JINAH MATAR ALJAN BOOK2 EP7 DAN KARIN BAYANI KUNE MEMU TA SHAFIKAN MU KO NUMBER(09037786636) EP10( N AND N) idan muka koma wajensu bokanya zarishat da suzaina da Hindu kuwa lokacin da suka fara tafiya cikin iska basu tsaya ba sai da suka kai wani tsuburi mai yawan duhuwa inda hinduce ta bada shawarar atsaya a nan kasancewar wannan tsuburin tsuburine mai dun bin dara ja aduniyar jinnu shine dalilin abunda yasa Hindu tace asauka anan don ta sami damar ganawa da wani mashawurin aljani mai suna Ra'asu ra'asu wani azzalimin aljanine Wanda yay kauran suna a cikin duniyar aljanu Ra.asu ya kasance masha Huron aljani Wanda yake rahiwa a ciki wata fadarsa da take karkashin tsuburin fadace mai dauke da sub in abun tsoro fadace wacce ta shahara a yankin aiwatar da muyagun laifika fada ce wacce ta Tara aljani shaidanu ifritai maridai da sauran su koda tawagar su bokanya zarishat ta sauna acikin tsubirin sai kawai Hindu ta sauna akan wani Dan kututtirin ice Wanda yake da fadi tare da tankwashe kafarta kamar mai addinin Buddha bata gujeba tana mai motsa bakinta tana mai fadar wayansu kalamai wayanda kai da kake kusa da ita bazaka iya ban bance me take cewa ba faruwan hakan keda wuya sai ga wani bakin turiri yana tasowa daga karkashin gabar ruwan da kan cikar wani lokacin wani gagarimin hadari ya hado da wata irin iska ga walkiya na wallawa wall wal wata irin murya CE mai furgitarwa data cika dajin mai kamada kukan gardin jaki yana me cewa yake Hindu mai yasa kikadawo mana cikin wannan tsuburin bayan munyi dake bazaki kara dawo wa ba nazone nasanar dakai babban lamari Wanda zai tai ma kemu kayi sani cewa ina tare da uwar tsatsuba bokanya zarishat zuwa kawarda zuriar sarki Khufu a doran kasa sannan kuma mu je mu kawarda dukkan wani Dan Adam da yake doran kasa bayan bokanya zarishat ta cika shirrikan tsafinta ta hanyar dauko ruhin sarki Khufu da wani yaro mai suna Abdul saboda haka ba zuwa nai nan bata lokaci ba zuwa nai don kazo mu hada hannu da kai don cikar burin mu yanzu haka zuriyar sarki Khufu sun sami shiga birnin Khufu kuma indai bamu gaggauta ba nan da kwana bakwai to zasu sami damar gama aiwatar da shirinsu na Tarar mu ahanya kafin mu cimma shiga cikin garin batare da bata lokaciba sai wannan hadarin da iskar da turirin duk suka dauke yayinda wani aljani mai suffar ban tsoro da katon kai ya bayyana bayansa wayansu dubbin nan dakarun ababan tsoratarwa da firgitarwa fiyeda na bokanya zarishat aljani ra.asu aljanine mai katon kai yana da manyan fuka fukai guda shida da hannaye hudu bayansa irin na dokine yana da kawo a tsakiyar goshinsa bude baki yay da wannan muryar tasa mai furgitarwa yana fadar wayansu kalamai tareda yin jinjina wa bokanya zarishat sannan yace wa dakarunsa suma sukai gaisuwa bayan wannan sai bokanya zarishat ta bada umarnin da acid gaba da tafiya nan suka kara dagawa suka wani abun mamaki koda dakarun bokanya zarishat suka hadu dana ra,asu sai dakarun suka kara zama ababan tsoratar wa awannan lokacinne suka bace cikin iska wannan shine abunda ya faru bayan Hindu ta bada damar a sauna a tsuburin mugun aljani ta.asu
YOU ARE READING
jinah matar aljan book2 ep1
ФэнтезиThis story Its fantasy story abaut Devils who want destroy a wold