part 2

126 10 0
                                    

Written by dream home ✍️✍️✍️✍️#wattapad. ✍️✍️ fatimalawalbmg.                                                                   Moonlight✨✨✨                                                                     
2️⃣. 
                                                        Bayan yagama aikinsa ne,yakira sacretry yarshi,jiki na kyarma tashigo yes boss,
Are  u done with the work tsuru tsuru tayi da Ido,but sir nadauka se gobe kace inkawo,

shut  that  your bloody mouth u idoit, huhh waima tukun are u human being why are u behaving like moster,.          

Zare Ido tayi tana kallan sa se hawayen dayake anbaliya a idonta ,.         

How did u even become my sacatary I wonder, now your time start now u have only 30 munite to finish this  work now get out  from my office             fitatayi tana kuka😭😭abokan aikinta ne sukayi kanta                    jamila meyafaru munji boss Yana ta fada dakyar tasamu kukan yatsaya.   

  Ni wallahi nayi danasanin yin Aiki a company dinana kullin mutun bashida lokacin kanshi Sena aiki kafito da sassafe kakoma gida da yamma wani irn Aiki ne wanan KO jaki albarka Wie wie  tachigaba da kuka,

sukuwa se kallanta suke da masu gulma da tsegumi dakuma masu dariya,

Daman haushinta sukeji kullin tazo se shafeshafen hoda Dan boss yace yanaso,

hmm kyayi kyagama Dan ko giyan wake kika Sha boss Baki ishe yatakaki yawuce ba,wani abokin zamanta ne yace to aikece Jamila seda nagaya Miki baza Ki iya Aiki a companyn Nan ba kikace ke KO Zaki mutu inde Zaki ga fuskan boss Baki damuba,

gashi shi yanzu yaga fuskar taki dariya suka Kwashe dukansu se zolayarta suke to hajiya jamila mude munta fi se gobenmu😁. 

  Juyawa yayi ze fita yaji ance.  you idiot whare did u think u are going bitch  kirjinshine yabuga Damm yafara salati tsabar rudu arikice yajuyo  boss wallahi,

wallahi ba inda Zani cewa nayi bara inje inhadama boss coffee ,😁😁naga kanaso Yana maganan ne tana hardewa ,

wani mummunan kallon yamai go to my office akwai wasu papers kadauka kamin photocopy dinsu guda 200😲😲😲nashiga uku Dan Allah boss kabani wani  aikin ba wanan ba,

ohk tinda Kai kazaba hey guys kowa yatafi gida ya huta for today, idi washe Baki yayi 😁😁yadauka angama dashi harya juya se yaji maganar boss Kamar saukar aradu, hey u bitch ai bangama dakaiba I want u to clean all the mess in this company ko wani lingu da Sako innaga sabanin haka u are fired, sandarewa idi kawai yayi agurin yazauna yaringa kuka, kamar yaro ,.                    Fita yayi yabarshi anan motar Shi yashiga se gida wani katan gida naga yatsaya fadar girman gidan da haduwan Shima bata lokacine gate aka bude Mai yashiga. 

     
Ciki yashiga wata mata nagani Fara tas a kalla zatai shekara 50 a a my son kadawo yes ammi na rugume tayayi to ya aikin,

Alhamdulillahi amma is so boring uncle duk yalalata su basa San aiki ko kadan,.       

To Allah shi kyauta yanzu kaje ka watsa ruwa se kaci abinci ko to ammina, Amma yanaji gidan shiru inasuke ,.

Hmm kasansu dasan yawo faruk ne yafita dasu shan ice cream, Amma da uwar ranan nan, kajika Kai Kuma a mota fa suka fita kaga kuwa da.

A/C to ammi bara inshiga cikiko.   

Part dinshi yanufa wanka yashiga bayan yafito ne yaga wayarshi tana ringing, dubawa yayi yaga waye ,

Abdul naga anrubuta saura kadan tayanke  yadauka , Dan duniya kadawo kenan shine Dan wulakanci baza kasanar danima Kuma ance yau satin ka daya harka Fara zuwa Aiki ,

ka kori ma aikata talatin #abdul. 

Mstewww Dallas malan zakafa samin dodan kunne watau saboda tsabar gulma harkaji nakori Ma aikata,

hmm kaji dashi da bakar zuciyarka nasan Za Kai  abinda yafi hankan ma. 

