part 6

57 7 0
                                    

✍️✍️written by dream home ✍️✍️ fatimalawalbmg#wattpad




moonlight 💕💕.                              I need your prayer 🙏 please
kusamu cikin addua.                                                         

Kasa Daina dariya tayi shikuwa tsabar kuluwa dan takaici yama kasa dauke idonsa akanta danjin yake kamar ya hadiyi zuciya ya mutu,.         

  Mutane ne suka tsatsaya suna kallanta keko baiwar Allah bakiga abinda kikaiba hakuri yakamata kibashi bakitsaya Kina mai dariya wanan badabi a mekyau bace,

wani saurayi ne da yayi karfin yin magana,.  

Afusace tai magana to malan gayamin kaje islamiyya nibanjeba wanan zanba wa hakuri Aida in bashi hakuri kwara nayi sati guda akulle baci basha, keko me yayi zafi haka,kaga malan bansan katsalandan waima bahucewa kazo yiba segi sauki ka kama gabanka,

dakasan abinda yamin Shi da baza kafadi  hakaba, Allah yahuci zuciyarta ku nabarku lafiya, tafiyarshi yabassu agun,        kallanta tamaida kan Asraf,eyyyah sannuko ammfa Kasha wanka, yananan a tsaye tinanin irn rashin mutuncin daze mata yake ya huce Dan  awanan lokacin ji yake kamar yashaketa ta mutu,                kadan kagani awajan khadeejat next time bazaka gawata harka daga hannu kamare ta ba,juyawa tayi tashige motar ta tabarshi awajan,.            Wata mata ce tamatso inda yake,

Dan saurayi ka yi hakuri kaji duk dade bansan mekamata ba da harzata ma haka,inzakabi ta shawara ta kabarta da halinta zata samu daidai da ita, kayansa yaiba jiki a samule yayi hanyar mota shiga yayi yazauna Ya rasa abinyi wani irn ihun takaici yasaka tare da buga sitiyarin motar,.                       

Fuskan nan tayi jajir to waima me yasa ban hukuntata ba harni zata wulakanta, kamar ni mace tacimin mutuci, Kuma agaban mutane,magana yake kamar zautacce,.                            Narantse yarinyar setagane kurinta setasan ta taba ashraf,Alwahsi yaringa dauka,ni hartsoro yabani😲 nacetoo deeje Kina ruwa  tsindum kintabo maza,. 

                                               

Bayan tashige motar ta ne Amira kecewa yay deeje yanaga kindade KO be hakura bane,.  Wani murmushi tasake Wanda Har dimple nata lotsawa,Amira shine Wanda yasani kuka ranan kina ganin zan bashi hakurine ai faduwa ce tazo daidai dazama, da farko banyi dasaninshi ba Amma hakan yazamanto min ramuwa,woww Amma sis kin birgeni ai innece senayi abinda yafi hakama,

kede bari hakan ma ya isheshi ishara, Amma sis tin farko meya hadaki fada,. Kwashe komai tayi tafada mata,.                

Shiru Amira tayi kamar tana Nazari sis Amma kamar kema Kina da laifi  bekamata kifada Mai wanan kalmar ba Hakan kamar chin fuska ne awajan shi, inanufin bekamata kisako iyayensa ba,

jikinta me yayi sanyi na Dan lokaci Kuma fa hakane Amma meyasa seyanzu kike fadamin wanan bayan abinda na aikata mishi ooh magana take cike da nadama Amma aiduk dahaka bekamata ya mare ni ba ko Kuma ai,

shiru tai  kamar menazari,kaii Amira Nima Hakan danamai shine daidai duk danima inada laifi,. Is ok sis karki wani damu yamiki kinrama Bashi kenan ba, hirarsu suka cigaba sukayar dan wanan hirar agefe harsu ia karasa gida, #ashraf.                                                      

Gidan yayar sa yakara Daman chan yayi niyar zuwa, wani gidane Me kyau sosai dan daidai gateman dinsu ne yabude mai yashi,rai abace yafito yashi ga gida  burinshi behuce yayi wanka yajire wanan kayan ba, 


moonlight 🌒(Hasken Wata)Where stories live. Discover now