26

1.1K 22 0
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

  
      _MASIFAFFIYAR KAUNA_


           ✍🏾M SHAKUR

EPISODE 2️⃣6️⃣
A bathroom din dakinshi yadire yaron daya mugun bashi tausayi sai kuka yaron yake yana maganganun daya kasa gane na menene danda hausa take yi yasandai magamganun azaba ne, bude tap yayi yadauko sabulun wankan shi that is very mild yazo hannayenta yakama yace "cire hannunka kadena sosawa u are making it worst" hannayenta yafara wankewa da sabulun sanan ya kalli fuskan tai jajir idanunta a garkame har lokacin sanan yadeba sabulun ya wanke mata fuskan tass, yadauko sabon karamin towel dinshi ya sharemata fuskan sanan ahankali yace "open your eyes lemme see" girgizamai kai tayi cikin kuka tace "is so pepperish I can't open" tausayi yaji tabashi, sake deban sabulun yayi yawanke mata fuskan ya share da towel sanan yace "open let's see" kasa budewa tayi, hakan yasa ya jinginar da ita da bango yace "wait" hannunshi yakai ahankali saman idon haggun yabude da kyar takai hannayenta tadaura kan nashi tana kuka, gani yayi idon yay mugun jajir sanan yay wani iri kwayar idon ahankali ya hura mata idon, sanan yabude na daman shima ya hura sanan yace "okay bude idanun ahankali nagani" kokarin bude idanun tashiga yi tadan budesu kadan sunamata wani mugun yaji saidai kuma bataganin komi sai dishi dishi, maida idanun tayi ta kulle da sauri tashiga ihu tace "I can't see, I am not seeing anything and is still pepprish" faduwa gabanshi yayi hakan yasa kawai yarike  hannunta, yafito wayanshi yadauka, yabude wani drawer yaciro car key da wallet sanan yana rikeda ita har lokacim takasa dena kuka suka fito, a motarshi yasata sanan yazagaya ya shiga yatada motar suka fita daga gidan, baisan mesaba kaman zaiyi ihu kaman ya hadiye zuciyan shi wlh da anbarshi yasan saiyaga Dami ta sume sanan halan zai barta, abinda tama yaron ya mugun mai ciwo, like me karamin yaro yamata dayakai ta watsamai pepper soup yanzu idan something happens to this boys eyes what will Dad tell his parent, agaban wani private eye clinic yay parking ya shiga yana rikeda shi, baima tsaya a office ba direct elevator ya shiga yatafi sama sanan yawuce wani office da aka rubuta Dr Marcos akai, budewa yayi kai tsaye ya shige da sauri Dr dake zaune yana duba wani patient yadago ya kallai, ganin Tobi yasa yace "ahhhh what a pleasant visit Prince, maisa baka kirani nazo ba kazo da kanka" da sauri yadubi patient dayake dubawa yace "dan bamu wuri" fta yayi hakan yasa Tobi yadauketa yadaura kan gado ya matsa gefe yace "check this boy eyes for me, pepper soup aka zubamai a ido" da sauri Dr yadauki wata tocula yay kan yaron yace "how garin yaya? His face is so reddish akwai burn a fuskan dakuma heat, can you open your eyes young man" kokarin bude idanun tayi da kyar tabude but still bata ganinsu, abubuwa Dr yanuna mata sanan yatambayeta ina yake kome yake haskawa a idanunta but bata ganin komi banda alamun haske, dan tsaki Dr yayi yace "combination of heat a pepper ai are very dangerous to sight" wani kallo Tobi yamai, yace "is he automatic blind yanzu is that what you are saying" da sauri Dr yace "no no, definitely not, but yanzu xan daurashi a medication na one week, yanasha yana sawa a idon, hade kuma da wani healing glasses dazai taimakama idon, idan har nanda one week baiyi ba bata soma ganiba, dole zakuzo zamu cire idanun mu wanke, but tadinga bude idon tadena rufesu haka tana  damkewa it will make it worst" yay maganan yace "lemme get the magunguna daga pharmacy" fita Dr yayi ya jingina da bango tareda lumshe ido yay folding hannunshi akirji, wani irin kuka yaji tana rerawa dayasa yabude idanunshi ahankali yazubasu akanta, idanunta akulle tana kuka hawaye nabin kuncinta, takawa yayi ahankali zuwa bakin gadon ta mugun bashi tausayi, hannunshi yakai gently yadaura kan kumatunta, ahankali yace "stop crying you will not be blind Boy, I will makesure of that okay" gyadamai kai tayi ahankali tana wani irinjin tausayin kanta, tana bama kanta tausayi, tun tana yarinya take wahala mesa Allah yazaba mata wanan rayuwan, yanda take kukan daya wani irin sosamai rai this small boy at this stage dayake needs that brotherly hug da lallashi, hakan yasa yakara matsawa gabanta sosai gently yay placing kanshi akan kirjinshi yana bubbugamai kafada kaman jira take rushewa da kuka sosai tayi mai kara jikinta na bari sosai, sosai idanunshi sukai ja, ahankali yace "is okay, stop crying boy, all the pains will go after anbaka magani okay, stop crying be a man, mata ke kuka in sukaji ciwo ba maza ba, stop crying now the Dr is here" yay maganan yana sakinshi tareda matsawa gefe Dr yazo, wasu eye drops kala biyu yabude masu tsadan gaske sanan ya bude idanun yadiga mata su jitayi zafin yakaru zata sosa idon yace "don't zafin saisa ya warke fa wuri" sanan yabude wani balm ya shafa mata a fuskan gabaki daya dayay ja yace "wanan zaisa kidena jin zafin yaji fuskan ki zai dawo normal" sanan ya kalli Tobi yace nasa a yanka mata glasses din nanda 10min zasu kawo.... kafin 10min yacika aka kawo glasses din a kwalinshi yabama Tobi yace "sai after 5hrs daga now zata fara amfani da glasses din, nan da seven days kudawo" godiya yamai baida cash hakan yasa yaciro check book dinshi dake wallet yarubutamai 1m yabashi sanan yay inda Fatima take yana saujar da ita daga gadon ya sauko da ita yana juyowa yaga Dr yay kneeling yanamai addu'a, da sauri Tobi yace "common i don't like this, saimun sake zuwa bye" yawuce yabarshi anan shikuma Dr yatashi yana tsalle dan duka magungunan daya basu baifi na 46k ba, ahakama sabifa masu tsada ne amman shine da samun 1m, yanata godema Allah.



MASIFAFFIYAR KAUNAWhere stories live. Discover now