
#1
KOMAI NUFIN ALLAH NEby fateemah0
labarin da ya samu rubutowa daga DEEJAH UMMU FU'AD AND AFNAN, labari ne mai taba zuciya tare da sassanyar soyayya, karku bari a baku labari ku karanta kuyi vote ku comme...

#2
KAICO NAHby SAKHNA03
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu.
Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa...
Completed

#4
CIWON ƳA MACE..by Ouummey
Rayuwa cike take da kaddarori da dama, dan Adam baze ce tayi imani ba kuma Allah ya kyale shi kawai, dan yadda da wannan imanin se Allah ya rubuto series of jarrabawowi...

#5
DIYAR DR ABDALLAH by DIMPLΣS
Zuciyar sa yana mashi wasiwasi, abinda yake gudu shi ke shirin faruwa dashi. Bai taɓa samun kansa cikin wannan yanayin ba. Yanayin da zai zama useless baida amfani. Sai...

#6
DR NAMEERby Zaynabyusuuf
A captivating story of romance,betrayal,passion,Guilt,heartbreak,love and mystery.

#7
INDO AISHA by Nafisat Aliyu Funtua
Labarin wata yarinya da ta taso cikin wahala da azabtar wa akwai abin tausayi sosai da soyya me ratsa zuciya%

#8
Aure bautar Ubangijiby ummnihal
nasiha akan zamantakewar aure
A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren.
Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu dun...

#9
Matar Batureby 00Ruky
" Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi d...

#10
SIRRINTACCEN SOby Maman irfaan
*Wannan littafi nawa mai suna 💞SIRRINTACCEN SO💞 yana dauke da tsantsan soyayya da sarkakiya, da kuma fadakarwa da nishadantarwa, ALLAH ya bani ikon gamawa lafiya kamar...

#11
Farar Wuta (Link)by Aysha Shafi'ee
A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai.
#AyshaShafi'ee
#FikraWriters
#FararWuta

#15
Fakkriya by Maman zhara
Labari ne da ya kunshi soyyaya,hakuri,huri ya dakuma auran hadi kubiyoni domin jin wanan lbr

#16
AHALIN ABU-ZAYYAD🏘✈️by
Labari ne wanda yake sabo ne a ta bangarensa kuma mai salo daban labari yana kunshe da nishadi tausayi soyayya abun al'ajabi wani abun ma sai wanda ya karanta shi labari...

#18
I love That Eyes Of Himby Mysti_Queen
Their is a Boy..
He is totally Handsome,Bad Guy,Mysterious,Lonely
specially....
He is Blind
---
But their is a girl...
She is Undeniable Gorgeous, Rich Kid,Playful,Chil...

#19
ASMA...by Zaynab Mohd Yusuf
Alokuta mabanbanta idan na duba rayuwata,ina farawa ne daga lokacin da iyayena suka rasu,daga lokacin da na rasa komai nawa,nazama marainiya mara gata da galihu, idan na...