Toyaa  akecike ne, tsaki yayi kai kasani tinda daza katafi bakasanar daniba, Malan Ashraf kenan akwai riko tode bamunyi 1:1 ba #abdul.    

Dallah Malan Kana batamin lokaci kashe wayar yayi,

wardrop dinshi yabude yadauko tee shirt da three quater farare kal yasanya  su  yayi kyau kuwa sosai  #abdul.                                                    

Lokacin dasu  ke waya da Ashraf  suna cikin motane kokarin tafiya suke, duk wanan abinda akai deeja tanaji sede batajin nacikin wayar, Yaya Abdul waye wanan ,.  

Naji kamar kace Ashraf Wanda nasanine,#deeja. Kwaraima kuwa Wanda kikasani ne  Ashraf naki.
 Nawa Kuma, daman yadawo kenan,

inm yace mata aitin wanchan satin tadawo #abdul.   

Shine bezo ya gaida su momma ba, chabb ni rabona da ganinsa tin taran numfashinta yayi Kafin takarasa tin bakida wayo,

kallansa tayi taturo baki bawaninan da wayo na Dan banmanta lokacin dayake chudamu da Aisha ba kawai dan munyi suturu

Kinjiki Ashraf Din daba yaso atabaki ,

yawwa Yaya kenan haryafara zuwa Aiki
shhhh Kai baby dasan gulma,

yaushe kika koyi gulma haka, batarai tayi bross Dan inaso inji, so nake in tambaya koyadena mugunta da nasanshi dashi,

dariya yayi hmm aise abinda yakaru kinaji daga Fara zuwan shi aiki haiya kori ma aikata talatin Wai sunfiya lalaci,😲😲kaii Bala, i kace bani bazuwa gidan ammi hahh yarinya yanzu ma zakifara zuwa Dan idan Abba da momma suka tafi Russia Chan zamu goma Kuma harsu granny ma za adauko,

to base inbisu Russian ba hah wasama kike ko, deenah ce tace bross dagaske zamu gidan ammi,sosaima yeeehh zanje Inga amal muyi Wasa daman nadade bangan taba yehh,

ke dallah malamas kindame mu kinutsu#deeja
gida suka koma suka narki ice cream dinsu 

#Ashraf. 

                                              
Fito wa  pallor yayi rike da laptop dinsa a hannu guri yanema yazauna yanata typing sewani tabe tabe yake horn din mota naji tashigo gidan   

   kyawawan yara nagani Yan kimanin  sheraka 13 Su biyu duk kamarsu daya  mata se wata budurwa amma baza tawuce sa ar deeja ba,

wani kyakyawan saurayi nagani yafito daga wajan driverseet baze wuce 25 ba again wani dan samari  nagani yafito daga wajan zaman banza Shima baze wuce 20 ba da se    wani yaro nasake hanga baze wuce 10 year ba ciki sukashi.

     Assalamualaikum ansamusu yayi da walaiku mussalam.

Dan karamin chikinsu naga yaje da gudu wajan Ashraf oyoyo bross kawuni lafiya, 

     murmushi yamai Shima yajashi jikinshi lafiya lau autan ammi Ina Nawa ice cream din ,

laaaa adda Aisha Bata daukan ma ba Kuma nashanye nawa, rabuda ita nida itane senaji dalilin dayasa Bata daukan munba,.       

Shigowa sukai suka gaggaishe dashi Sanin hali sunsan bayisan raini, Hira suka dan Taba  kowa yatashi yayi nashi dakin,

aikin gabanshi yacigaba wayarshi ce tafara neman agaji dubawa yayi Didi naga ansa da sauri yadauka hello didi,

ta dayan bangaren naji ance ka kauta ai tinda kafi karfin kazo ka gaisheni ko
Kuma naji ance satinka daya da dawowa ,. 
        

Haba my didi wallahi bahaka bane kinsan inadawo wa nafara aikin, basauki Kuma inaso inzo kin rigani kirane,. 

Naji Gama kasheni da dadin bakinka shikenan senaganka Kuma Kar kabari insake kira,as u wish my lovely big sis sanan yakatse Kiran

Comment
Vote
Follow
Share

Megamind 🔥

moonlight 🌒(Hasken Wata)Where stories live. Discover now