part 4

69 7 0
                                    

#written by dream home✍️✍️✍️#wattpad, fatimalawalbmg ✍️✍️✍️💕💕💕💕.                           Moonlight                          

Assalin labari.   
                              
Alhaji Muhammad rumoh dan asalin garin Yola ne, nanne mahaifarsu,.  
Sunkasance Su uku ne awajan mahaifansu maza biyu mace daya,

shine nafari se mabiyinsa Ahmad,Aisha itace autar su,mahaifinsu Dan kasuwa so shibe damu da karatun Zamani da akeba shiyasa besasu a makaranta kullin suna kasuwa ,

kasuwancin su yabunkasa hartakai da suna yawon kasashe naduniya, ko Ina inta Kama sunazuwa,bayan shekara  biyu ne aka hada Muhammad aure dawata Yar uwarsa,

shima Ahmad yayi auransa haryana da yaro,Aisha ma tayi auranta yaranta biyu,.  

Allah yadaurawa Muhammad San Yaya Amma haryanzu matarshi shiru kusan shekara shida kenan dake masu tawakkaline sunmika ga Allah,

Yan uwa harsun Fara zargin ko bata haihuwa,da masu cewa yakaro aure,samm yaki yace shibaze Kara wani aure ba matar Shi daya ma ta isheshi ai haihuwa na Allah ne     rayuwarsu yacigaba a haka wata Rana kwatsam matarshi tasamu ciki murna kan ba a magana ya Maida Ita kamar kwai,

masu taya Su murna suntaya da masu yimu bakin ciki,bayan wata tara ta santalo yaranta guda biyu duk maza,sunci suna daya Muhd amma anacemai AL Ameen dayan Kuma Umar Farouk anace mai Umar,dake Sunan mahaifansu ne AL Ameen Sunan mahaifinsh ne Umar Kuma Sunan babanta ne. 

              

Tinda ganan haihuwa ta tsaya musu harsun fid da Rai Allah da ikonsa takara samin ciki,lokacin mazan suna da shekara goma, ya taci suna Aisha Sunan kanwar mahaifin nasu,.      

Yayi iya kokarinsa naganin sun samu ingattacen karatu tinda shibesa muba shiyasa yamusu Sha awaryi, dukansu sunkaranci business harkan kasuwanci Wanda Har kasuwanci Su  yabukasa sakwamakon Hadin Kai dasuka samu daga wajan mahaifinsu dake Shima dan kasuwane,.   

                                    
Akan harkansu takasuwan Cine yakaisu kasar Russia inda AL Ameen yahadu dan yar Chan suka kulla soyayya me tsanani, haryakai ga neman aure da fari mahaifin nasa yaki Amincewa saboda Al adunsu daban dananan dukda suma musulmai e dakyar de ya amince suma nata iyayena dakyar suka Amince sunganin in yar Su ta tafi baza tadawoba shiyasa suka hada ta da kanwarta,suma suna da kudi sosai,.                

Bayan aure ne yadauko Amaryarsa tare da kanwarta suka dawo Nigeria tasamu gida mekyau suka zauna a cikin garin bauchi,.    

Yaso iyayen nasa sun biyoshi sun zauna a garin a bauchi Amma Ina sukaji sun fison zaman Yola se dan uwansa Umar ya dauka,.     Shima Umar sun kulla soyyaya metsanani tare da kanwar Aliya matar Dan uwan nasa mesuna laila,Wanda hartakaisu gayin aure,      

Al ameen da Umar sunkasance Yan uwa masu hadin Kai har aryakai da suna Gina babban gida Wanda zasu zauna tare su Tara iyalai,da wani babban company dasu ia gida dan moriyar yayansu,. 

                    
Aliya haihuwar ta tafari tahaifi mace ne Wanda tachi suna Halima Sunan mahaifiyarsu sunace mata Didi yanzu tana da shekara 34 tamayi aurenta,se muhd Wanda yake da shekara 30 yanzu anace Mai Ashraf,

se Farouk Yana dan shekara25 se Aisha datake da 23 followed by Yan biyu daya tana da sunan Laila anace mata Amal se dayar tana daSunan kakarsu ce ta Rasha jasmin sunace mata jas se sunada shekara 12 dan karaminsu Ahmad Yana dan Sunan babfansu na yola me shekara 10,.                 

