playing

30 3 6
                                    

JINAH MATAR ALJAN BOOK2 EP7 DAN KARIN BAYANI KUNE MEMU TA SHAFIKAN MU KO NUMBER(09037786636) EP9( N AND N) lokacin da sarkin aljanu akeem ya jagoranci dubban mayaka tare da su Abdul malik sawiris zuwa cikin burning Khufu sai da suka kwana daya suna tafiya batare da sun hango ma irin yana yin kalar gine ginan garin ba, duk da sun kasance suna yawo akan iska amma hakkan baisa saurinsu yakai ga sun shiga garinba noor CE ta juyo takalli yan uwanta sannan tace kai wallahi wannan garin da nisa yake sai kace birnin WUSHA na birning shin mayar ce ta budi baki tace yawwa kanwata cigaba da bamu labarin  arisha da yasir, yawwa daman na matsu naji meke faruwa bayan wannan aljanin ya dauketa sun bace, abunda Abdul ya fada kenan yana me kashe ido murmushi Maya tai,mai tana me cewa zan cigaba ne kawai saboda kai amma badan Mayah ba Indian itane bazan karasa ba to yar rashin kunya ki tuna fa ni yayar kice ba kyanwar ki ba! to yaya mayar Allah ya baki hakuri. kanaji ya Abdul lokacin da yasir ya koma cikin gari bai zame ko ina ba sai wajen baban sa Wanda ya kasance shine babban malami acikin birning istabuk gaba daya. koda ya karasa sai ya durkusa bayan ya mass sallama sannan yace inaso kabani izini Don naje nemo wata jarima mai suna arisha wacce taso musulunta amma wani La,a,nan'nan aljani ya dauketa ya gudu da ita, tashin hankalina shine bansan ta ina zan faraba baban'nasa ne yace ya kai dana kasani na Dade ina jiran wannan ranar da zaka tafi jaddada addinin Allah a doran kasa kayi sani cewa yau shekara bakwai kenan dasanin wannan ranar za tazo na dade dayin istahara danayi akan ka. Dana kayi sani cewa wannan yarin'yar da kuka hadu yar CE awajen shahararran sarkin nan mai suna wusha na burnin shin yana ji da yarsa fiye da komai adoran kasa kuma ya kasance mayaki matsafi kuma ya tsani addinin musulinci abunda yasa kuma yasan jarima arisha tana mutukar kaunar musulmai shine dalilin abunda yasa sarki WUSHA yasa bawansa aljani rauhan ya ringa bibiyar ta duk India zata a boye batare da ta sani ba yanzu haka aljani rauhan ya bawa jarima arisha maganin bacci mai karfi Wanda bazata tashiba sai nanda kwana biyu  aljani rauhan yanzu haka yana kan hanyarsa ta zuwa wani burni da ake kira da burnin rauhanai kasani cewa daga nan zuwa burnin rauhanai tafiya ce ta shekara uku bisa kan rakumi ko doki amma karka damu Dana zan had a ka da wani musulmin aljanina zai iya kaika burnin acikin abunda bai fi wata uku ba  abinda nakeso da kai shine ka shiga gida kayi sallama da ummin ka Don Ku gaggauta tafiya kafin su kai ya gaci lokacin da yasir ya Shiga gida sai ya je ya durkusa kusa da maman sa yana mai cewa ya ummi na kiyi sani zan tafi zuwa wani aiki mai hatsari da wuya shine Nazo muyi sallama ban sani ba ko zan dawo ko kuma shikke nan rabuwar mu ya ummi inaso kitaya ni da adduar samun nasara akan wannan aikin nasani aiki ne mai hatsari amma Indai na sami nasarar aiwatar da shi musulunci zai kara daukaka adoran kasa. maman jarimi yasir ta dago idonta Wanda ya cika da hawaye don tuni itama tasan da wannan ranar kuma tasan da tafiyar jarimi yasir adduar tayi mai sannan ta bashi shawara akan ya rike adduar sannan sukai ban kwana kafin ya fito aljani rauhan ya bayyana akofar gidan su koda ya futo kawai rungume baban nasa yayi sannan ya haye gadon bayan aljani rauhan suka bace bat ........ Lokacin da noor najib sawiris tazo nan alabarinta said tai shiru tana mai kallon wajen keken dokin nan nafisa tace noor ya kikayi shiru bayan labarin naki ya farai mana dadi ki sani inasao nasan yadda za ai a dauko jarima arsha daga

 burnin rauhanai  noor tace eh to amma ba Ku kula min iso cikin garin ba Ku leka Ku gani mana said sannan suka buds idanuwansu suna kallon kasan garin kasancewa keken dokin mai tashine wannan shine abunda ya faru a hanyar zuwa Shiga burnin Khufu

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

burnin rauhanai  noor tace eh to amma ba Ku kula min iso cikin garin ba Ku leka Ku gani mana said sannan suka buds idanuwansu suna kallon kasan garin kasancewa keken dokin mai tashine wannan shine abunda ya faru a hanyar zuwa Shiga burnin Khufu

jinah matar aljan book2 ep1Where stories live. Discover now