part 9

49 5 0
                                    

***********written by dream home*******Wattpad#fatimalawalbmg*****moonlight 🌟✨.                        
                                                              #Aisha.                                                Hangota nai tashiga wani hadaddan asibiti Sabo gadan karan kyau mesu hilton specialist hospital  bakarya yayi ga girma ga fadi,.                              Shiga cikitai seyake hakora take Tasha fararen kaya, sababbin Ma aikata nagani dankam maza da mata,nurses dakuma likitoci,.                                Parking motarsa yayi black suit ce ajikinsa yayi kyau sosai kamar bature, cikin asibitin yashiga fuskar shi sake kamar yadda yasaba, morning Dr kawai kakeji,ansasu yayi, Dan jawabi yayi sannan akai addua, kowa aka nuna musu office nasu da yadda kayan Aikin gurin suke,.  Dake saban asibiti ne pateint basuda wani yawa basu wuce 50 ba😜.                                                     Office dinsu a kanuna musu ciki Naga tashiga zamatai tana maida numfashi, hi sis"am sumayya and u kallanta tai itama ta Mika mata hannu, am Aisha Al,ameen rumoh nice name" tnx u ahh sorry banfada Miki full name Dina ba,sumayya Usman anace min sumee, wow nice name,      karki wani fasamin Kai sunanki yafi Dadi,Zan iya ce Miki esha,yah ba komai, sorry fa Kar kice nacikaki da surutu ni haka nake Amma fa da kowa nakeba, Allah sarki,             wasu Yan matan ne suka shugo Su uku a ah sumee muna tane manki ashe kina Nan,eh wlh wata sabuwa muka samu yau tafara zuwa,wow what a beautiful face gaskiya kina da kyau mesunanki.   Taran numfashinta sumee tai ai takwarar kice,wow aida man duk Aisha kyawawa ne,ansamu su take da tnx,Daman ita ba mesan magana Bace sede Tai ta murmushi, Hira suka dan Taba se abubuwan Su na aiki da suka dudduba,.                                         Wata mid ce tashigo,who is Aisha Al,ameen rumoh,ni ce Dr nakira,ok please excuse me fita tai tabi bayan mid din har office nashi, ba karya office din ya hadu,.    Dane danne yake a laptop Yana typing din wasu cases daya dangan ci asibiti, Sallama Tai ya ansa,have a sit yace mata bayan tazauna ne take cewa morning Dr,.        Kallanta yayi da fara,a yau Kuma Ina Yayan yatafi,dagowa Tai takalleshi tayi murmushi sorry bross,to ykk Dafatan kina cikin koshin lafiya, lafiya lau,karfa kidamu kanki da aiki bansan kwanwata ta  wahala, hahh ai aiki yazama dole tinda akafara sede Alhamdulillahi, kinci abinci kuwa,naci to anjima kizo muci tare, a ah yaya ni akoshe nake,Bata Rai yayi ashagwabe yayi magana to shikenan nayi fushi,tinda abincin ma baza kici daniba,yadda yayi ne yabata dariya,au dariya makike,😉sorry bross na amince yaushe kakeso nazo,agogan hannusa ya duba,inm kamar nan da awa daya yayi,👌yayi to sai anjima tashitai tafita a nutse,kallanta yaye cike da so da kauna arayuwar shi yanasan mace me kunya Kuma Aisha duk tahada duk wani abuda yakeso awajan mace, kyau,diri, tsayi,hankali,ga biyayya,dasanin yakamata, everything about her is perfect, itama zuciyar ta fal da murna da kaunar sa dake karuwa,se wani sunne  Kai take,.   Wata hadaddiyar Dr nagani mace mashallah itama tana da na kyau ,wasu nurses ne sukai tamata sannu dazuwa,taku take kamar baza ta taka kasa ba itama tana tafiya kanta akasa, bangaje juna sukai Ita da Aisha,sorry Dan Allah bankula ba#Aisha.   Ah bakomai ni Yaka mata inbaki hakuri,imh naceba da ga office din sweetheart kike, oh sorry I mean Dr Abdul,.  Zuciyar tace taji kamar zata buga saboda Sunan da ta anbata,maimaita tayi sweetheart, hah karki damu aina nasaba dakiran shida hakane shiyasa,yananan jiki a sanyaye ta ansa,ah Yana ciki, thank you, wuce watai yabatta tsaye wani kishine taji yatokareta batasan lokacin da ta Fara hawayeba,fuskar ta taba taga dagaske hawaye take,why"why"Aisha meyasa zakiyi kuka Shida besan Kina yiba meyasa Zaki damu kanki,Ita kadai take magana ta goge hawayanta, se wani zafi datakeji a setin zuciyarta,hmm Aisha bade kinshiga😃.                                   

