AURENTA ZANYI.....11/12

335 36 2
                                    

_*AURENTA ZANYI...._*🌷

_Wattpad@Aufana8183_

  _11/12......_
Almost 8hrs suka d'auka suna tafiya kasancewar jirgin yana tsayawa yana sauke fasinjoji a sauran k'asashe.
8pm....dot jirginsu yasauka babban birnin tarayya abuja,suna sauka takwaso kayanta taje tazauna tana jiran azo d'aukanta.

Batafi 10mnts da zamaba saiga dank'ara dank'aran motoci sunyi parking agabanta,tana ganin hakan tasan cewa sune sukazo d'aukanta.

Ahankali tamik'e a tsaye tana gyara rigarta data d'age saiga dady da momy da wasu maza uku da mata biyu sa'annin bunayya sunfito daga motocin,dasauri tawaro idanuwanta waje cikin farinciki kamin taje dasauri tarungume dadyn ta tana fadin "oyoyo dady me" shima dariya yake cikin tsintsar farinciki ya k'amkameta a jikinsa tareda sumbatarta yana fadin "welcome back to ur father land my happiness" tace "thanks my dady" sannan taje tarungume momyn ta tana fadin "I really miss u my mom" cikin tsintsar farinciki da k'aunar abar k'aunar tata tace "Miss u too my sweetheart, am so happy to see u nd' am very appreciate to u, may God bless u, inafatar kindawo lfy".

Wani irin farinciki takeji daganin iyayen nata,juyawa tai izowa sauranda ke gefensu tace "su waye waennan momy..?" sai jolde tace "au...am sorry waennan matan Aysha and fadila mak'otanmu ne anan kuma yayan k'awayena ne, sa'anninki ne dika" saitai murmushi tareda basu hanu suka gaisa cikin sakin fuska.

Saita sake waigowa agun mazan tace "waennan kuma cousins dinki ne waenda ke karatu anan" suma cikin faraa tadaga masu hanu tareda fadin "Hy...Hy" suma sukacemata "Hy...nd' welcome back" tace "thanks".

Daganan aka saka kayanta amota suka shiga suka fice,bayan motoci uku dasuka shiga wasu motacin ukun na bayansu dake d'auke da bodyguards dinsu.

Koda suka isa kowa awani dank'areren gida naga sunshiga k'ayatacce mai kyan gaske,bayan motoci sunyi parking suka fito saiga hadiman gidan sunzo suka durkushe sunamawa bunayya barka da dawowa ta amsa masu cikin sakin sakin fuska.

Daganan suka fice izowa cikin gida.

A parlor suka fara zama kamin daga bisani tashiga bedroom dinta domin yin wanka, bayan tai wanka tacanja kaya izowa wando da riga na hutawa marasa nauyi sannan ta kitse sumarta batareda tasaka rivom ba sannan tafesa tirare tasaka takalmanta tafita parlor.

Koda taje ita kad'ai ake jira ai dinner dinda aka shiryamata, danhaka tana fitowa suka fice dining room inda aka cika wajen da abinci kala kala masu kyayatarwa,ni kaina abun yamatuk'ar k'ayatardani ba kadan ba.

Nan suka zauna aka shiga savin nasu, ahankali suka fara ci suna shan fira har suka kammala sannan suka koma parlor,itadai bunayya dik firarda akeyi bada itaba asalima hankalinta yana kan phone dinta tana chart.

Around 10pm tamasu saida safe tashige bedroom d'inta tai kwanciyarta.
     Washe gari dakyar momy tasakata tai sallah tai wanka sannan tasake kwanciya, sai 12pm dot sannan tafarka,bayan tafarka tai wanka tacanja kaya izowa doguwar riga mai dogon hanu bak'a girmanta har kasa.

Bata shafamawa fuskarta komaiba tadaisaka tirare sannan tafita, a parlor ta taddasu momy da dady suna wani aiki akan laptop, nan tamasu barka da safiya sannan tajekan dining tai breakfast.

Bayan tagama sannan tadawo parlor,kwanciya tai akasa kusa da dadyn ta tad'ora kanta akan cinyarsa,shikowa hanunsa yadora akanta yana shafa sumarta yanakuma cigaba da aikinsa.

Momy ce tad'ago tadubeta tace "kishirya kayanki gobe zamu fice kebbi" Ohk...kawai tace sai momy tacigaba da aikinta.
    .....................

Washe gari around 10am suka fara shiri,nanfa akafara kwasar rigima tsakanin momy da bunayya wajen saka kaya,momy tanaso koda jallabiya ce bunayya tasaka sbd outside da habuja ba d'aya bane da kebbi, kuma tasan matuk'ar akaga shigarda bunayya keyi baza'aga lefin kowaba sai ita,gashi yanzu kokadan batasan abunda zaisake shiga tsakaninta da hajiyar kadel,to matuk'ar kowa taga yanda suke kula da bunayya dakuma tarbiyyarda suka bata ba abunda zai hana sukoma yar gidan jiya.

AURENTA ZANYIWhere stories live. Discover now