17

1K 31 3
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

       _MASIFAFFIYAR KAUNA_

_FOR BUSINESS ADVERT, PROMOTION CHAT ME M SHAKUR AWANAN NUMBER 07012181461_

      ✍🏾M SHAKUR


_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR

EPISODE 1️⃣7️⃣
_FREE PAGE_
Wani private jet ne yay parking a Murtala Muhammad International Airport anan private jet terminal. Wani black like real black guy ne kwance akan dogon kujeran dake cikin jirgin ya rufada bargo fari mai shegen laushi sabida sanyi AC cikin jirgin, yana sanye da head phone kanshi akan filo idanunshi lumshe yana dan kada kai kadan kadan yana sauraran daya daga cikin wakokin BTS Dynamite yaran South Korean ne yanason wakokinsu sosai. Daya daga cikin baturen cabin crew dinne tazo ta taba hannun kujeran dayake kai ahankali kaman tana tada kwai tace "Sir we've arrived" dudda baiji maganantaba amman yaji tabin kujeran hakan yasa yabude idanunshi amugun hankali kadan, da sauri baturiyan ta janye idanunta, wasu irin big fararen shayayyun eyes ne dashi baida bakar kwayar ido rather nashi mai ruwa ruwan toka tokane, yanada dogayen gashin ido da cikakken gashin gira dakenan akwance suna shining, wani dan karamin siririn sajen gefen fuska gareshi dakuma dan karamin gemu dabai fara tsawo ya saukaba yana kwance a gemun gashin bakin kirin suna kyalli, sai gashin kanshi da akamai kitso irin na Omalay daga keyan kuma zuwa tsakiyan kan normal clean askine sauti gaban kanne da kitson twisting kaman dada gajejjeru, ahankali ya yunkura yatashi yazauna hakan yasa bargon daya lulluba dashi ya sauka daga kirjinshi zuwa kafafunshi, yanada very thick body, yanada broad fadadden chest dake cike da black dark long hair, dan wani farin body hug na maza ya saka mai V neck hakan yasa kana ganin kwantaccen gashinshi da yanda kirjinshi ya fashe ya dare  ya rabu ta wani kakkauran cleavage tsanagen work out, cikinshi is way too flat kana ganin 6 muscles pack dinshi sunfito ram ta rigan sunbi rigan sun kwanta, dayake rigan nada short hand hakan ya bayyana cikakken muscles dinshi dakeda kiba ga jijiyoyi sunbi hannun tsabagen muscles dinshi, kana ganinshi kaga Oba kaman karamin shine awajen, banbancishi da babanshi kawai shine shi baida bille amman yaron na really na my Baba born me. Yanada dogon hanci sai lips dinshi that are masculine in nature a bit thick amman so pinkish bottom lips din is pink na saman kuma baki gwanin ban sha'awa jikinshi har wani sheki yake kana ganinshi kaga dan hutu you don't need to even ask.

MASIFAFFIYAR KAUNAWhere stories live. Discover now