JINAH MATAR ALJAN BOOK2 EP5 DAN KARIN BAYANI KUNE MEMU TA SHAFIKAN MU KO NUMBER(09037786636) EP5( N AND N) WRITERSASSOCIATION.................................................... Wajen da suka bullo cikin wani kogon dutse ne mai duwu abun tsora'tarwa nantake suka kunna futulun da suka tawo dasu malik ne yadauko wannan littafin ya bude shafinda taswirar hanyar da za su bitake nan take ya fara nazari akan wannan kogon dutsen eh tabbas nan ne matakin farko da zamubi wannan mysterious city din to amma abun shine ban ga ta inda zamubi zuwa matttakalar benan ba, muga littafin inji malam najib sawiris koda malam ya karbi littafin sayya bawa noor yace ta karanto masa me akace ta fara kamar haka wannan littafin acikin babin taswira, taswirar tana sanar dakai yadda zakabi zuwa wajen da ma haya benen da zata sadaka da birnin ruhanai Dan Karin bayani ka duba Bango na 5 acikin lokunan dake cikin wannan kogon ka fara irge daga fafaffiyar kofar shiga tawan'nan hanyar zaka iya sada kanka wakofar shiga mahaya benan ka kula da kanka don da akwai tsaro na musamma daya iya saka cikin mummunan tashin hankalia aya nafisa suka hango a can cikin tana tsaye kusa da wani lokon bango juyowa tai ta kallesu tare da yafutosu da hannu kuzo gashi nan nan'ne wajen nan suka karaso har da masu gudu acikinsu ba tare dajin komai ba nafisa ta fara karantwa kamar haka wannan rubutune dazai kara ma haske wajen nemo hanyar da za ta sada ka ga mahaya benan, da akwai matakai guda uku da zakabi wajen bude hanya kamar haka mataki na 1 Ka daga kanka sama zaka ga wani zanannan tambari mai dauke da hoton mikiya ka karasa dai dai inda wannan tanbarin yake saitinsa bayan katsaya asaitinsa saika dauke kanka Kasan wajen zaka ga irin wannan tambari mai hoton mikiya to da zarar kagansu to saika tsuguna sannan ka goge na Kasan bayan ka gama kogeshi zaka ga wani Dan shiririn rami ajikin sa,dazarar kaga haka to ka sumbaci kofar Ramin kana mai cewa HANYA TA BIYO DANI ZUWA GARI MAI DUNBUN DARAJA dazara ka fadi haka take kofar zata bude bayan fadar wannan Kalmar nafisa tai shiru tana me juyowa dukkansu suntsira mata ido abun mamaki taya ya ta iya karanta characters din misrawanda ikon Allah malik dai ya kasa hakuri sai da yace mu dai munsan baki iya karatun characters din misrawan zamanin da ba amma tayaya kika karanta wannan abun nafisa tace tana me murmushi nidai bansani ba kawai dai naji nafara karantawa ne kuma Nima sai da kai magana naji abun yaban mamaki kowa ya zuba ido da takin yadda da abun al ajabi tabbas batasani ba itama sai yanzu abunda malam najib sawiris ya fada mata ta yadda to gaskiya su din na musammam ne malam najib sawiris ne ya jiyo yakai kallonsa wa Abdul yana me cewa malam Abdul wannan aikin Kane kaje ka aiwatar kamar yadda kanwarta tace nan Abdul ya tafi yana me aiwatar da abunda nafisa ta karanto aikuwa yana gamawa saiga lungun Bango na 4 watakofa ta bayyana tana bude kanta abun mamaki inda zaka shekara kana bincike ajikin wanna lokon bongo na4 bazaka taba ganin inda kofa take ba kowa sai mamaki yake don wannan abun mamakine tsaiwar da tai yawane mayah tace mutafifa mutuna Kofar zata rufe kanta nan kowa ya dauko kayansa suka shige cikin kofar nan basu Dade da shiga ba kofa ta rufe kanta KO ZASU ISA LFY BATARE DA WATA MATSALA BA SHIN BOKANYA SUZAIRAT TA BUDE AKWATIN BOKANYA ZARISHAT SHIN YA MAGANAR TASHIN HINDU KUBIYO MU ACIKIN CIGABAN WANNAN LITTAFI JINAN MATAR ALJAN NA 2 KUYI HAKURI YAU BANSAMI LOKACIN TYPING DA YAWABA NEXT ZAMU TASHIINDA BOKANYA SUZAIRAT TA BOYE AKWATIN DA BOKANYA ZARISHAT KE CIKIN DA KUMA GANGAR JIKIN HINDU
YOU ARE READING
jinah matar aljan book2 ep1
FantasyThis story Its fantasy story abaut Devils who want destroy a wold