Laila Kuma haihuwar ta ta fari namiji ne,sunansa Abdullahi anace Mai Abdul yanada shekara28 se Khadija tana da shekara 23 sediq da Amira Yan biyu ne suna da shekara 19 se Yan uku Amina anace mata deenah se fateema anace mata ihsan se muhd sunace mai Ameer suna dan shekara 11.                                        

Ashraf yakasance bashida wani aboki inba Abdul ba shiyasa suka taso cikin shakuwa dan kaunar juna Ashraf Yana da shekara 6 suka tafi karatu Chan Russia Shida Abdul anan sukai primary sukai secondary dinsu harsuka Fara karatun Jami a inda shi yake karantar business shikuma Abdul Yana medicine baso sai suke zuwa Nigeria ba Dan suna gidan kakarsu ne se anyi hutu me tsawo suke zuwa gida so duk wani yaro a gidan achan yake karatunsa inda Farouk yake karantar engineering,

Aisha Kuma nursing takaranta a chan egft, ita Kuma deeje business tayi itama achan egyft din sauran Kuma suna matakin secondary ne,.

Shiyasa suke sabanin zuwa gida lokacin hutunsu lokacin sukuma su Ashraf sun koma,Har Abdul yafishi zuwa shiyasa suka fi sabawa dashi sosai,. 

                  
Aisha wance take kanwa awajan su Al ameen da Umar kuwa itama yanzu tayi aure Amma yanzu Basu da labarinta saboda dan sabanin da akasamu a tdakaninsu,.       

Tafada soyayya da wani dan gidan masu kudi yakasance bashida tarbiyyah KO kadan bayadda Basu yi dan raba ta dashi ba Amma ina sunki rabuba,

bashida da a kokadan Dan har lalata yaran mutane yake da Yan uwan nata suka ke Amincewa wane se tagudu da saurayin, har yau ba labarinsu.
                                                                                                     

Continue story.                             Deeje  nahango cikin pink Din abaya rigar Tasha stones se kyalkyal take tamata kyau sosai kamar balarabiya abinka da ruwa biyu, rolling din mayafin tayi se cover datasa shima pink             momma nafito,

to se kindawo karki dade bansan yawan birthday dinan da ake,#momma.  

Tom momma inshallah bazan dadeba Dan ta hadani da Allah ne da bazanje bama,.# deeje  Allah yakiyaye#momma.  

Ameen #deeje.      

Fita tayi naga taje jikin wata mota Fara me kyau, gate man dinsu ne yabude mata tafita tafiya take a hankali cikin kwanciyar hankali se kada Kai take tasa wakar oh my love da alamu tana San wakar sosai se bin wakar take. 

                                 

🎶Is a beautiful feeling what we got deep inside we got aflame that we last forever together u and i,🎶such a rush of emotion cus  they  ll never tear our love apart our bond will never break 🎶.                                                      

Tajin wakarne so emotional Batai auniba taji andaki motar ta ta baya inalillahi wa inalillahi rajiun Tabita fada, fitowa tayi a fusace taga wani mara hankalin ne ya dakan mata mota,

wata bakar mota tagani tinted glass ne zuwa tai takwankwasa se Bala i take Kai makaho ne kobaka ganin hanyane, fito yayi da takama da ga cikin motar kallon sama da kasa ya mata,yamaida glass dinsa zekoma cikin mota,. 

  Tare shi tayi hey mister am talking to u kokai kur ma ne wata harara ya watsa mata da ita kanta seda Tasha jinin jikinta, dakewa tayi yacigaba da magana oh se yanzu nagane Wai ku Yayan masu kudi KO kuna wulakanta mutane yadda kukaga dama kabigan mun mota Amma baza ka bani hakuri ba, irnku ne Wanda iyayensu sukai tir dasu bata karasa ba taji yasauke  ta da mari harseda taga wuta,

tsaki yayi yabatta awajan a sandare yaja motarshi,cikin motar ta takoma tarasa ma meyake mata dadi kamar tabar duniyar Kuma takasa kukan kanta kawai tadaura akan sitiyarin motan.

           
                                                            vote
Follow
Comment
Share

moonlight 🌒(Hasken Wata)Where stories live. Discover now