Gabatarwa

316 22 4
                                    

Da sunan Allah mai rahma mai jin kai, dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah, tsira da amminci su tabbata ga shugabanmu manzon tsira MUHAMMMAD S.A.W.

    Zan mika godiya ta ga yanuwa da abokan arziki da suka bani gudummuwa, da kwarin gwiwa akan rubuta wannan littafin nagode Allah yabar zumunci.

   Ni din wannan NE littafina na farko Dan Allah Wanda yaga gyara ko nayi wani abu ba daidaiba a jawo hankalina Kuma in sha Allah zan gyara.

    Kuma Dan Allah ku rika bani kwarin gwiwa Saboda shi zaisa in kara 'kaimi da jajircewa gurin ganin na faranta maku.

    Nagode.

NABILAWhere stories live. Discover now