Transylvania enterprises.                Kasa motsi tayi saboda haryanzu taki ta gazgata abinda tagani,shirun dayaji yayi yawane yadago,manyan idonsa yasauke akanta kirjinshi yaji yabuga fuskar da baze taba mantawa ba fuska tafarko da tasashi cikin damuwa,fuskar da tasashi yakasa bacci,fuska ta farko da yaji ya tsani kansa,fuskar da ta dizgashi a gaban mutane, sunfi minti goma suna kallan junansu idon Shi yakada yayi ja wani kallan tsana yajefeta da shi,tashi yayi daga inda yake a fusace kamar zedaketa,rife idonta tayi Dan tasan bame cetanta se Allah shirun da taji ne yasa yabude ido tsakaninta dashi befi 3 inch ba Dan hartana jin numfashinshi,wani dariyar mugunta yasaki so u are Khadijat Umar,woww that very good,se Kuma Allah yakara hadamu, koma wa yayi yazauna sejuyi yake akan kujera,Toh hajiya Khadija me Kuma yakawo ki gurina ko wani saban wulakancin kikazo dashi,KO Kuma hakuri zakiban no it can't be Khadijat Bata yafiya, daure fuska yayi kamar betaba dariya ba he barked what bring u to my office fuskan Nan Tai ja,.    Dagowa tayi arazane yadda yayi mata tsawa tatsorata sosai Kuma taga tsanar ta a idonsa,am"am he barked again u are what,.    Am new here Ina daya daga cikin employeen daka dauka,.                  Dariyar Rabin fuska yayi sanan yahade rai,se de Kuma kin makara bana daukan bitch irinku a ma aikata ta,look at u kinyi Shiga kamar mutuniyar arziki, let me tell u ranan dana Fara ganinki nadauka ke prostitute ce this is the first time danaga kinyi shigar mutunci,anyway Daman karuwai baka ganesu fuska biyu garesu   Dan haka Nan bawajan karuwa CI bane get out from my office             tana tsaye se ambaliyar hawaye datake saboda irin cin mutun cin da Yamata tinda take a rayuwarta ba a taba zaginta haka ba se yau,ranta inyay dubu ya baci wani tsanar shine yadiran mata a zuciya,.                  Tsawa yadaka mata u little scumbag don't u understand the language of get out, tsawa itama tadaka Mai ya Isa"ya Isa ya isheka cin muntuncin naka Kuma yaisa Dan nazo wajan ka hakan bayana nufin nazo kacimin mutunciba,ka kirani da karuwa Wanda hakan kazafine,kukane yaci karfinta, tinda nake bantaba ba zina ba,amma ka aibatani da Hakan,ni yar gidan mutunci ce iyayena sunban tarbiyyah Kuma naje islamiyya nasan me addini,bandamu ba kakirani da koma mekakeso amma karkazagi iyayena Kuma iname Ma da albishir ko kofar company dinan baza ka kara ganinaba Kuma nasan Hakan dakai ramuwace nagode sosai nabarka lafiya,juyawa tayi zata fita, a fusace yace hey Miss stop there let me finish first,    iyaye kikace watau naki iyayen iyaye ne na wasu banza,.   Excuse me"kayi mantuwa,nifa Banzagi iyayenka ba,u misunderstood me,nikai nazaga inda zaka duba abinda nafada,nasan darajarsu saboda Nima inadasu,Kuma Ina kyauta tamusu kamar yadda suke min,.           

Yanzu Wai kina fadamin inyarda dake ke ba mutuniyar banza bace kokuma teaching dinna kike malama Khadija, kodaya Dan wanan Kai yadama,                       and make show gobe kina Nan 7:30 saboda banasan sakaci a aiki I hope I make it clear.               Dariyar karai namin hankali Tai me"work here inaa nida aiki a company dinka har abada,        but it's look like u are in need of money, I have to give u this job,.   Kalleni dakyau kaima Kasan bada ga gidan tsiya nafito ba,yin Aiki Ra ayina ne,inba kaddara ba mema zehada nidakai,.    A fusace yayo kanta let me tell u something aiki yazama Miki dole akarkashi na Dan inzaki zagaye garin Nan bazaki taba samuba ke koda kinsamu senasan yadda nai aka koreki a ma aikatar,Kuma kidauka aiki dole a wanan ma aikatar gobe ma base wani sati ba.                                                    Kuma karki dauka normal aiki na company a ah Zaki serving dinna zakiyi duk wani abunda na umarce kidayi u will become my pet Dan ko Mai zubar da Sharan company nan seyafiki daraja and u will work as my AP kamar yadda kikeso,.                                    And also I have my own rules 1 be here on time exactly at 8:00 o, clock, I absolutely hate waiting 2 u are my personal assistant u asist me in anything that I need immediately with no questions ask 3 I don't tolerate stupidity or sarcasm. I want a straight forward answer at any opinion.and rule 4 is to follow rule 1,2,3, simple enough? I hope I make u clear, and don't u hesitate u can get out,.                     Kuttt lallema yaraina mata hankali,dolene seyayi aikdaashi, hey mister I don't understand any thing u said, kana nufin senayi aiki dakai kome, kode kunne na beji da kauyba ne, Kai waye dazan yi aiki dakai,.             Ke wace dazaki gayamin maganar banza remember I am your boss now,I hate Ina magana ana musamin and kirike rules Dana gayamiki, hankalinsa yamayar kan laptop kamar besan da halitta taba, rasa mezatace mai tayi, kasani bazan Taba Aiki dakai fita Tai ta banko Mai kofa      kunne yatoshe Yana fadin mad gal, murmushi yayi Yana mamakin kansa yaushi yayi ta zuba haka, this gal is so mean          **********.                                           Vote.                                                     **********Comment.                       *********************Share*******follow*******luv u💘

moonlight 🌒(Hasken Wata)Where stories live. Discover now