part 3

91 7 0
                                    

✍️✍️✍️ written by dream home✍️✍️#wattpad ✍️✍️ Fatimalawalbmg.

    Moonlight✨✨                             
3️⃣.
                                                         motarsu sukaja sukai hanyar gida, wayar tace tayi ringing dubawa tayi taga waye,

Sunan bro nagani akan wayar, a speak tasa,alo bross, shine Dan wulakanci kuka tafi kuka banmu nida Amira ko  bayan kunsan  muna  gidan,

to wallahi kutabbata kuntawo mana danamu ice cream din, dukkansu su naji se dariya suke, Allah didi Zaki Sani tinda gadanmu daya dake amma Ki katafi abinki wlh ba amana,

Shima Yaya Abdul Din munyi fushi dashi daman yace kanne sunmai yawa zamuje musami wani Yayan,#Amira. 

    Karbar wayar yayi a hannun deeja yace lalle ma Amira kinnu namin iyakata se muga inda zaki samo wani yayan, 

     bakomai munada Yaya Ashraf namiji ne yayi Magana ,.                          

AI wallahi zama kudawo gunane inde Ashraf kuka zaba zaku zabe ,mujide Kuma atawo mana dia Namu take away din,. 

    Inmunkifa,sorry bross ade taimaka atawo Mana dashi inbahaka yau senayi mafarkinshi,

dallah malamas kin ishemu tafiya zamuyi zaku wani tsaidamu #deeja kashe wayar tayi tace Yaya mutafi KO ,

a ah ba ayi hakaba suma asiyo musu fita yayi yakoma mall din yasiyo musu guda biyu (Abdullahi  kenan sarkin Fara a da barkonci ). 

                                     
Gida suka koma da sallama suka Shiga momma ce ta ansa musu au harkun dawo,zuwa tayi takwanta kan cinyar momma e mundawo,

kekan kin girma bakisan kin girma ba se shegen sanjiki, taname Kara shigewa jikin momma wlh bacci nakeji, dala mata duka Yaya Abdul yayi bakuda daki ne,

KO sekike kikarasa mana ita,hahh😪da zafifa bross Anya bakaji min ciwo ba,

da sauri suka karaso bross Ina ice cream din namu, hararar su yayi Babu sannu dazuwa se ice cream,.             

Sorry bross kadawo lafiya, ansa su yayi kuje Yana mota kudauka,mukunlinfa oops mantawa nayi chiro key din yayi a aljihunsa  yamika musu har rige rigen karba suke Sadiq ne yarigata karba,

kaii wallihi kaban nariga ka ke dallah bazan bayar dinba AIlah narigaki ,Allah  sekabani,

naki din,Dan Allah kufita chan kwachigaba nikun isheni inasan inyi bacci#deeja

tsaya wa sukai da musun suka kalleta,jibeki wata katuwa dake kinwani dale chinya   ko Ameer baya tabarar dakike,

ohoo de Yan black stomach, chigaba da musun sukai harsuka fita, Abdul ne ya kalli momma da tindazu Batai Magana ba se murmushi datake yi ,

wanan yayan naki bazasu girma ba,momma Wai yaushe Abba zedawo ne, ansa mishi tayi yace se next week zedawo,

kallan deeja tayi wacce tayi nisa dayin bacci cike da mamaki irn bacci na deeja,Wai yarinyarnan da gaske bacci take  fa Abdul yazanyi da baccin yarinyar Nan mutun da ya kwanta se bacci,

moonlight 🌒(Hasken Wata)Where stories live. Discover now