25

922 26 0
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
   

       _MASIFAFFIYAR KAUNA_


         ✍🏾M SHAKUR


EPISODE 2️⃣5️⃣
Jin Boy shiru bai dawoba yasa yadanja gajeren tsaki yace "probably Mum ta tare yaron tanamai masifa ba gaira ba dalili akan maisa banzo naci abincin adakinta ba" ijiye laptop din yayi kawai yatashi yawuce yafita dan yajechan yaci abincin kawai kowa yahuta hakan yasa yatashi yazura takalmi yafita..........



Bakinta harwani rawa yake tana rikeda tray abincin gamgam a hannunta tace "uhmm is Aremo that ask me to bring his food for him Anty" wani irin tafiya Dami takeyi harta karasa saukowa dagakan benen sanan takaraso gabanshi tanamai wani irin kallon kyama da tsana da kazanta sanan ta tsaya tana kallon hannayen yaron wanda bayan hannunshi na dama salad cream yadan taba  yabata sanan tanuna hannayenshi  tace "you use those your filty, bloody, dirty, irritating poor bushy hands of your kaje dinning kataba kwanukan mu da flask din da banana Sarkin lagos gabaki daya ke zama yaci abinci dashi akuma kai, kai dinan mafi kankantaccen bawa, wulakantaccen bawa mara galihu mara darajamn dan aiki agidan nan kadebi abinci" rawa jikinta yafara ganin fuskan matar ba digin rahama akai tace "Arem.......mo.....asked.......me ....... to...to brin......" bata karasa maganan ba Dami ta dauketa dawani mahaukacin tuzurun mari dayasa taji numfashinta yadauke nayan sakanni sanan takai hannunta tadauki bowl din hot pepper soup dinan dake kan tray sai kan fuskarta daidai an budema Tobi kofa yashigo, wani irin razanannen ihu Fatima tasaki tareda sakin tray dama komi na tray akasa jin saukan farfesu mai shegen zafi da mugun yaji akan fuskarta da idanunta tawani irin daura duka hannayenta akan idanunta tana sosawa tana murzawa tanajin haukan zafi da yaji ko'ina, bamatasan ina kwakwalwanta yakeba, tashiga juyi tana ihu, tana tsalle, tana durza da murzan fuskanta da idanunta tana sambatun azaba da hausa."wayyo Baba, Baba na mutu idona, Baba, na mutu na lalace, la'ilahaillallahu" hartakai stairs tana haukan nan bama tasaniba tuntube tayi da stairs na bakin kofan tai baya zata fadi da sauri Tobi yatareta tafada akirjinshi da idanunshi dasukai mugun jajir yana wani irin kallon Dami dake kallon Fatima ranta abace  yay bakin kirin tace "you must be very stupid and animal to think kakai matsayin zuwa dinning dinmu kadebi abinci and ina maka magana instead of you to Apologize kana gayamin Prince ya aikoka sabida bakada kunya baka da tarbiya, yaran talakawa marasa galihu wayanda iyayensu ke biyan bashi dasu" ahankali Tobi yasaketa awajen tsabagen yanda ranshi ke tafarfasa yay cikin falon Dami ta tsaya chak tace "ramama errand boy dinka zakay......." baiyi wata wataba yawani irin kwasheta da lafiyayyen mari, rike fuskanta tayi tai ihu tana kallonshi tace "Tobi nika mara? Ina yayanka, am I not your senior kadaga hannu ka wankamin mari" takai hannunta azuciye zata chakumeshi ta wankamai marin, kafanshi yasa yawani irin tadiyeta jikake gundum tazube akasa takume kanta da kujera, dasauri su Taye suka shiga saukowa sabida hayaniyan dasukaji, amugun zuciya yakai hannunshi kan wandon jikinshi ya kwance belt din wandonshi yawani zaro kaman ya zaro sword, baiyi wata wataba ya shiga dukan Dami kaman wanda yasami tabuwan hankali tun tana daurewa tana zaginshi da turenci dakuma yarensu yoruba, saikuma tashiga kuka sosai tana ihu tana kiran Mamanta da Babanta suzo, Mum dasu Taye sukaje kirane suka fito tare ihu Mum tayi tazo dagudu tana rikeshi. "Tobi, Tobi, Tobi don't kill your sister" ganin bayaji kunnenshi ya taushe kaman kara tunzurashi ma Maman tasui take yashiga hadamata harda kafa da belt yasa Mum tai ihu ku kiramin Babanku guard, Taye call your father, aguje akaje kiran mai Martaba ko minti daya basuyiba, saiga Oba yashigo da Fatima yafaracin karo dayaga fukanta yay jajir tana kuka sosai, tana sosa fuskanta sanan ya kalli ciki yanda Mumy kejan Tobi dayake dukan Dami amman bai denaba, dawani irin sauri Baban yashiga cikin dakin akaro na farko Baban yadakamai tsawa. "OluwaTobi" da sauri Mum itama jin muryan Babansu yasa tace "yes Honey come and see your son zai kashemin yarinya" tana maganan ta shiga gaban Tobi ta zauna kusada Dami dake kuka sosai tana ihu tana yayakuri tarike Dami tace "daka dani shikenan kahada dani Tobi saikafijin dadi, harda hardani uwarka dana haifoka nakawoka duniyan nan kaji Tobi bai bakin zuciya kaji dadi" cikin wani mugun zuciya yasakake kai bulalan yana wani irin kallon Mum yace "Mum stand up, wlh yau sainaji mata ciwo, not just her all of them" yanuna su Taye dasukai tsuru tsuru suna bayan Babansu a tsaye, cikin wani irin zuciya yace "Mum I said stand up and get away from here" da sauri Mum tace "nabaka hakuri Son bakaji basaika hada dani kadaka ba kaji dadi da kyau" ta rungume Dami dake kuka sosai, hannu yakai zai fisgo Damin daga jikinta tai wani irin uban ihu tana shigewa jikin Mum tace "Tobi sorry" tsawa Dad yadakamai. "Tobi I am right here standing still kanason kacigaba da dukanta" juyowa Tobi yayi yanunama Dad tray abinci da bowl din pepper soup da namukan dake kasa cikin wani irin azababben zuciya yace "Dad i sent that boy yakawomin abincin because I was damn hungry sabida he didn't see anybody yaje yadebomin abincin shine Dami slapped him ta kwaramai hot pepper soup a face, look at the poor little boy, is that fair"? Yanuna ma Dad Fatima dahar lokacin wani irin kuka take tana dirze idanunta kaman mahaukaciya dasukai jajazir tana ihu Dad ya juya ya kalli yaron, Tobi yace "wayataba mata haka ita tunda take girma har yau? Sabida yan aikine their parents are not here saisa take ganin zata iya wulakantasu? What kind of inhumane attitude ne wanan pepper soup a face if she ruins the small boys eyes fa? And kuna expecting tayi such act na kyaleta sabida she's a princess is this what this palace is all about? Dad i can't stand for injustice,  and I swear am not done with you, if anything happens to this boys eyes I swear Dami you will regret having me as your  brother" yana maganan ya yarda belt din atsakiyan dakin yazo inda yabarta daukanta yayi chak azuciye yafice, ta mugun tsorata jin an dagata amman idanunta suke gabanta.

