1

4.5K 73 3
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_💫

        _MASIFAFFIYAR KAUNA_

_DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI_
_Wanan novel din na kudine is 500 naira, amman yanzu free pages nakeyi, so you can share and share and share, idan kinason ki shiga group din this novel send 500 to 3107021073 Aisha Muhammad first bank, saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461, Thank you Fanmily_

            ✍🏾M SHAKUR


_MOM AFREEN PRE-ORDER GROUP, SHAHARAREN GROUP NE DASUKA KWARE KAN HARKAN ORDER, IMPORTATION DIN KAYA DAGA KASASHE DABAN DABAN NA DUNIYA AKAN KUDI DAN CINGILI, INDAI A MOM AFREEN PRE-ORDER GROUP NE KARKAI FARGABAN YIN ORDER DA ITA DAN AIKINTA NE, TA KWARE A BANGAREN TANA HARKA DA AGENT DABAN DABAN DAGA KASASHE DABAN DABAN, ZAKU IYA TUNTUBARTA AWANAN NUMBER 08069493528, DAZARAN KUNYI SAVING ZAKU GANTA A WATSAPP KUMATA MAGANA, KARKU BARI WANAN GARABASAR TA WUCEKU_

EPISODE 1️⃣
_FREE PAGE_
Tsaye take cikin shagon kafen komputa, tana tsaye agaban kantan shagon tana sanye dawani dogon maroon hijab daya kode sosai yana jamata kasa tana kallon mutumin shagon wani dogon matashi dake zaune kan kujera gaban system yana danne danne a system din, daga gani kasan aiki yake aikin ma hala na yarinyar dake tsaye ne sabida yanda take kallonshi kaman tana hango abinda yakeyi akan system din. Zare manyan oily idanunta kawai take tana kallonshi gabanta nafaduwa tana fargaban karta fadi waec dinan bayan tasan da kyar Baba yabiya mata kudin tazana, batason abinda zaisa bazata shiga koda dan FCE bane, tana cikin dogon tunaninne taga Matashin mutumin yatashi dagakan kujeran dayake kai yay wajen printer dan daukan paper data bullo daga printer, cigaba da faduwa gabanta yayi tana kara zare idanun kaman kwan lantarki, daukan paper yayi yakoma table din yadau katin waec dinta yazo gaban kanta yamika mata takardan yana murmushi yace "congratulations Fatima Zarah an tsallake Waec kinada credit guda shida, 6 credit gareki natayaki murna, Allah ya sanyama takardan albarka" yay maganan yana mika mata takardan, karban takardan tayi da sauri tana kallon takardan tanada C a maths English da sauran important topic din dayakamata science student nadashi, wani wani irin cool charming murmushi daya lobar da dimples dinta duka biyun tasake fararen hakoranta suka bayyana, batai wata wataba tawani irin zube akasa tai sujjada, dariya mai shagon yayi yajuya abunshi yakoma kujeran zaman shi yana dariya yace "wayaga su ustaziya Faty" tashi tayi tana murmushi tasauke yar jakanta da fatar jikin jakan dukta daye tsabagen wahala ta bude zip tasaka takardan da katin ciki sanan ta maida zip din ta zage sanan takalli mai shagon tace "nagode Yaya Habu" juyowa yayi ya kalleta ya kureta da ido ita bamata lurada kallon dayake mataba tajuya tafita daga shagon da saurinta tana tafiya takasa daina murmushi tsabagen yanda take murna kaman ba gobe, ahaka taketa tafiya ita kadai har zuwa anguwan su da yara suka cika layin suna wasa ana ihu ana wasa, wucewa tayi ta shiga cikin wani dan babban gida dakeda dogon zaure, gidan na hayane dake dauke da dakuna biyar, kowani daki falo ne sai uwar daka guda biyu, bayin gidan guda hudu biyu na wanka biyu na kashi General bayi, ga makwarara wajen wanke wanke ga dankararen kitchen dinsu inda kowa ke zuwa yay girkinshi, gidan yaci uban siminti kal kal kaman zaka taka ka zame.

_MOM AFREEN PRE-ORDER GROUP, SHAHARAREN GROUP NE DASUKA KWARE KAN HARKAN ORDER, IMPORTATION DIN KAYA DAGA KASASHE DABAN DABAN NA DUNIYA AKAN KUDI DAN CINGILI, INDAI A MOM AFREEN PRE-ORDER GROUP NE KARKAI FARGABAN YIN ORDER DA ITA DAN AIKINTA NE, TA KWARE A BANGAREN TANA HARKA DA AGENT DABAN DABAN DAGA KASASHE DABAN DABAN, ZAKU IYA TUNTUBARTA AWANAN NUMBER 08069493528, DAZARAN KUNYI SAVING ZAKU GANTA A WATSAPP KUMATA MAGANA, KARKU BARI WANAN GARABASAR TA WUCEKU_


Babu kowa a tsakar gidan, ganin machine wayyo kudina agaban dakinsu yasa tagane Babanta na nan da sauri tai dakin nasu bayan ta gaida matan gidan datagani sun fito daga kitchen suka amsata ba yabo ba fallasa, sallama tayi ahankali ta shiga falon, falone mai dan kyau daidai, yaci ledan daki, ga kujeru masu kyau ga TV bango amman karami ga labule masu kyau da agogon bango bango dakin yaci fenti milk color, yarane adakin su hudu suna wasa, dan shekara sha biyu shine babban cikinsu mai suna Habib, sai mai binshi Ishak, saina ukun Bashir, ta hudu mace karama auta wacce dabo takeyi daga ganima ba'a yayeta ba mai suna Abida, yaran gasunan kai da kai kaman gwaranni farare kyawawa dasu, Babban cikinsu Habib dake sanye da kayan kanikawa ne ta kalla tace "Baba yadawo Habib?" gyadamata kai yayi yana tashi daga inda yake yace "eh yana daki shida Mamanmu" gyadamai kai tayi sanin idan Baba da Mama nadaki duk basa shiga ciki yasa tawuce dayan dakin dake facing dakin su Baba ta shiga katifa ce katuwar gaske akasa mai tudu takusan mmaye dakin  sai wata yagaggiyar katifa yar karama da aka jefa adan space din gefen dakin dayarage kusada inda ganamasgon kayansu yake, kan katifar taje ta zauna ahankali tana murmushi tasake ciro takardan waec din tana kallo shikenan itama zata shiga University kaman su Hafiza, idan Baba yafito zata gayamai yabata wayanshi takira Mami ta tasanar da ita.

MASIFAFFIYAR KAUNAWhere stories live. Discover now