secret way

38 5 7
                                    

JINAH MATAR ALJAN BOOK2 EP7 DAN KARIN BAYANI KUNE MEMU TA SHAFIKAN MU KO NUMBER(09037786636) EP7( N AND N) WRITERSASSOCIATION.................................................... Tunda suka shege cikin kofar nan suka ga sun shiga wani wajen na daban Wanda ba ya kamada irin shashin cikin duniyar mu ta earth bakomai awajen sai farin hadari ko ina awajen wannan farin hadarin ya zagaye wajen matattakalar hanyar ma ta gajimarece duk kallonka da hangenka bazakaga karshen fading wajen ba saboda hadarine ya zagaye wajen malam najib sawiris ya bada umarni da acigaba da tafiya nankwa kowa yaci gaba da tafiya daya bayan daya malik na gaba sai mayah sai noor sai Abdul sai nafisa sai aya sai malam najib sawiris. Noor ce ta matsa kusa da Abdul ta kalleshi tana murmushi sannan tace ya Abdul yaya Nigeria take inason ka bani labarin kasar Ku Abdul yay daria yace kinason kiji labarin Nigeria ko to kije wajen nafisa ko aya yamutsa fuska tai cikin suffar tabara tace nikai nakeso ka bani ba suba to ki bari sai munkarasa sai na baki lbr ko ummm Dan Allah. ke dai ai kincika naci yace kibari mukarasa zai baki inji mayah to ai bake nace ki bani ba ai nicewa nai yayana ya bani to sannu mai yaya aya tace to ke kuma ina ruwanki adai dai wannan lokacinne zuciyar aya tafara zafi tana zugi nan ta zube akasa tana nishi tana danna wajen nan hankalin kowa ya tashi ganin aya acikin wannan halin wani Abu na faruwa da ruhin ayu! Wani Abu na faruwa da ruhin Dan uwana ayu! Ayu kana ina kana ina jikina na bani cewa karfinka ya dawo kuma ka tashi kabiyo mu kabiyo mu zuwa cikin birnin khufu mysterious city nan ta wadi ta suma lokaci ba jiran mu zai ba malik dauketa muci gaba da tafiya nan malik ya sabi aya suka kara nausawa ciki nan kwa kowa ya bishi aka cigaba da tafiya ba'a tsayawa in ba sallah ba ko sun gaji yaudai kwanan su 3 ahanya. noor ta kara matsowa kusa da Abdul ta rankwafa fuskarta dai dai kusa da yadda zata iya kallon Abdul tunda ya fita tsayi tana murmushi tace yaya ya maganar mu yay murmushi yace tamefa nan noor ta zumburo baki tana yamutsa fuska zatai shagwaba to shike nan Shekenan saki fuskarki nan tai murmushi tace to aikaine sai ka ringa jawa mutum aji saikace wata budurwa nan dariya CE ta subucewa kowa aka dara Abdul yace kiyi hakuri yanzu hankalina atashe yake bazan iya baki lbr komai ba murmushi tai sannan tace to ni bari na baka labari. wanne lbarine zaki bani kai dai ka saurara zan baka labarin nan ne don hankalin ka ya kwanta don bana son ganinka cikin tashin hankali sai bayan tayi fadi Kalmar ne ta rufe bakinta tana zaro ido Dan ta tuna baram baramar datai nan aka kara kwasewa da dariya wannan karan har da malam najib sawiris to shirikina kasaurara kaji me budur wartaka zata fadi nankwa ta rife ido tana jin kunya muna sauraranki inji mayah nanta bude idonta tana mai cewa labarin jaruma arisha jaruma arisha yer wani sarkice wacce ta tashi da jarumta amma ita batason harkar sarauta kuma ita bata yadda da tsafiba jarima arisha ba abunda tafiso irin ta yi yawan duniya hmm arisha wata rana ta tafi wata kASA mai suna Istanbul kawai don tai yawan bude ido ahanya ta hadu da wani saurayi kyakkawa ma'abocin fararan kaya arisha ta kalli wannan saurayin tana me cewa yakai wannan saurayi kai wanene daga cikin mutanan Istanbul murmushi yay sannan yace ni sunana yasir kuma ni musulmine addinin musulunci ne addinina arisha tace eh tabbas nasan addinin kuma nima inaso na zama daya daga cikin mabiya addinin Alhmdllh amma naji dadin hakan ka gaggauta fadan yadda zanshiga addinin yasir bai kai ga yin magana ba sai kawai wani aljani ya sun kuci arisha ya face dasu bat nan ran yasir ya baci buskarsa tai ja ya dauko ta kobinsa ya kwalla kabbara yai tsalle cikin iska tana me Neman arisha ya juma bai gantaba har ya hakura ya sakko yana me hawaye sannan ya kudiri aniyar duk inda take sayya nemota nan ya dauki kayansa ya koma cikin Istanbul ..hmmm nan noor tai shiru Abdul ya juyo ya kalleta yace sai akai ya kuma noor tace bakaga munzo kofar birnin Khufu ba in kanason ka karasa jin labarin nan kaje ka nemi littafin LITTAFINA NA GABA TAWAGAR WUSHA ta birnin shin adai dai wannan lokacin kowa ya tsaya cak! abakin kofar garin nafesa ce ta karasa wajen kofar garin ta tsaya tana me kallon kofar dai dai wajenda aka yi rubutu nan ta fara karantawa tunda ta fara karantawa wannan guguwar ta fara zagaye a tsakiyar su nafesa haka ta ci gaba da karantawa harta gama. faruwan hakan keda huya sai ga kofar ta bude nan wannan bakar guguwar ta bace bat! Wannan shine abunda ya faru acikin hanyar zuwa birnin Khufu

 faruwan hakan keda huya sai ga kofar ta bude nan wannan bakar guguwar ta bace bat! Wannan shine abunda ya faru acikin hanyar zuwa birnin Khufu

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
jinah matar aljan book2 ep1Where stories live. Discover now