19

919 42 1
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

        _MASIFAFFIYAR KAUNA_

            ✍🏾M SHAKUR

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR

EPISODE 1️⃣9️⃣
Takai kusan minti 15 tana kneeling akasan nan kanta akasa ita batasan meyake ba ita bata dago kanta ba, kanta akasa taga inuwanshi yajuyo yakoma kan lumtsatsen kujeranshi yazauna yadaura kafa daya kan daya yanada karkada kafan, saikuma yadaga remote din ya shiga operating remote din yakai tashan kwallo sanan ya ijiye remote din agefenshi shi yana kallon tashar batare daya kalleta ba yace "what's your name"? Ahankali tace "My name is Khalid Muhammad" dagajin yanayin maganan yace "from the north I guess" "yes, Kano" tace anatse, yay dan jim har lokacin bai juyo ya kalletaba yace "everyday makesure you are here by 5 na asuba, kafin na farka, you start your work everyday by 5 u are only release a duty idan nai baccin dare, bana rufe kofa so u come down to my bedroom kijirani na farka, cause you will be the one to do every damn thing for me understood" gyadamai kai yayi saikuma tace "yes" ahankali yace "dismiss" tashi tayi kafafuwanta harsun sage tsabagen kneeling datakeyi agidan nan hanyar kofa tayi zata fita, kaman daga sama yace "about your wears" da sauri ta juyota kallai ga mamakinta taga har lokacin idanunshi nakan tv kafanshi daya nakan daya kaman yanda ta barshi yace "anybody that works for me can't dress this way, so call the head Guard" gyadamai kai tayi tace "okay Sir" jikinta har bari yake ganin wanan baida wasa ko kadan baima kallon mutunshi yake magana tsabagen girman kai, koda yake ance shine yariman gidan, hannunta tadaura kan handle harta bude kofa taji yace "did you sustain any injury from the dog bite" sake juyowa tayi ta kalleshi taga har lokacin yana yanda yake yana kallo, ahankali tace "no" sanan tai shiru tanajiran kozaiyi wani magana saitaga baiyiba hakan yasa tafice ahankali ta maidomai da kofan tarufe tai hanyar bangarensu tana waige waige gudun kartaga karnukan dazu, tana zuwa tasami Head Guard tafadi mai abinda Aremo yace da gudu yatafi bangaren Yarima, baidade ba saigashi tareda wani mutumi dake rike da tape dakuma littafi da pen, dakinta suka shigo sukasa ta tsaya measurement dinta suka dauka sanan sukadau keton datake sawa suka duba size dinta 38 take sawa sanan suka fita, wuraren 12 tayi nisa a bacci suka bude kofanta suka shigo direct suka ijiye mata wani katon jaka guda biyu, Head Guard yace "set set ne na suit da cover shoes da bow tie, this is ur uniform inji Aremo, he don't want to be seeing you da wayan nan kayan kana zuwa bangarenshi, daga yanzu sababbin nan zaka dinga sawa" gyadamai kai tayi yawuce yafita, tashi tayi ahankali tasaka sakata a kofa, sanan ta tashi tacire riganta ta warware daurin nonon sabida wani mugun zugi suke mata, har wani ijiyan zuciya ta sauke sai bacci.

MASIFAFFIYAR KAUNAWhere stories live. Discover now