HIGH SCHOOL IN CAIRO

58 4 0
                                    

JINAH MATAR ALJAN BOOK2 EP 3 DAN KARIN BAYANI KUNE MEMU TA SHAFIKAN MU KO NUMBER(09037786636) EP3( N AND N) WRITERSASSOCIATION.................................................... CAIRO kasar LOWER Egypt kasa data shahara wajen tarihi a duniya ma,abota ababen kayan tarihi da gidajen ajiye kayan tarihi da  mommies nasan bakowa ne yasan mommies ba mommies kamar fir'auna, ba gawarsa na nan'ba to gawar tasa sunan ta mommies da akwai mutanen Egypt masu daraja alokacinsu, wayan da akai musu irin haka garin Cairo garine shima mai daraja a kasar Egypt a nan'ne museum of Cairo yake.
kirrrrrrr kakeji time alert na kadawa na karfe takwas yan makaranta sai Shiga makaranta suke don lokacin closing yayi ahankali2 kofar makarantar ta fara rufe kanta let comer nata saurin shiga bata dau lokaci mai yawaba ta rufe kanta adai dai wannan lokacin cikin makaran tar yay tsit sanadiyar fara darashi da akai CAIRO HIGH SCHOOL kenan ta birnin Cairo duk inda kabi cikin makaran tar tsab² ba datti duk class din daka wuce sai kaga darasi kawai suke diba duk sunbada hadin kai wajen daukan darashi zaga yawa naci gaba dayi a cikin cairo high school ina ganin abun ban sha,away kaga inda akaci gaba kaga inda akeso talaka suyi karatu wani katon library na gani Wanda ya kunshi litattafai da wayan su abubuwa wayan da suka shafi ancient histry of Cairo wow tun daga bakin kofar shiga kana gani  za,ai abun arziki acikin wannan kyakkyawan wajen ajiye littafai koda na taka da kafata cikin wannan library din wani sanyi ne ya doki fuska ta ac ne ko ina acikin wannan library din gashi da girma ba kadan ba kuma 5 story building ne kuma cike yake da littattafan dasuka shafi history koina yayi, wani bangare nagani wanda yafi ko ina kyayatuwa an rubuta ajinkin wani allo kamar haka BOOKS KEEPER wani dattijo ne acikin shiga ta ainayi misira dauke da wani karamin gilashi na karatu afuskar sa irin gashin nan ne dashi tsakiya sanko gefe da gefe gashi kana kallon yana yinsa kasan ansha ilimi wani kanshine ke tashi sanadiyar wani daddadan turaran wuta daya kuna wani littafine agaban sa yake dubawa yana nazari akansa sosai yaba da mahim'manci wajen kulawa da tattara hankalin wajen nutsuwa akan littafin daga gani littafin kasan cewa, tabbas abune mai girma awajen su!.ta Dade akansa tana mai nazarin yadda yaba da ainayin hankalinsa akan wannan littafin nan, wata budurwace wacce bazata wuce shekara19 ba kyakkyawace ta gaske bangaren kyan jiki kuwa ba,a magana don tana da diri hasken fata kyawun fuska da dai sauran su Malam najib sawiris dagowa yayi yaga Wanda yai masa magana ya katse shi acikin nazarinsa koda yai arba da yarsa kuma dalibarsa sai ya fadada murmushin sa yana cewa lale marhaban ya yarta mayah harkin gama da history din Dana baki wacce aka kira da mayah ta fada da murmushin ta tana cewa na gama tun dazu ina jira naga ka gama karatun da kake nasan ba,abun da ka tsana irin akatse maka nazari  kayi hakuri murmushi malam najib sawiris yayi yana me cewa ai kedon kin katseni ba matsala bace don nasan akan ilimi zakiyi hakan ina noor take gani nan OK kuzagayo nan kuga wani abune mai girma ya sameni kuma nasan dole sai na sami gudun mawar ku sannan zan sami nasara wajen nazarin da nake malam ni baka bukata ta wani namijne Wanda bazai wuce shekara 28 ba kyakkyawan gaske yayane awajen mayah atakai ce dai wannan saurayin sunansa malik nassif sawiris dane awajen nassif sawiris hakama mayah itama yarce awajen nassif sawiris ita kuwa noor yar mallam najeb sawiris ce kuma dukkansu ba abunda sukafi so irin nazarin misirawan da da al,adunsu sun sami award da dama daga many countries dalilin hakan ne yasa idon Abu ya gagari wayan su manazartan sai a kawowa malam najib sawiris don yayi nazari akansa shikuma in ya kasa saiya kira yaryansa don su tai maka mai wajen nemo mafuta kamar yadda zasuyi yanzu. Inah ni inacewa banason tai makon Dana kaima shigo shigowa yai ya sami waje shima yazauna acikin ban garen mazaunin da suke acikin wajen najib sawiris ne ya dauko wannan littafin daya ke nazari akai ya daura bisa kan wani madai daicin tebir Wanda yake tsakiyar su daga