Khadijacandy Stories

Refine by tag:

16 Stories

ƘANGIN TALAUCI  by rahmakabir
ƘANGIN TALAUCI by Rahma kabir
Ina so zanyi rubutu yadda tamkar zuciyata ce alkalamina, a bisa dalilin taraliyar da ke ciki, rikita rikita da kuma rudani, tsantsar tausayi, zazzafar yanayi mai kulle a...
ZUCIYAR REEMA by Mrsjmoon
ZUCIYAR REEMAby Safiyyah
A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?
AMARYAR ZAYYAD by rahmakabir
AMARYAR ZAYYADby Rahma kabir
Sanin abinda ke cikin labarin sai an bini daki daki amma akwai sarkakiya.
KAZAMAR AMARYA Completed  by rahmakabir
KAZAMAR AMARYA Completed by Rahma kabir
Sanin labari sai an shigo daga ciki
TA ƘI ZAMAN AURE... by KhadeejaCandy
TA ƘI ZAMAN AURE...by Khadeeja Candy
"Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min layi, yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi... Daga lokacin da na fahi...
SANADIN KISHIYA NE by MAMANAFRAH12
SANADIN KISHIYA NEby Fa'iza abubakar
Ƙanin babanta ya aura mata shi ba tare da saninta ba, a ranar farko a gidan ɓijin ta haɗu da wasu kiraje da suka canja kamanninta har sai da ta zama makauniya duk a sana...
FANSAR FATALWA  by shamsiyaManga
FANSAR FATALWA by Shamsiyya Usman manga
FANSAR FATALWA! Labarin FANSAR FATALWA labari ne da ya ƙunshi cin amana tsantsa wanda ƙawaye suke yiwa junan su. Labari ne akan wasu ƴan mata guda biyar waɗanda suka tas...
DA WATA A ƘASA by rahmakabir
DA WATA A ƘASAby Rahma kabir
Akwai son zuciya me sanya mutum a tarkon nadama, zalunci mai kunshe da keta, zawarci mai sanya kunci, mutuwa mai dauke da yankan kauna. Nadama mai sanya kukan zuci gaba...
ƘAZAMIN TABO by rahmakabir
ƘAZAMIN TABOby Rahma kabir
Akwai ƙalubale me tarin yawa a cikin wannan Hikayar, bance babu soyayya ba sai dai akwai ababen ban mamaki da zasu faru, domin ya tattaru da manyan damuwa, kunci, rikici...
HANAN..... by Basmaherlele20
HANAN.....by Basmaherlele20
hhhhh idan na tashi aure, ba aure erin naku ba zanyi bash, ba mata erin matayen ku zan aura ba! aure zanyi wanda kaf birnin KANO sai sun san yau ana bikin KB....idan na...
BAKAR FURA by fadeelalamido
BAKAR FURAby Fadila Lamido
✍🏻✍🏻BAKAR FURA lbr ne da yafaru da gaske, wanda yake dauke da Soyayya me kayatarwa, ga tarin Nishadi, ban al'ajabi tare da ban tausayi, gameda fadakarwa, wadan da abun...
ƊAN AMANA by rahmakabir
ƊAN AMANAby Rahma kabir
ƊAN AMANA... Labari ne a dunkule sanin sirrin warwaransa sai an shiga daga ciki.... Akwai kyayawar Hikaya.
Hudaaya💞 by prettyayush
Hudaaya💞by prettyayush
Story of a girl named hudaaya and haidarrh💞
A DALLIN TA by bilkisubilya
A DALLIN TAby Bilkisu Bilyaminu
Soyayya mai sarkakiya.