24

966 29 0
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

         _MASIFAFFIYAR KAUNA_


        ✍🏾M SHAKUR

EPISODE 2️⃣4️⃣
Yauma kaman kullum yau bata saka suit ba dan wlh tagaji dasakasu, suncika nauyi, cikin kayan tadauko wani fari da navy blue color t-shirt yana daya daga cikin kayan da Anty Ayobami tabata, sanan tasaka dogon wandon baki yamata kyau, ita yanzu ma abin harta soma sabawa dashi rayuwa akayan maza, zama tayi ta lallaba tasaka kito dinta data manta rabonta tasashi tagaji da saka cover shoe, sanan tadau p-cap da Anty Ayo tabata wanda bata taba sakawa ba tasaka tarufe kwaikwadon kan, sanan tafito bayan tayi salla tayi azkar tayi nafulfuli, dayake babu madubi kuma asuba ne yasa bataga kanta ba kawai tafito as usual Head Guard yakaita har gaban dakin prince sanan yatafi, shiga ciki tayi ahankali maranta na ciwo na ovulation fa zatayi wanan karan tayi MP tagama shiru bako ciwo daya sabida magungunan da likitan nan yabata da Mama tasaka mata ajaka, hawa sama tayi tana tafiya ahankali tagaji, kodan sabida batai bacci dawuri bane jiya dasuka fita da prince saida tanaji Babanshi yakira shi yana masifa kan yadena kaiwa dare haka gashi baya fita da guards sanan suka dawo gida, sukabar gidan kwallo stadium na lagos wuraren 12 nadare, ko kadan bacci bai isheta ba. Dakinshi ta shiga as usual taganshi yana bacci kullum inta shiga takanji kaman taje ta tasheshi yaje masallaci amman ina zata iya, aikace aikacenta na safe tayi tsaf tagama kafin six na safe sanan tadawo tai kneeling tana jiran farkawanshi as usual, gyangyadi yasoma dibanta sosai hakan yasa ta jingina da bango ta gyara kafanta ta zauna tanadan sake ware idanun tana kallon agogo ganin karfe 6 da minti biyar hakan yasa tacigaba da zama tana kokarin danne wani mugun baccin datakeji dabata tabajin irinshi ba tunda tafara aikin nan tun tana bubbude ido tana kallon agogo har idanun finally suka rufe kawai tabi lafiyar lallausan carpet din kasan dakin tawani lankwashe awajen sabida sanyin AC tana bacci ga P-cap din daya rufe fuskanta saidai bakinta dayay pink yirrr suka tattare sukai mugun kyau.

Karfe seven dot yafarka shima da kyar sabida rashin baccin dabaiyi dawuri jiyaba, wani irin slow yet ear piercing minshari ne yaji yana ratsa mai kunnuwa hakan yasa yasake bude idanuwanshi tangaras tareda tashi da sauri ya zauna trying ya gano daga ina yakejin karan minshari saikuma dawani irin sauri yamika hannunshi ya yaye labulen daya zagaye gadon nashi idanunshi suka sauka akan Fatima data takure akasa kana ganinta kasan sanyin AC yamata yawa P-cap din yarufe idanunta tass banda dan karamin bakinta da siririn hancinta ko kadan batada minsharin bacci tsabagen wahala da rashin samin ishahsen bacci tunda tazo gidan nanne yasa dazaran ta kwanta bacci zata fara minshari.

Tundaga kan fararen kafafunta dake cikin wani bakin simple kito yake kallo, yatsunta yan dogaye dasu masu kyau, kumbunanta fararen fat masu shegen kyau kaman ba kumban namiji ba, yabi trouser dake cikinta da kallo, harzuwa kan rigan dayasan rigan da Anty Ayo tabashi ne, sanan idanunshi suka sauka akan fuskanta, tunda yake da yaron baitama yaron kallon dayakai up to na one cikakken minute ba sai yau, yanda yaga yaron yatakure sosai yana minshari yasa yaji hakanan yabashi tausayi, this is yaro d he don't think yakai 20yrs, lokacin dayake his age mate baijin ko tsintsiya yataba rikewa ba but this small boy iyayenshi suka kawo aikatau, samin kanshi yayi da tashi ahankali ya sauka daga kan gadon yaja bargon saman gadonshi yaje har inda yake kwance ya tsugunna ya rufamai sanan still ya tsugunna yana kallon yaron, hakanan aranshi yace da ace yaron nan mace ne da anga kyau sabida yanda yakafe fuskanshi da ido, ahankali yakai hannunshi yadaura akan P-cap din, gently yacire p-cap din ya ijiye agefenta sanan yadawo da fuskarshi yadaura akan idanunta dakenan a kulle yana kallon gashin idanunta, friends dinshi na cewa yanada cikan gashin  idanu amman saiyaga yaron nan yafishi, gashi dana cikan girama bakin kirin masu kyalli, sauke idanunshi yayi akan lips din yaron saikawai yaji yaron yabashi tausayi zai rage  sashi yawan aiki dudda deep down yaron ya mugun kwantamai dan baida kiwuya, ga yaron nada tsabta gashi ya iya small small abunuwa dake burgess dazaran yaganshi zaune ko chatting yakeyi saida yaga yaron yakawo mai wani abu ko fruits salad kokuma dai something that made him to appreciate the boy deep down batare daya taba nunamai ba daidai da so daya. Tashi yayi ahankali ya shiga bayi wanka yayi yafito ya shirya tsaf yazo kusada ita ya shinfida dadduna yay salla, sanan yawuce yafita jogging as usual.

MASIFAFFIYAR KAUNAWhere stories live. Discover now