chapter five

64 18 2
                                    

 Assalamu alaikum

Naji dadin ganin yanda ake karanta littafin nan, bansan da wane kalmomi zanyi maku godiya ba. Nagode Allah ya barmun ku.

    Kar ku manta yar koyoce,  a rinka gyara da Jan hankali.

   Kar ku damu da hausata domin hausar jihohi biyu ne a hade( zamfara da katsina)  bazan iya yin daya kadai ba Saboda Sabo😊. Ina kara Baku hakuri.

    Dan Allah ku rinka fadin yanda kke jin littafin.

    Shin yana dadi kuwa?
Shin ko Kuna fahimtar salon littafin?
Wane Irin Sako nake kokarin isarwa a  cikin wannan littafin?

    Kuyi kokari kurika bani gudun muwa dan ganin nagama shi sannan Kuma kuji dadin karantawar da kukayi.

    Nagode.




  Yau kwanan shi kusan biyar da dawowa gida amma hankalinsa be kwantaba.
 
saboda kanshi yakasa daukar wannan lamarin
 
  yau dai ya yanke shawarar ya ziyarci wannan yarinyar data kira kanta nabila.

   yashirya ya dauki babur dinsa be tsaya ko inaba sai kofar gidan ,ya dade kamin yasamu yaro ya aika kiranta.

    Wai ance babu me sunan, yaron ya fada tare da wucewa.

     Sama sama Abdul yaji ansar da yaron ya bashi dan Yayi zurfi cikin tunani.

    A haka ya Ja babur dinshi zai koma gida

    Kicibis Sukayi da ita tana ta Jan hannun yarinyar da ta zame mata Kawa.

    Da sauri ta tsaya tare da sakin Wani kayataccen murmushi.

    Lah Abdul daga ina haka?  Ta tambayeshi

    Wallahi daga gidanku make, yace da ita damuwa fal a fuskarshi.
     
     Wai me yasa duk sanda zanje neman ki sai ace ba nabila a gidan NE?  Ya fadi tare da dan daga murya da ke nuna ranshi ya baci.

      Nabila wai miyakeson faruwa danine? Ya kara tambayar ta

     Abdul kenan karka damu nasan abunda kedamunka amma bari idan kazo gidanmu zansanar dakai. Tace tare dayimashi sai anjima.

    A haka tabarshi a tsaye ya rasa ya zaiyi da rayuwar sa.

     yau beyi wani barci me tsawoba, saboda matsuwa da safiya tawaye yaje gun nabila  dan tasanar dashi abunda yake daure masa kai.

       Gari na waye wa, ya tashi yayi shiri kai kace barin garin zaiyi.

      cikin hanzari ya gaishe da umman shi tare da sanar da ita zai je unguwa.

     To abdul, Allah ya taimaka ya tsare ka daga dukkan sharri. umman shi tayi masa addu'a.

     har ga Allah yanajin dadin yadda umman tashi take kula dasu, kuma tana yawan yi masu addu'a. hakan ba karamin kara mashi sonta yake ba.

       A duniya kaf, ba wanda zai hada da umman shi saboda ita din ta dabance.

      A haka ya bar gidan cike da begen umman tashi wadda itace komai na su.

      Betsaya a ko inaba sai kofar gidansu nabila, duk da taronsa da abokai keyi kanhanya amma wannan bashine a gabansaba.

      yaro yasamu ya tura gidan dacewa yayi masa sallama da nabila idan ance waye kace Abdul ne.

   badajimawaba yaron yafito tare da wadda nabila take kira Maryam.

    a'a yaya Abdul Kaine? tace da fara'a dauke a fuskarta.

     Nine Maryam, ya bata an sa

      Nan dai suka gaisa tare da tambayar mutanen gida.

    Duk suna lafiya, tabashi ansa.

     INA nabila Maryam, ya tambaya ganin bega alamar fitowarta ba

     Au batagayama zatayi tafiyaba yaya Abdul? maryam ta tambaya cike da mamaki.

     yaushe tayi tafiya bayan jiya tacemin nasameta gida, Abdul ya tambaya.

    to ai jiyanema tayi tafiyar.

     jiya? yatambaya.

   kwarai kuwa yaya Abdul ai nazata tasanar maka.

     batasanar daniba wallahi to waima wane gari tajene ,?

     taje garinmu da nisa, tabashi ansa

     banganeba Maryam ?ya fadi a kidime

    eh sunan garin kenan canne garin kakanninmu.

     kamin yasake tambayarta hartashige gida. haka ya dawo gida yana tunanin wane garine haka ,garinmu da nisa tundayake a duniya betabajin sunan wannan gariba kuma miyasa batasanar dashiba?

     ku dai biyo ni dan jin yadda al'amarin yake

   yanzu za'a fara labarin, yanzu zamuji meke faruwa.

  taku
💖💖safara'u sa'ad 💖💖💖

   Ku rinka following dan Karin shawara a kan littafin nan.

Karku manta
  Comment
  Like
  &
Vote
                 Nagode 🙏

    

   

    

NABILAWhere stories live. Discover now