#1
FANSAR FATALWA by Shamsiyya Usman manga
FANSAR FATALWA! Labarin FANSAR FATALWA labari ne da ya ƙunshi cin amana tsantsa wanda ƙawaye suke yiwa junan su. Labari ne akan wasu ƴan mata guda biyar waɗanda suka tas...
#3
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'INby M@m@n @frah
Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta
#5
MIJIN DAREby Rhussain
Labarin ya na ɗauke da darasi mai ya wa, ƙalubale ne akan iyaye da ƴanmata masu son shanawa a rayuwa, da sakacin iyaye wajen rashin sanya ido akan motsin ƴaƴansu, da yan...
#7
ALAƘAR YARINTAby M@m@n @frah
Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka
Completed
#8
WATA ƘADDARA by Shamsiyya Usman manga
A lokuta da dama ƙaddara tana zuwar mana ba tare da mun shirya mata ba,na kasance ni mutum ne a rayuwata mai taka tsantsan sannan ni mutum ne da babu abun da na tsana a...
#9
MIJIN MACE ƊAYAby Ummulkhair Abba Muhammad
Mijin mace ɗaya kwanaki an fara posting aka kuma daina, masu bibiya hakan ya samo asali ne don inganta labarin, fara karantawa daga farko don akwai abin da aka ƙara da k...
#11
ƳAR HIZBA(PAID BOOK)by mumamnas2486
Cakwakiyar labari a kan wata matashiya da ta dira a Humar Hizba ta garin KADABO, ta zo da salo iri iri ciki kuwa harda koyar da mata da maza rawa don samarwa da hukumar...
#12
HAƘURI BA YA ƁACIby Nafisat Aliyu Funtua
Labarine akan Falmata ƴar Fulani da mijinta Kabir suna tsanin son junansu saboda ita Falmata bata da kowa sai shi amma dare ɗaya ta neme shi tarasa, gata da yara biyu ga...
#14
ƘALUBALEN RAYUWA by Shamsiyya Usman manga
AMINA yarinyace da ta taso cikin fuskantar ƘALUBALEN RAYUWA daban daban tun daga ranar da tazo duniya har girmanta,Ta taso bata san waye mahaifinta ba,mahaifiyarta ta ka...
#17
ZEEYADby Jiddah Bint Muhammad
*Z E E Y A D!!!*
'''(The Abandoned Prince)'''
*Ever heard of an Abandoned Prince, a Prince who has been abandoned by his own legitimate Father, a Prince that has been tr...
#18
ZEEYADby Jiddah Bint Muhammad
*Z E E Y A D!!!*
'''(The Abandoned Prince)'''
*Ever heard of an Abandoned Prince, a Prince who has been abandoned by his own legitimate Father, a Prince that has been tr...
#19
Halin rayuwa 💙🤍by amyyrahhh
It's all about love, destiny,and fate.
life is not always a bed full of roses......
#20
SALMAN MALEEK! by Siddiqahtulkhaireey yahya
Salman maleek! Sabon salon wani labari ne, wanda zay matukar kayatar da mai karatu, labarin wani mashahurin mawaƙi ne mai ban al'ajabi, ha'inci, sadaukarwa, makircin dan...