JINAH MATAR ALJAN BOOK2 EP7 DAN KARIN BAYANI KUNE MEMU TA SHAFIKAN MU KO NUMBER(09037786636) EP8( N AND N) WRITERSASSOCIATION.................................................... A can bangaren bokanya zarishat kuwa tunda ta bawa su Hindu da suzairat damar da kuma nauin kadan saga cikin sirrikan tsafinta sai suka dukufa wajen tabbatar da cewa sunyi aikin tukuru don' tabbatar da cewa basu sami Matsala ko kadan da bokanya zarishat ba bokanya suzaina tayi iyakar kokarin wajen tayarda dubinnan dakarun matattu wayan da akalla sun kai shekara dubu da mutuwa da yake abun na matsafa ne sai ta tashesu gangami na na Gungun shaidanu da ifiritai da mattatu acikin tawagar bokanya zarishat karkashin jagorancin bokanya zusaina lokacinda dakarun bokanya zarishat suka gama hallara akarkashin kogin Atlantic sai bokanya zarishat ta fara fado wayan su lafazai na tsafi cikin wata irin murya mai fudda amo ba abundant kakeji acikin wannan gidan in ban da muryar bokanya zarishat faruwar hakan keda wuya sai ga wasu kayan yaki sun bayyana ajikin dukkan nin ma abota tawagar aljanun nan ba Wanda zai kalli suffar su ba tareda ya tsorata ba kasancewar su ababan tsoratar was da furgitarwa! Ba abunda ke tashi awajen banda gurnanin wayannan tawagar aljanun ma abota tsoratar wa bokanya zarishat CE ta budi baki tana mai cewa yaku tawagar ta kuyi sani cewa ba India zamu nufa yanzu sai sihirtaccen garin Khufu dole ne mu kafa mulki na zalunci adoran kasa dole mu kawar da dukkan'nin bill adama dake doran kasa yaza mana cewa babu wani dan Adam sai irin mu, dole ne mu zage wajen kwato kwalbar da ruhin sarki Khufu yake ciki kuma dolene mu kamo yaron dake kama da sarki Khufu yanzu haka yaron mai suna Abdul yana cikin burning Khufu ba dare ba rana zamu kasance muna tafiya dan tabbatar da cewa mun kai ga gaci inaso nan da kwana Dari mu isa birnin Khufu saboda haka Ni bokanya zarishat INA umar tarku da kufara tafiya zuwa ai watar da aikina nan take gungun aljanun suka bude fuka fukansu suka fara tashi suna bacewa bat kafin dan wani lokaci sun wajen yay wayam kamar mutane basu ta ba wanzuwa awaken ba wannan shine abunda ya faru awajensu bokanya zarishat da bokanya suzaina da hindu bayan sun tashi gungun alj
anun nan.
YOU ARE READING
jinah matar aljan book2 ep1
FantasyThis story Its fantasy story abaut Devils who want destroy a wold