Fashewa da kuka Mum tayi ta kalli Oba tace "bazaka dingama danka fadaba akan dan aiki zai kashe sister shi dasuka fito ciki daya" cikin mugun fada Oba yace "kimin shiru anan wajen, kinsan gidan nan, babu bawan ko maaikacin damuke zalinta saisai sunan sarki mai adalci yabini, pepper soup, hot pepper soup a fuskan yaro karami yarki ta watsa and u are still blaming Tobi daya zaneta, wlh yamin daidai kawai nakira sunanshi ne sabida karya kasheta" ya kalli Dami dake kuka sosai jikinta yay rudu rudu yace "bakiga komiba tukunna kiyi addu'a kar wani abu yasami yaron nan dan wlh nima saina miki nawa" ya kalli mamansu yace "kuma ko kwabo na karki dauka kice zaki siyamata magani nagayamiki" yafice daga dakin fuuuu cikin fushi guards dinshi biyedashi, da sauri sauran sisters dinta sukazo kanta, Taye tace "haba Dami you went tooo far, bakida imani ne me dan karamin yaron nan yamiki dazaki watsamai pepper soup a fuska ga yaji ga zafi, idan ya makance fa eh? Mezakice ma Allah? Da Tobi kuke yar jealousy ki this boy knew nothing about it he is just a worker yaushe yazo gidan duka duka, idan danki akamawa haka zakiji dadi"? Cikin kuka sosai Mum tana duba jikinta tace "Dami bataji, bakiji yarnan, narasa yanda zanyi da ita eh, menene matsalanki da Tobi, menene? Me yakai dukga wayannan abubuwan, keda yanzu yakamata kina tunanin aure kishi kike da kanninki keda ba'a gidan nan zaki zauna ba dole kije gidan mijinki, Dami jibi yanda jikinki yay shaidan bulala eh, akanme, zakija Tobi ya kashemin ke a banza a wofi, xaki hada karfin kine da namiji ke mecece? Barinma wanan dakikagan shi kaman basamude jiki dukya daddaure" kallon su Taye tayi cikeda takaici tana share hawayenta tace "ku kaita ciki ku gasamata jiki da ruwan zafi lemme call my Dr tunda ubanku yace bada kudinshi ba ina naga bakin kiran family Dr mu" daukanta sukayi sukai sama da ita Mum tabuga tagumi tana kallon yanda pepper soup da duka abincin ya watse a falon tace "yanzu abinci da Tobi baiciba kenan, kai Allah kadubeni da yaran nan, wanan irin jarabta akan yaran nan biyu, keata keata goshi da keyan Tobi da Dami baya haduwa kai" guards ta jwalama kira suzo su gyara dakin sanan tawuce sama tana kiran Dr a waya.


_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._

MASIFAFFIYAR KAUNAWhere stories live. Discover now