ganin littafin kasan tsowon littafine yanayinsa zai Nuna ma lailai wannan littafin mai daraja ne don da futar kada akai marifin littafin akasarin litattafai ba,ayi da fatar kada face ya kasance litattafi mai mahimmanci najib sawiris ne yay gyaren murya yana me cewa wannan kunga wannan littafin ankawo munshine daga Giza pyramid sunce dani sunkasa karanta shi kuma daga ganin littafin yanada mahimmanci shine suka kawo mun koni zan iya nazari akansa ta yaya akasami littafin acikin giza pyramid din? Inji mayah malam najib sawiris yace eh sunce an sameshine acikin wani rami a can kasa mafi kololuwa acikin kasan Giza pyramid, littafin, Noor ta dauko tana mai jin jinashi da juyashi sannan ta ajiye shi kan tebir din sannan ta bude ta kalli rubutun shafin farko tana me kura ido sannantace malam ai wannan rubutun irin na zamanin( PRIEST MANETHO) Wanda ya rayu a third century B.C, tabbas kinyi gaskiya da dina daku saurin daukan haske abunda najib sawiris yace kenan mayah tace to indai wannan littafin yaki karan tuwa ina zaton sai mun nemo litattafan some pyramids ina zato mu nemi littafin  pyramid of (KHAFRE ) da pyramid of( MANKAURE) Dana pyramid of( TETI) da pyramid of (UNAS) sai mu hada da (BENT) pyramid ina zaton wayan nan sun isa su wajen gane yadda zamu karanta wannan littafin mai taken Giza pyramid taya kikasan sunan sa Giza pyramid ne ajiki? Malam najib sawiris ya tan bayeta, daga littafine tai tace wannan tanbarin da kuke gani ai tanbarin Giza pyramid ne in kuka cire wannan zanan sandunan da sukai crossing littafin ta ajiye sannan ta dauko Biro da takarda acikin Jakarta ta zana tanbarin Giza pyramid sannan tace kunga ainayi tanbarin Giza pyramid idan kuma kuka saka wayan nan sandina kunga ya koma irin na jikin wannan littafin malik nassif sawiris yace to me kike tunanin wayannan sandunan suke nufi Dan jum kadan tai sannan tace ina kyauta ta zaton wayan da suka kirkiri littafin nan sunaso suyi destroying din gizane shiyasa sukai cancel din tambarin Giza pyramid ni bana tunanin haka  Noor najib sawiris ce ta fadi hak nafi tunanin kodai hadin gwiwa ne tsakanin lower Egypt da higher Egypt mayah tace kwata,kwata bana tunanin haka da ace hadin gwiwa ne tsakanin lower Egypt da higher Egypt da baza a saka sanda biyu ajikin tanbarin nan ba har ya bada alamar cancel da sai dai asa sanda daya ajiki, yadda zai bada alamar dividing din lower Egypt da higher Egypt amma fa da makirkirin littafin ya tashi sai yai cancel duka kunga kenan da akwai matsala kenan. Eh NA yarda da nazarinki mayah murmushi tai kana tace na gode malam ,malam najib sawiris ya cigaban da cewa aiya dadewa ta da bincike NA bantaba ganin littafi Wanda ya futo daga Giza pyramid da irin wannan cancel din ajikin tanbarin saba wannan ne NA farko shiyasa na kara yadda da abunda kikace  ,noor tashi ki dauko min littafin khafre dana mankaure,kai kuma malik hausama hawa na 2 ka dauko mun na teti da unas da bent duk tashi sukai tafiya dauko litattafan nan  ita kwa mayah tasa littafin nan a gaba tana ta kallonsa najib sawiris ne yace muga littafin mikomai tai sannan tace inaji ajikina wannan littafin babban tashin hankaline a duniya duk da na kasa karan tawa amma yanayin characters din littafin suna ban tsoro murmushi malam najib sawiris yai sannan yace bara su dawo mugani ko zamu iya San in wani abun anan kusa basu, dau lokaci ba suka dawo da litattafa suna ajiyewa suka kara samun waje suka zauna kana suka dauki littafin dai dai zasu karanta mayah ce ta kira sunan noor, noor ta juyo tare da amsawa tace nasan kin kware wajen iya karatun irin wayan nan characters din ko zaki iya karan tawa OK to kawo na duba ungo wannan kema duba inji noor kowa ya dauki littafi guda daya ya dukufa wajen nazarin sa, Na gano! Noor ta fada cikin zakuwa da murna me kika gano? inji mayah aciki feji na tara ga wata tarjama cikin rubutu mai sauki suna cewa ..... Ba Wanda ya isa ya karanta wannan littafin sai Wan'yan da suke rubutashi idan kwa kanason karan tawa dole ka nemi litattafai guna hudu na1 littafi khafre na 2 littafin  mankaure na 3 unas na 4 teti  ga bayani kamar haka idan kasamo wayan nan litattafai sai ka ciri shafi na 10 a cikin