part 13

40 6 0
                                    

moonlight✨

Da asussuba suka tashi sukai sallah,
Washhh wallahi nagaji kamar wacce Tai wanki bakiji ba gabobina duk ciwo suke min,#Aisha

AI Dole kiyi ciwon jiki keda kika Mike da ga ciwo,Alllah Aisha bakiji yadda najiba da akace min bakida lafiya ba duk hankalina yatashi, banda manasan ciwonki hadda sanjiki Kike hadawa kitawani langwabewa kamar Zaki koma ciki😜#deeje

Kuuttttt😡 nine nake langwabe wa ciwo lalle ma deeje kince wani abu,to waya kaiki langwabe  ciwo keda in kina ciwo gaba daya duniya se tadauka,Aini Nawa nafila ne keko naki azimin ne,ke inafa Miki mijinki Ma yashiga uku,Dan kafin kiyi aure sena rubuta mai halaiyanki a katan littafi,Dan Inna rubuta akarami ma Sena nemi part 2#Aisha

😠Kutt thunder fire u Hala kin manta da wa kike magana,kinsan Allah nime iya babbalaki ne daman kinzama ragowar likita, nizaki Kalla kice Ina langwabe,

Kanbu nice ragowar likita wallahi Ki iya bakinki deeje Kina so kiga baccin Raina KO,Magana take tana wani kunbura fuska

😂😜💃Nafada Din ragowar likita#deeje
😡Nace kidena,deeje wallahi daman nasan neman fada Kike Amma ko...
Aida kin karasa kiga yadda zanyi dake banza ragowar likita kawai
A fusace tayo Kan deeje😡wani irin ihu tayi tadanki gashin deeje

Deeje dabatai auniba taji andanke gashinta,ihu tafara u bitch kin haukace ne,wayyo Allah na Aisha Anya bakida Aljanu, ganitai ba sarki se Allah itama Kama Kan Aisha tayi suka Fara danbe sosai duk sun yaye zannin gadan,filo KO waccensu tadauka in wanan takwala wanan,itama serta rama,cike da mugunta deeje tamaka wa Aisha aka,ihu tasa saboda wani azaba dataji,wuyan deeje tajawo takama hannunta tayankara chizo,wani azababben ibu tasa wayyo momma na tachinyen hannu,Allah yaisana mayya kawai,

Momma ce taji ibu yayi yawa da sauri takaraso dakinsu arikice, meyake faruwa kuncika wa mutane kunne, Farouk nagani Shima yabi hanyar dakin Su danjin meke faruwa shikanma harta Fara bacci yaji ihu kamar a mafarki har kwakwalwar kansa.

😭😩Ba Aysha ce ta cijeni ban mata komaiba#deeje

😲Cizo Aisha da girmanki,yarinya tadaga hankalinta jiya saboda taji ance bakya lafiya sanan yanzu kija ta fada hadda Cizo

😞 Wallahi Ammi kinsan halin deeje sarai, itace fa take ta tsokana na  nace tabari taki shine fa...

Shine kekuma kika cijeta,Wai yaushe zaku girma kunbi kinruda wa mutane gida da Asis sibayi,ba Wanda zanbi bayan sa dukanku bakuda gaskiya

😔Ki Yi hakuri Ammi baza musake ba#deeje harara Aisha tagallamata itama Ma mayar Mata dakayanta tayi tare dayin gwalo

Ammi kinganta ko gwalo take min#Aisha
Yimin shiru nide nafada muku,Kuchinye kankima,Amma karku takura Mana,
Ammi kamar jin Manta Yayan naki to ai yanzu sundanyi hankali bakamar daba,da in deeje tazo gidan Nan duniyar Nan gaba daya girgiza take,@farouk

To de Allah yashirye ku, saura Kuma kukwanta kita bacci baki tashi keda Ita naga metashin wani, fita tayi dauke da murmushin su irn na manya o yaran Nan baza Su girma ba duk inda suke se anjisu

AI Ammi duk wacce bata tashiba walleh ruwan sanyi zataji ajikinta,kekuma deeje kindau Hashim Hanani bacci na dakikai Allah ne yataima keku da bross bedawo daga masallaci ba da kun gane kurinku, waima ke volume ake kara wa muryarki I wander,
😡Allah yaran Nan inbaka bar gurin nanba Sena babbalaka,duk kabi karaina mutane kawai😏@deeje
Kan uba nine yaran lalle yarinyar Nan kin rainamin dayawo shekara na wa nabaki saboda kunga Ina Wasa daku😡KO

😂Haba Yaya Farouk hidune fa bawani yawa😜#Aisha

Lallema hudun ne bayawa dankunga sajena be Kai na ashraf  ba hmm Nima zantara ai Kuma wallahi kunkashe wutar gobe inanan zakuzo kune mi wani abu agurina

moonlight 🌒(Hasken Wata)Where stories live. Discover now