part 14

46 7 0
                                    

My brother is +1

Happy birthday my lil bro long life and prosperity,may the odds forever be in your favour,cheer for your day🎂🎂 age with Grace 🎂 and love u 💖more money in ur account,may God bless you and guide u to the straight way.Ameen. happy birthday once again😍

✨Moonlight✨

Ihun take sosai kamar ranta zefita, haba deeje nima sokike inyi kukan nan ne yaakike san dagamin hankaline,banza kawai aiduk lefin kine, dakin tasheni da Bata faruba

Kanbu ajjeni ma kikai da Zan dinga tashinki dake nizanje Miki aiki da wanan surutun banzan dakike da tashi kikai kika shirya kina da sauran lokaci,inm bahaka ba kuwa kiyi kwas kwas @Aisha

Tir Allah yasa wake inyi kwas kwas keda kika Saba ke kika sanshi@deeje ,aikin banza maganar Ki Ma ciwon Kai take sani kamar wani saukar aradu@Aisha
A,ah kin manta zombie ce ma gabadaya tashi tayi hanyar toilet tayi Dan wanka
No wander kikai Kama dasu@Aisha
Kurt kekuma dawa ma Zan hadaki yawwa nasan kin kalli kingkong aradu Kuna kama Har hancin Ir daya kaii nise yauma naga kamar ku sosai Allah me hallita daman ance duniya zaka ga mekamata dakai inde Kana ciki ooh gashi Allah yanunan na Aisha@Deeje

Kuttt kanbu anci uban mota nizaki hada da gorilla kirasa da wata dabba taki hadani se wnana😭Wallahi Allah yaisana banyafe ba  ke sena Rama Inna barkima kinci bulus@Aisha
Ade tashi ayi brush Dan warin bakinki yacika dakin Nan Dan kiris in suma,@deeje
Dagudu tayo kanta,itama sauri tayi tashiga toilet tarifo . Zakisani senayi kulikulin kuburada ke

Bayan tafito ne tashama mai dake duk mai iri daya suke Shafa Ita da Aisha Basu yadda wata yachanja ba sede tare.

Ke Aisha Sanin kanki kinsan banzo dakaya ba kisan yadda zakiyi danifa@deeje

Tooh yaukuma tsirfar dakika fito da ita Kuma,da inkinzo ninake ciro miki Wanda zakisa, koneman sannu magana@Aisha

Dallas,kemeyasa kanki haryanzu bayaja,kizo kizaba min kaya me kyau yau zamufi tak meeting da wasu partnership dinsa,@deeje

Ooho toh Aina dauka wata sabuwa kika fito dashi,ok let me see@Aisha
Tashi tayi tatsaya a gaban wardrop Din tadauko kaya sunfi kola goma Ana gwada wa beyiba

Nikan nashigen ge,Aisha inbaso kike yau akoreni a Aiki ba kibanni insa kowanne mana@deeje

Ke matsalata dake u are not wise kibari infito dake,Dan har CEO dinki baze ganeki ba,ai inagaya Miki yau inkika fita zakiyi kasuwa ba kadan ba@Aisha

Lallema Aisha da kwantar nayi kenan,let me tell u Niko banyi makeup ba kyau me dani,Kuma ahakan Samari suke min layi, ko kin mantani ne a Egft,@deeje

Aisha ce ta tintsire da dariya kinsan menatina wanan saurayin naki na Egft me katan Baki,yace is mi Abdulkida ana uhubbiki kasiran,dariya tace hadda rike ciki sekuma ranan dayazo yace,magana take tana kunbura murya Wai tana kwai kwayansa pls Khadija just one kiss
Deeje data dade dakuluwa naushin takai mata, Aisha Allah ba kalau Kike ba Kina bukatar mukaiki psychaitrist hospital dan hauka Ki ta dabance

Kauce wa tayi Allah deeje Inna tinashi dariya nakeji sosai

To ki aurenshi ma,yadda kika Zake ma wayasani kodansu kike

Chabb God forbid Nida nake da masoyina,sauri tayi tarife bakinta Dan batasan lokacin da bakinta ya sibice ba

Dan Allah shine Aisha Baki gayamin ba ooh shiyasa kike cewa nayi kwantaiko fadamin Mana wane wanan hadaddan guy din da ya tafi da zuciyar Yar uwata,@deeje

Saurin katse tayi oh my God deeje 8:30 fa yanzu kin makara

Hey girl don't try to ignor me,I have known u since childhood,nasan Sarai sokike nabar maganar Kuma tana Nan daran,inadawo wa zamuyi magana,ok@deeje

moonlight 🌒(Hasken Wata)Where stories live. Discover now