littafin khafre shafina 50 a cikin littafin unas shafi na 80 a cikin littafin mankaure sannan safi na 200 a cikin littafin teti in kadauko su duka saika gadasu waje daya safina 10 a kasa shafi na 50 asaman na 10 na 80 asaman na 50 200 a saman na 80 in ka hadasu daga tsakiyar su zasu ba da wani zane wannan zanan kasaitashi har sai ya koma zanan tanbarin Giza to da zarar kaga haka to zakaga asalin yaran misra haka kuma idan ka kara huya wani ban garen zakaga wani rubutun amma ka ta bata duk inda ka huya yaba da tanbarin Giza ajiyar zuciya sukai donjin dadin wannan hanyar da suke samu nan duka fara aiwatar wa kamar yadda suka ji noor tayi musu baya ni basu dau lokaci mai yawa ba suka sami damar kammala hada safikan saiga tanbarin Giza ya baiyana  mayah da noor harda tsalle suka rungume juna suna juyi cikin jindadi, malik nassif sawiris ne yace wai ba zaki saketa ba sai kin ji mata ciwo ko an fada miki karfinki daya dana noor inji hara'rar wasa tai mai tace kaji yaya kawai dai kace don budur war da sauri malik ya rufe mata baki don kar malam najib sawiris yaji shikwa ya rigada ya gane kawai kauda kai yay shima malam najib sawiris yace yanzu sai mu gaggauta daukan rubutun ko  to mayah tace tare da dauko wani littafi sannan tace nur karanto min OK noor tace tare da juyo da shafikan kusa da ita sannan ta fara karan tawa kamar haka wannan littafin ya kunshi abubuwa da yawa a cikin sa kadan daga ciki shine dakin sirrin da bokanya zarishat ta Gina karkashin kogon dutsen Giza mafi nisa a cikin karkashin Giza, bokanya zarishat nacikin Wannan daki kofar wannan daki bazata bude ba har sai ka fadi wasu sunaye guda uku sine kamar haka .................... Zuba ido sukai suna sauraron suji sunayen da za,a fada amma noor tayi shiru na kasa karan tawa ban gane me suke nufi ba amma mu kara duba littafin Giza, shafi na 10 ta bude a cikin littafin Giza ta Dan dau lokaci tana nazari mayah da malik da malam najib sawiris duk sun sa mata na mujiya suna kallonta noor taja dogon nunfashi sannan tace yawwa idan kanason karanta sunaye masu daraja a cikin wannan littafin to ka bude shafin karshe da sauri ta tafi don duba shafin karshe na littafin Giza tirkashi! Ai babu shafin karshe ancireshi meh! Kamar hadin baki duk sukace noor ta dauko littafin tana girgizawa kunga babu shafin karshe ajikin sa mu gaggauta zuwa Giza pyramid mugani ko wani ne yake son bude dakin . eh abunda ya kamata muyi kenan ..... A dai dai wannan lokacinne Aya ta bayyana kamar walkiya ita Abdul da nafisa a cikin library din lale da zuwa birnin Cairo malam najib sawiris yace barka da zuwa Abdulah barka da zuwa nafisat ku tawo gareni yan yarana nine najib yayan mahaifiyar ku marigayiya ko ba,a fadaba ga alama nan karara nadaga kama da maman su da yakeyi zuwa sukai suka rungume shi sannan suka fashe da kuma Ashe daman zamuga yan uwan maman mu Ashe zamuga wanidan uwan namu a duniyar nan sai kuka sun jima ahaka kafin su saki juna malam najib sawiris ne ya juyo da Abdul da nafisa sannan ya kalli su malik da mayah da noor yace dasu wayan nan yan uwankune daga kasar Nigeria wannan sunan sa Abdul wannan kuma kanwarsa nafisat yaya ne awajen Aisha kanwar mu da tai aure ta tafi tabar mu. malam najib sawiris ya juya yans cewa wai ina jikata take ne gata can ta zauna akan can tana cuno baki  kai jikata wane ya batamiki rai haka, eh ni kai ka batamun rai tana magana cikin shagwaba to menai miki? To ba kai bane kace su nafisa suzo wakai ka rungume su nikwa ko owo ni kasarmu ma zan koma wajen mama Sarah naga tafisona nan kwa kowa na wajen aka kece da dariya . OK OK to tawo kema na rungume ki kinji jikata aikwa da saurinta ta taso ta rungumeshi tana dariya tana cewa I miss you my dear  I miss you too yana jin kaunar aya sosai yake jin kaunar jikar tasa fiye da yadda yake son marigayiya kanwarsa,  can kuma sai ta sakeshi tana mai cewa malam da akwai matsala babba Abdul na mafarki da wata bokanya ita kuma nafisat na mafarki da wasu yara da wata kofa .....................N and N writers association

N and N writers association

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
jinah matar aljan book2 ep1Where stories live. Discover now