31

1.3K 31 0
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

      _MASIFAFFIYAR KAUNA_

         ✍🏾M SHAKUR

_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._

_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._

_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a number ta 07012181461_
M Shakur ❤️

EPISODE 3️⃣1️⃣

FREE PAGE
Shiga flat dinshi Maman shi tayi tana tafiya ahankali ganin baya kasa yasa tai sama, ahankali tabude kofar dakin bedroom dinshi tana Tobi Tobi,  but shiru baya ciki bayi tabude baya ciki tabude closet dinshima bayanan hakan yasa ta sauko kasa bayan ta duba sauran dakunan, ta shiga kitchen dinshi tabude kofar wajen daya sadata dawani hadadden garden mai kyan gaske, hangoshi tayi zaune kan wani stool mai kyau ga wani katon whiteboard  agabanshi, kunnenshi sanye da head phone hannunshi rikeda paint brush yana zanen wani hadadden lion kato, tsayawa Maman shi tayi abayanshi takai hannayenta tana wasa da kitson kanshi tace "wowww, this looks son, My artist" dan dagokanshi yayi yajuyo ganin Mamanshi ce yasa ya zare headphone din daga kunnenshi yajuyo yacigaba da zanenshi sanan yace "Mum" kujeran dake wajen ta dauko ta ijiye kusadashi ta zauna tareda dafa kafadarshi ahankali tace "OluwaTobi kayakuri kaji, I am still begging you nasan bamu kyauta maka ba but look at this from our perspective okay, we are doing everything to protect you My Love" taidan jim ganin ko kallonta bayayi aikinshi yakeyi abinshi yasa tace "guess what I come to tell you that an kada securities dinan sun tafi, my son is now free, u can go duk inda zaka kaji OluwaTobi" tunda tafara maganan ya tsaida zanen dayakeyi saida tagama tass sanan yajuyo ya kalleta irin juyowan nan na neman assurance, gyadamai kai tayi hakan yasa yadan saki murmushi, rungumoshi jikinta tayi sosai tace "I love you Son sosai, I will do anything in my power to give you wat you want kaji" gyadamata kai yayi ahankali tareda sakin murmushi kadan, tace "nakira Ayoka tazo kufita tare" batarai yayi yace "no" shiru tayi kaman tana kokarin tuno wani abu saikuma ahankali tace "Tobi kaga irin maganganun dana fadama yarinyar nan kuwa ranan kafin tahakura, I told her to calm down tagama service tukunna kafinma tafara maganan wani soyayya dakai" tabe baki yayi yace "Mum I am not interested in Ayoka period, I took her as a sister, and now data kaucema layi I don't even want her close to me ban iya yaudara ba, ban iya raising hope na mace up ba" ajiyan zuciya Mum ta sauke sai kawai ta tashi dukowa tayi ta manna mai kiss a kumatu tace "I love you son" ahankali yace "love you too Mum" wucewa tayi tafita shikuma ahankali yasaki murmushi sai kawai ya cillar da brush din yatashi dagakan kujeran yawuce sama wanka yayi yashiga closet dinshi ya shirya tsaf yana mamakin ya akayi boy baizo aiki ba yau, ko ansashi wani abune, jeans da riga yasaka na gucci masu color brown and white, yadauki p-cap yasa white yasa, slippers din maza ya saka na Prada white shima ya daura agogon hublot a hannunshi sanan yabude wani drawer a closet dinshi dake dauke da keys din motoci kusan 12, key wata hot range rover yadauka da wallet dinshi yafito yana baza uban kamshi, Taye da fitowanta kenan tana sanye da jeans da riga masu kyau tai murmushi tace "we are officially free" hararanta yayi, da sauri tace "Tobi please go with me am bored" hararanta yasake yi, cikeda lallashi tace "please nowwww munfa shirya fa, am sorry for everything kaji little brother" motarshi da kullum sai awanke yayi fara kal, yabude batare daya kalli su guards din dake kokarin budemai ba yatada motar kana ganinshi kaga dan mai kudi asalin definition of yoruba demon ajebota, jan motan yayi da hannu daya dayan hannu kuma yana saka dark shade yaja motan yafice batare daya kalli su Dad dake gaban fada atsaitsaye ba babanshi yabishi da kallo yana addu'a.

MASIFAFFIYAR KAUNAWhere stories live. Discover now