta kan kafadinsa,
Wani irn abu yaji Yar harkansa,shifa tin a ciki da tarike shi yarasa nutsuwa,gashi Yana kokarin yin nesa da ita, Tana rabarshi

Gashin kanta yakalla me kyau sheki da silbi ka tsaho daya zubo a bayanta,besan meyasa kullin yakalli khadija seyaga kamar deejen sa yagani,harta gashin kanta irn na deeje ne

Tinawa yayi wani lokaci,da deeje tadage se sunje kallo a Cinema

Yayana,muje kallo mana@deeje
Inm inm nibazani ba Baga tv a gidaba@Ashraf
Kuka tasamai,nimuje banasan nagida
Kaii deeje rigima kinsan bansan kallaon cenima ko@Ashraf
Batarai tayi Daman Yaya nasan baka Sona yanzu kafisan Amira juyawa Tai zatabar gurin
Hannunta yariko,Haba my deejat kema kinsan wanan yayanki ba Wanda yake gani se ke,babyna karki min mummunan fassara
Mana,
To bakaine nace muje kallo ba kace A,ah@deeje
Shikenan abinda kike so,to babyna jeki shirya kizo muje

Murna ne yakamata sosai,chick dinsa Tai kissing sanan tarungume shi
Thank you my one@deeje

Gudu tayi takarasa daki dan shirya
Doguwar rigace na  atanfa me ratsin green tasa se rolling ta Tai da karamin veil green colour,
Yana jikin mota Yana jiran ta,tafito kallanta yayi yasakar mata murmushi,kinyi kyau babyna
Thanks you bross
Mujeko@ashraf
Ohk@deeje
Baya suka Shiga driver,yabawa motar wuta suka fita, isar Su dawuya suna kokarin shigane, Sunansa yaji ankira juyawa yayi ya game kiransa
Abdul ne rike da Aysha da mamaki yakalle su Daman kunsan da zuwan mune

No Nima takura min Tayi semunzo cenima,@abdul
Anya baby's dinanan basa hada baki@ashraf
Tabe Baki Abdul yayi alamar wayasani,Ina baccina medan Dadi nakira akaina😂hahahh baby Bata da dama
Ninaji mamaki ma danagan ka kaida ka tsani zuwa Cinema,@Abdul
To Yana iya tinda deeje tanasan zuwa Dole Nima inkoyi zuwa
Mushiga KO

Babyn Yaya Abdul tare zamu zauna ko,@deeje
Inm deejen Yaya Ashraf Jiya shine bakizo munyi Wasa bako@Aysha

Jiya munje Shan ice cream da bross shiyasa Baki ganniba@deeje
Ice cream to ni meyasa bross bekaini ba.@Aysha
Hala beyi Niya bane@deeje
Harara Abdul ya gallamata yaga tana nema ta ballo Mai ruwa
Aysha ce yadago ta kalli Abdul kamar zatai kuka,
My baby ice cream kike so ko,bara in mungama kallo se muje havilla insiya Miki kinji dariya ya kwakwalo yamata,

Ohk bross thank you,
Ciki suka shiga,kujerun baya suka samu kowa da tashi babyn akusa dashi,wani desney film akasa Moana,
Suna Kallansu rimirimi,aka chanja musu,wani irn film akasa me abin tsoro, gawasu zombies dasuke fitowa,
Ashraf mabesani ba yanata danna wayarsa,
Abdul kuwa tinda aka chanja yaga film din gashi nananne yaja hannun babynsa sukayi waje,Dan kiris take tayi fitsari a wando
Ihun ta ta tsalane yadawo dashi,meyafaru deeje,kankame shi tayi kamar zata  koma ciki,tv bin tanuna masa,kallan tv bin yayi yaga Zombie,
Daukanta yayi kamar baby doll suka fita.
Dubawa yayi kozaiga Abdul babu Su ba motarsu,
Shima mota suka shiga suka daga
Hannunta tazira cikin nasa tadaura kanta kan kafadarsa,takankame mai hannu kamar Za akwace matashi,datarife ido setaga kamar zataga wanan alittin,kanta yaringa shafawa hade da bayanta,Yana kwantar mata da hankali
Dagowa tayi takallesa Am sorry bross ninasaka na Dole kazo cinema,ka yakuri rashin Jin magana narka danayi@deeje
Is ohk my deejat,nasan u are very obedient,akasi akasamu

Zamanta yagyara Mata takwantar da kan ta a laps dinsa har bacci barawo yadauke ta

Dawo wa yayi daga dan guntun tinanin dayatafi

Khadijat,Kiran sunanta yayi kamar me rada,Yes Sir ta ansa masa kamar mejin bacci,
Mika mata dan kwalinta yayi da mayafinta, ungo sa kirife jikinki
Karba tayi tarife kanta,
Tayafa mayafinta
Matsawa tayi dan Nesa dashi tasa kanta a glass,Hakan Datai yamasa Dadi at least yasamu nutsuwar daya rasa
Satar kallansa tayi,wani irn kunyarsa takeji shishigi mai jiki datayi, tinani take Ina hankalinta yatafi har tayi hakan,
Hakan Datai yatuna mata da yayanta ashraf dakuma tiraraen jikiinsa abaya duk lokacin datake cikin tsoro KO fir gici jiknsa take shigewa,
Vote
Follow
Share
Comment
Fateemazahra 😍 takuce


moonlight 🌒(Hasken Wata)Where stories live. Discover now